Assalam,kasancewar littafin mabaraciyah na farashi a App kafin nayi a whatsapp.
Zan sake fitarda free page,amma wannan karon daga 1.....20 zan sake.Sai a shiryah ganin su nan da yamma inshaallah.
Nagode sosai,daga wanannan kuma sai mu haɗu a paid group ranar juma'a.
👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼
❤️❤️❤️Sadi-sakhna❤️❤️❤️
YOU ARE READING
MABARACIYAH
ActionDuniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa. wan...