💔❤
*RAUDHA PART3*
💔❤*EPISODE 2*
*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*MAMAN NOOR**THE UNEXPECTED GUESTS*
........................ Misalin k'arfe goma da rabi RAUDHA ta farka, babu kowa a d'akin sai AUNTY SAUDAT dake tsaye agefen kanta tana waya.Bin d'akin RAUDHA tayi da kallo tana nazarin a inda take, but kwata kwata ta kasa fahimtar komai, banda ciwon kan dataji yana damunta sosai
Wash! kaina ta fad'i da muryanta dayayi k'asa sosai, babu sauti.AUNTY ta juyo da sauri tareda sallame wayar.
Jiki na rawa ta tallafo kan RAUDHA tareda jingine mata akan filo, sai kuma ta mik'e da sauri tana fad'in "let me go and call the doctor"
Tare suka dawo da doctor wanda bayan yayi mata y'an gwaje gwaje ya assuring d'in AUNTY da insha ALLAHU she would soon be alright, but a tabbata an bata abu mai zafi tasha cos har yanzu akwai sauran sanyi ajikinta.
RAUDHA ta bi bayansa da kallo tana recalling abubuwan dasuka faru, wanda yayi sanadiyyar shiganta wannan hali, so she is still alive? tayiwa kanta wannan tambayar
Tsulum ta mik'e tana mai fincike cannula dake d'aure a hannunta.
AUNTY ta rik'o hannunta tace ina zuwa?
Ta kalli AUNTY SAUDAT cikin ido tace zanje neman ABBATI na, yazo muyi aure.
AUNTY tace calm down ABBATI na nan babu abinda yasame shi.
Ta fincike hannunta cikin azama tace nooo! ABBATI na wajensu, and he cant be fine indai yana wajensu.
Tayi k'asa da murya daidai kunnen AUNTY tace they are murderers you know. all they do is killing people.
AUNTY ta kama kafad'unta cikin sanyin murya tace zauna kiji.
Har zatayi gardama AUNTY ta girgiza mata kai ta zauna.
Kinason ABBATI koh? RAUDHA ta kad'a mata kai
Kinason auren shi, RAUDHA ta kuma d'aga mata kai.
To kisawa ranki kamar kin aure shi ne kin gama.
Insha ALLAHU yau ba sai gobe ba za,a d'aura aurenki da wanda kike so.
RAUDHA ta d'an saki fuska cikeda jin dad'i tace thank you AUNT thank you so much
But AUNT! AUNTY ta k'ure ta ido tace but what
RAUDHA tayi kwal kwal da ido tace what about the marraige, what if yace bazai sakeni na
AUNTY tace he must, RAUDHA ta fashe da kuka karon farko tun farkawarta.
Am scared so scared AUNT, what if yace bazai sakeni ba.
AM gonna die,mutuwa kawai zanyi.
AUNTY ta kwab'e bakinta, idan na kuma jin wannan kalmar a bakinki saina fasheta, you thougt dying is the best solution to your prpblem, to idan baki sani ba, kisani kina kashe kanki kin kafirta, babu ke babu k'amshin aljannah, a wutar ma can k'asan sa za,a sanya ki.
Kafin sannan mukuma mu jefar da gawanki wa angulu da shaho su cinye, domin musulunci ta hanemu da muyi miki sitira.
RAUDHA ta zaro idanu cikeda tsoro, sai kuma ta fara kuka tana fad'in yanzu AUNT sai ku iya d'aukana ku baiwa shaho yacinye ni, ko tausayi na bazaku kuji ba.
AUNTY ma tace, yanzu RAUDHA saiki kama kije ki fad'a acikin ruwa saboda ki mutu, ko tausayinmu ba kyaji.
RAUDHA ta k'ure AUNTY da kallo tana hango gagarumin kuskuren data so tafkawa.
YOU ARE READING
RAUDHA
General FictionThis is a story of a young innocence soul , an asian young girl whom destiny or coincidence brought to nigeria into the northern part of the country . what is her name, where is she from, who are her parents ,and why was she found in a middle of no...