_*Asslam*_
💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Kyan alƙawari cikawa,toh inshaallahu nacika,Chapter goma sun sauƙa a AREWABOOKS.
Mai biɗa sai ya hanzarta yanzunnan saboda kar ayi babu shi.
https://arewabooks.com/book?id=625b1176a81b3be9855cfa30Masu whatsapp kaman yanda na faɗamuku zanyi naku,gaskiya kuyimin afuwa,nashi shinshinin komawa makaranta,dan haka bazan karbi kuɗin mutane a koma makaranta ban gama musu ba,bazanji daɗin hakan ba.
Yanzu kuyi haƙuri idan an koma to saina dawo hutu,idan kuma ba'a komaba inshaallah zakuji daga gareni zuwa nan nagama typing,inna gama koda a makarantane zan iya post.
Am sorry🙏🏼🙏🏼🙏🏼😔😔😔😔😔😔😔😔😔😔❤_*Sadi-Sakhna*_❤
YOU ARE READING
MABARACIYAH
ActionDuniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa. wan...