💕💕💕💕💕💕💕💕
*💔SO DA SHAK'UWA*💔
By
Mrs BB
Mom muhseen.*It's for sale*
Acc no:3150952555
Bank: first bank
Name: Aisha Abubakar
300 naira only.Ga masu turo katin waya kuma zasu turo ta wannan layin 09034722970. Don Allah vanda kira only chat
*yan niger kuma 400fcfa saman stock na airtel ko Mkoudi. Ko kuma a turo orange money. Sai a tuntuɓi wannan lambar domin ƙarin bayani 84506476*
*sadaukarwa*
Gareki masoyiya abokiyar kwarai *fauxiyya s madaki* tare da duk sauran masoyana na fili dana boye na sadaukar da wannan littafi domin ku.Allah ya jaddada kauna tsakaninmu Ameen.Free page
*Four*_alamomin dana fuskanta daga wajenta sune duk sadda zaizo wajena zataci uban gayu kamar zata gidan biki,tace zasu gaisa ne nikuma ban dauki hakan da komi ba muje tare su gaisa tana ta jansa sa hira da tsokana,bata bari mu ware balle muyi maganarmu ta soyayya,tun bana jin haushi har nafara ji.idan zaixo bana gaya mata sai yaxo na sace nai tafiyata,to wani xubin saidai na ganta kamar daga sama,raina yab'aci saboda sabon hi'ilin data tsiro dashi._
_bayan nan saita tsiri daukar wayata tana ansamun kira idan yakirani,su dade suna magana saina anshe sannan,kai abubuwa da yawa salbiyya take tsiro dasu muyita fad'a har dai nai mata gori akan cewa intaji haushi itama tayi nata saurayin mana,fada sosai mukai akan haka har ta gaya mun maganar da nakasa bacci cewa tayi "keda kike da mijin ga hannu munanan zaifi karfinki indai nice" kalamin ya tsaya mani arai har nakida mama na gaya mata tace na rabu da ita kishine kawai,inyita addua babu abunda yafi karfin ubangiji__in takaice maki mamana ban ankare ba hafix da salbiyya suka kulle tsakaninsu,amman ko kadan Allah baisa na gane ba.saboda ta daina yin abunda zan gane d'in.shima ta wajensa ban fahimci komi ba,yadda muke haka muke koma ince fiye da haka,nayarda da soyayyar da hafix yake mun haka na yarda dashi bazai tab'a cutata ba,har ji nake inbabu hafix rayuwata tana cikin kwalekwale,don na mik'amasa duk linxamin rayuwata gaba d'aya.gashi yana kyautata ma iyayena dari bisa dari,haka nima duk karshem wata zai turo mani kudi kuma yayi shopping yaxo mun dashi,in akwai abunda nakeso zai daukan mu zagaya cikin garin kano nasiya duk abunda nakeso,hafix yaji dani fiye da tunani haka yasoni son tsakani da Allah babu yaudara,mamana haka muka cigaba da karatu nida salbiyya tana munafurtata ita da hafix,har sadda na gama shekarun karatuna na koma asibiti sannan aka saka ranar aurenmu lokacinne na fuskanci canji daga hafix,idan banice na kirasa ba baya kirana,duk wata kulawa da yake bani da yadaina nice nake xuwa inda yake bashine yake xuwa inda nake ba,hankalina in yayi dubu ya tashi na fige na lalace kwata kwata bana maida hankali wajen IT din danake,har ciwo nai amman ko ajikin hafix naxo gida na tusa mama ina kuka na zayya ne mata halin da ake ciki,taita lallashina tace kila halin rayuwane yana da uxirirrika inmasa uxiri,wannan lokacin na lura salbiyya ita dadi abun yayi mata haka inna,kullin maganarta cewa take munga yadda za'ai wannan aure dai._
_kwata kwata hankalina ya kasa kwanciya dasu,don naji ajikina akwai abinda suke kullawa,amman narasa hanyar dazan bi na gane lokaci yayita tahowa har lokacin bikin mu yataho,sannan na gama IT ina exams din last semister dinmu,inbacin Allah da adduar iyaye wlh bazan kai lbri ba sai gashi cikin ikon Allah na gama karatuna da first class,salbiyya kuma third. Har kyauta yah mubarak yayi mani shida baba,lokacinne kuma maganata da hafix ta juye bazan mance wannan bakar rana ba,wadda itace silar faruwar komi har xuwa nan nan gidan mamana._
Ta k'arashe tana goge kwallarta yayin da wasu suke sake silalowa,tausayinta xeenat naji tarik'o hannunta cikin tausayawa tace.
"Kiyi hkr kidauka haka kaddararki take,babu kuma wanda ya isa ya canxa maki face kiyi addua Allah ya saukaka maki ya kawo maki mafita."
YOU ARE READING
SO DA SHAQUWA
Randomlabarine akan tsantsar soyayya sadaukarwa jajircewa,da darasin rayuwa labarin yana koyar da zamantakewar duniya da yadda zaka zauna da mutane,karki bari ya wuceki tabbas so da shaquwa yana dauke da salo salo na musamman sai wanda ya bisa zaifahimci...