21🧡💛❤💚💜
Damata ta biyu
🧡💛❤💚💜💙Zuwairat ummumaryam
2️⃣1️⃣
Murmushi ta saki tana ajiye wayar, now she feels better that he talks nice unlike dazun da ya jefeta da magana ya kashe wayarshi, all of a sudden happiness and sadness din Ahmed matters unlike before da Bata damu kou Yana da Rai or not ba, yanzun Kam he matter alot to her,. Allah kadai yasan how she feels dazun but now she's ok, datan wayarta ta kjnne ta Fara searching about secretary, tun dafa wannan lokacin Bata Kara komai ba sai sallah ishai ta dawo ta dinga duba abubuwan da ya kamata ace secretary tayi, irinsu conducting meeting dinshi da arrangements na appointment dinshi da saka komai na office dinshi in order, wajen karfe goma tayi texting Ahmed ya fada Mata sunan company she prays he is not asleep don today kou kadan Bata jin baccin, she wants to learn alot about the company and what they do dukda Bata Tambayi Ahmed ba as she already believes he will not lead her Astray, this is her only chance and the only reason why she's allowed to step out again so she have to give it her best, kou minti daya baayi da ta tura mashi message din ba sai gashi yayi replying dinta da sunan company din, murmushi ta saki rubuta mashi
"Yaya idonka biyu kenan...Hira kake daita kenan..." Ta rubuta ta tura mashi sai gashi yayi replying da
"Ke da Baki kwanta ba Hira Kika da Habib?.." ta turo Mata, shuru tayi tare dayin jimmm tana kallon message dinshi, she wonders why he always talk about Habib this days kaman he knows something strong is between them, Babu wanda ake maganar Habib tunda ya tafi sai Ahmed,
"Hmmm Yaya kenan...kana yawan maganar Habib..ni Kuma damuwata is different..." Ta tura mashi a message,. Bayan kaman minti biyu yayi replying dinta da
"Ai duk wata damuwar da kike ciki yabi bayan son da kikewa Habib tunda har danki have his eyes..." Ya turamata, wannan message din yasa Amira zaro idanuwa ta Kuma Dora hannunta Kan bakinta ad she's so scared of what he said, Haka Nan sai gabanta yafara faduwa tana tunanin kilan Habib have told him about what happened between them,. Duk gidansu babu wanda ya taba wannan maganar in ba Ahmed ba, jikinta ne ya Fara rawa sai ta Fara tunanin kilan Habib ne yasa ta dinga taimaka Mata,
"Yes...kilan shine...if not ya zaayi...ya dinga taimaka min...dukda ...yasan abinda ya sameni...." Ta fadawa kanta tana zaro idanuwa tare da mikewa tsaye,
"Kinyi shuru..." Ahmed ya tura Mata vayab kaman minti biyar da batayi mashi replying ba, still Amira couldn't reply dukda she wants to ask him if Habib told him anything Amma hakan zai Zama Kaman tonawa kanta asiri in har Bai fada mashi ba, she wants to reply him Amma what will she say, kiranta ya farayi ta hadiye saliva sannan tayi picking ta koma ta zauna ta saka wayar a loud speaker ta ajiye Kan kafarta yayinda Ahmed yace
"How far..muna magana kinyi shuru...kou nayi karya ne..." Ya fada sounding very very calm kaman he is finding it difficult to talk to her
"Yaya...ban Gane ba..." Tafada voice dinta na rawa as so many things suna Mata yawo cikin kanta
"Nace kina son Habib sosai that Nasir have his eyes...kou Baki lura Yana da idanuwan Habib ba..."ya sake asking dinta Kai tsaye sannan her silence is giving him Time to reflect on something
"Yaya...ka Bari Mana...I want...to study about the... company..." Tafada jikinta na rawa sosai,. He can hear the tension in her voice, shuru yayi for a moment before yace
"Ok...na Bari... yanzun me zakiyi da sunan company din..." Yayi diverting zancen to another angle, da sauri tace
"I want to know abinda company din is all about..."ta fada sounding a bit free don maganar daya Fara dazun frightens her
"Ok ai da kin tambayeni Zan fada maki... anyway kin duba about the secretary da mukayi magana dazun?.." ya tambayeta sounding very peaceful,
" Yes Yaya..."
"Ok tell me what you have learned..." Ya fada yana lumshe idanuwa daga inda yake kwance,damab he was thinking about her sannan he was thinking ya samu babe, real girlfriend da zata dauke hankalin shi daga Kan Amira, she's driving him insane, kawai yasan already yayi huge mistake da ya farayiwa mamanshi Maganar, daya sani dayayi shuru da bakin, yau daya ganta ta Kara shiga kanshi because she's more rediant and beautiful than sanda ya dawo ya ganta Kaman wata tsohuwa.
"Well first shine Shiga, your dressing really matters..." Ta fada mashi Bata karasa ba yace
"Wane irin dressing akace ya dace da secretary, ?" Ya tambayeta Dariya tayi tace
"Ai Yaya suna da yawa, Naga pictures din some dressing Amma ai Bai dace damu ba so I thank Allah Zan iya saka jallabiya... secondly da akwai zuwa before boss dinka yazo...sai Kuma good conduct da Kuma good human relationship da duk wani bakon da zai zo office din boss dinka... sannan ajiye...". Bata karasa ba yace
"So Zaki dinga wacewa duk Wanda yazo office din hakora kenan..." Ya tambayeta sounding very jealous, Dariya Amira ta sakeyi before tace
"Wayyo Yaya wacewa mutane hakora kaman Mara hankali?.." ta tafada Tana tale Baki kaman Yana kallonta
"Yo na sani...naji kince Good human relationship da duk wanda zai zo office dinshi..."
"Ai Yaya Yana nufin kayi masu kirki Banda rashin kunya da sauran su kou..." tafada mashi cikin bit of shagwaba
"Hehehe tou good secretary...what next.."ya tambayeta Yana Dariya chan ciki kaman Yana jin bacci
"Yauwa da akwai ajiye good record na Bakin da suka zuyarceshi...sai arranging meeting dinshi da Kuma making appointments dinshi...sai kuma Bai kamata kana barin Ana Shiga anyhow without you notifying him ba...da dai sauran su... gaskiya with what I see aikin secretary Bai da wani wahala... there's nothing hectic about it...." Ta fada mashi,
."already... gaskiya Allah yasa Kar kiji wahalal aikin... sannan inason ki saka abun Nan a adua...in da akwai alkhairi a cikinshi rabbi yasa ya dore in Kuma Babu Allah yasa Kar ma ki Fara... you have been through a lot and I don't want more stress for you..." Ya fada Mata calmly
"Yaya kasan dazun I was like kou ba alkhairi bane Allah yasa a amince kawai?.." ta fada Tana Dariya, shima Dariya yayi yace
"Then kije ki nemi yafiyar Allah....na dai fada maki Babu ruwana..."ya fada Mata
"Nima Yaya ka tayani adua... wallahi I was so desperate ne...did you know what it means to be indoors for years...hmmm"
"I know babe... yanzun you know what...muje muyi sallah two rakaat each and ask for Allah's forgiveness...sai mu dawo muyi Hira... kou zakiyi bacci..."ya tambayeta praying she shouldn't say she wants to sleep don at least he should get more closer to her, at least itama ta damu dashi kou kadan ne don it won't look as if he the only one suffering
"Yaya wane bacci...ai it's like someone in prison for hundred of years zai fita...Ina ni Ina bacci..." Ta fada cikin excitement,.
"ok then...muje muyi sallah ..Nan da minti ashirin Zan kiraki.."
"Ok Yaya..." Tafada mashi, kashe wayar yayi ya Mike yayinda ita ma tayi the same, itace tayi sallah ta nemi yafiyar Allah Kan maganar datayi dazun Kan kou aikin ba alkhairi bane ya Bata...she prays if ba alkhairi bane ya sauya Mata da abinda yafi alkhairi,. Shi kuma Ahmed prayed Kan Allah yasa Kar Yasha wahala Kan Amira, he prays Allah ya iyakance mashi sonta.. daga Nan suka cigaba da wayarsu, sai kusan karfe 12 ya kwanta as he knows dole ya tashi as early as possible Kuma yasan he have lots on his Head tomorrow in Allah ya kaishi. Ita kam Amira Bata kwanta ba sai da tayi bincike Kan company din da Kuma abinda suke producing, she did that for har wajen karfe uku ta samu bacci ya dauketa.
![](https://img.wattpad.com/cover/238071731-288-k687053.jpg)