RAUDHA 9

5 0 0
                                    

❄️💔❄️❤️
*RAUDHA PART 3*
❄️💔❄️❤️
*EPISODE 9*
*STORY & WRITTEN*
*BY*
*MAMAN NOOR*

...................... Monday ake cewa ko litinin kamar yanda kowa yasani, ranace da kowanne ma, aikaci ke k'ok'arin yaga yaje wajen aikinsa kama daga ma,aikatan gwannati, y'an kasuwa, da kuma masu rik'e kansu da sanao,in hannu. but kamar ranar yau ta kasance ta daban, saboda hutu na musamman da aka baiwa kowanne mai, aikaci da duk wanda ba ma, aikaci ba. kasantuwar ranar democracy day kamar yanda aka saba.

A b'angaren DEEN dayayi male male dashi asaman gadon shi tun dawowar shi daga tafiya jiya, yake huce gajiya tareda amfani da wannan damar yana dad'a warware jikinsa.

Tun yana jin dad'in baccin har ya dawo juye juye tareda jero tsaki akai akai, can kuma naga ya d'aura pillow asaman kanshi tareda groaning awwww da k'arfi, kafin ya tashi yana mai wurgi da pillow a k'asa ya nufi kof'a yana tangad'i.

Yana bud'e k'ofar, bai jira ko yaga waye ajikin k'ofar ba ya koma ciki yana mai dad'a jefo wata tsakin can ciki naji yace the devil himself has arrived.

ABBAS ya bugi k'ofar da k'arfi yana wani irin dariya irinta shak'iyanci, ya k'arasa shigowa har inda DEEN ya koma ya kwanta, yayi tsalle ya zauna agadon shima tareda shure DEEN da k'afa. DEEN da gyangyad'i yak'i k'are masa a idanu ya mik'e cikeda b'acin rai ya kaiwa ABBAS wani wawan naushi, wanda atake ya kauche hannun DEEN d'in ya bugi jikin head d'in gadon, atake yayi saurin yarfeta saboda tsananin zafin dayaji ta shigesa har cikin kwakwalwar sa.

Idiot! who sends you to kill me? ABBAS da dariya ke chinsa yayi k'asa da murya yace if i were a hit man kasan i won't have missed my target, yaro da tuni shigowar farko tauuu! ABBAS yayi nuni da yatsan shi, wallahi your brain would have been burst, boom! ka tafi kowa ma ya huta.

you know the guilty shall always be charge, ABBAS ya kuma yin k'asa da murya, what's your recent offense?

DEEN tuni ya kawo wuya, saidai babu yanda zaiyi da ABBAS, yasan idan ya biye masa, saidai su kwasheta anan. baccin da bai koma ba kenan ya shige band'aki.

Cikin mintuna yayi wanka ya fito, sai wani yatsina fuska yake kamar wani mace. saidai harya gama shafe shafen nasa ya gama ABBAS na waya, wanda da alama akan wani aikin yakeyi, saidai mamakinsa shine idan aikin ne, to wacce irice? kuma wayasa ABBAS aiki batareda yasani ba.

Shigar k'ananun kaya yayi, ya dauko agogon hannunsa yana d'aurawa yana satan kallon ABBAS dake binciken wasu takardunsa acikin drawer sa.

Wafce ta hannun ABBAS yayi cikeda masifa yace, malam wai ya haka? from a hitman ka koma lawyer ne? ABBAS yayi murmushi yana jingina kansa jikin pillow. yayi kasa da murya yace why are you scared? did you commit a murder? rape? bribery? or kidnapped someone againts there will? kasan ance mara gaskiya ko a ruwan sanyi yake to shi gumi yake. are you one of those? don't be scared my d'anuwa i would stand for you kasan ni mutumin kirki ne. and! duuu unexpected ABBAS yaji sauk'an naushi aciki. take this idiot! DEEN dayayi naushin ya fad'i yana mai watsawa ABBAS takardun hannunshi. and this, cook and eat them for all i care.

Wayarsa ya d'auka dake saman mirror yayi waje yabar ABBAS duk'e rik'e da ciki , yana ganin DEEN ya fice ya mik'e ya biyosa a baya da d'an sauri, atare suka shige bayan motar driver DEEN d'in yajasu ya bar haraban gidan. ABBAS yace where are we heading to?

DEEN ya harari ABBAS yace who ask you to follow me, you are a dead meat man, ABBAS yayi dariya yace shege shiyasa ka k'ulle min ciki yanzu kanason ganin bayana, to nafi k'arfinka bari kaji saidai muyi mutuwar kasko. sai kuma ya hau kukan k'arya

But me i dont wanna die now, i wanna enjoy life a little bit, inason na more aure kamar yanda kayi, inaso naji ya kukaji for your first lovely wedding n!!!

RAUDHAOnde histórias criam vida. Descubra agora