..................... Motace mai ruwan kwai kirar ferari, wacce kana ganinta kaga sabuwa dal wacce bata dad'a da fitowa daga leda ba, motace da duk wanda yasan kud'in mota yasan taji kud'i ba kad'an ba, wanda kallo d'aya zakayi wa motar ka hasaso kud'insa.
To saidai alamu sun nuna mamallakin wannan motar bai dauk'i ransa dana mutane da mujimmanci ba.duba yanda yake tuk'a motar tamkar mai son ganin bayanta ne, tuki yakeyi wanda duk inda ya gifta sai anyi magana, wasu suyi ta tsine masa, yayinda k'alilan keyi mishi fatan shiriya.
Shin wanene mai wannan motar? tambayar da nayiwa kaina kenan, and suddenly my attention goes to his special plate number, wacce daga gani kasan it's done in a special way for the special owner.
N. J na maimaita tareda girgiza kai don tuno da wanene shi.
N. J ay shine d'an masu gari yaron gata d'an gidan sanata binta makama, yaro mai jijji da kai da d'agawa, yaron dakeda lasisin aikata duk wani abinda yakeso batareda wani katanga ko shamaki ba.
Sanata binta ta tsaya masa, ta bashi go ahead yayi duk abinda yakeso, out of 100% na abinda N J keyi 70% d'aurin gindin mahaifiyarsa ne, she gave him an automatic tickets na rashin muyunci, shiyasa shikuma yasamu damar yin tsiyar sa acikin gari, babu mai taka masa burki a duk abinda yasanya gaba, duk da cewa ba mutum ne mai neman magana ba, but as soon as k'aramin abu ya gitta tsakanin ku, you'll regret it for the rest of your life.
Back to N J in a high speed car, wanda kana ganin uwar gudun da yakeyi idan kanada sauran hankali zakayi maza ka nemi tudun tsira.
Domin gudun da wannan motar keyi sai ka ranste the person inside it, is gonna cross out of earth.
And the nuisance in the internal part of the car can make you go deaf in just a few minutes, sabila da wani k'arar kid'a dake tashi tamkar an kunna speakun duniyar nan ne.
They're two in the car, d'aya mutum ne fari wanda kallo farko zaka gano nasabar dayake da fulani, yayinda day'an na kusada shi ya kasance, mai d'an duhun fata, wato shi ba fari ba ba kuma bak'i bane, he's a little bit chocolate in colour, wannan ba lallai ka iya fad'ar ko shi d'in wanene ba, but due to his curly hair yazaka iya bari ya amsa sunan fulani, kamar day'an.
Shiru nayi gabad'aya am confused, to cikinsu wanene N J, cos all of them are beautiful and handsome.
Mai tuk'a motar inaji ya cigaba da maming d'in wak'ar "essence" na wizkid, tamkar mai bada hadda.
Sun d'anyi nisa, sai can naga ya sanya hannu ya rage sautin kid'an motar, sannan ya kalli na kusada shi dayayi likimo idanuwansa a lumshe tamkar mai bacci, NAJEEB let's talk.
Na kalli wanda aka kirada NAJEEB ina mamaki, wato shine N J to wannan d'in driver shi kenan ko wa? tunda naga bashi ke tuk'in motar ba, to kuma indai driver sa ne wannan, to ay mai tuk'in yafisa haske yafisa kyau.
Bai bud'e idanu ba kamar yanda na zata, but yabashi reply da cewa, please BASH inason hutawa, wanda aka kirada BASH yace NAJEEB wannan ba lokacin hutu bane, just wake up muyi magana, kafi kowa sanin inda muka nufa. ya kad'a kafad'u yace and so?
BASH yayi shiru kamar bazaiyi magana ba, sai kuma tace i just wanna remind you about your condition.
Wanna karon ya bud'e idanu wacce naganta ta cika ta batse cikeda b'acin rai, ya hayayyak'o masa
What condition? i said what condition, or are you talking about that foolish thing da kowa ya d'auka ya d'aura akai, to hell with all your superstition i don't give a damn, kowa yaje yayi rayuwarsa yanda yakeso sannan ya barni nayi tawa in peace jare!
BASH yayi shiru ya kyale shi, har suka iso wajen babu wanda ya kuma cewa komai.
Babban wata night club ce suka yad'a zangon su, k'ayataccen waje ne daya had'u da duk wata kayan more rayuwa ta duniya, kama daga y'an mata masu yawo da bikini, sai masu yawo da bomshort ko, rigunan da kallo d'aya zakayi masa kayi Allah wadai da wannan rayuwar da mai ita ta dauk'o wa kanta.
VOCÊ ESTÁ LENDO
RAUDHA
Ficção GeralThis is a story of a young innocence soul , an asian young girl whom destiny or coincidence brought to nigeria into the northern part of the country . what is her name, where is she from, who are her parents ,and why was she found in a middle of no...
