ASSALAMU ALAIKUM NA FARA DA SALLAMA.
*MABARACIYAH fans*Hausawa suna cewa cikar kamalar mutum yacika maganarsa.
Duk da banɗau alkawari ba amma kuma nasan mutane suna faɗan mai zance.Masu youtube channel wanda suke son littafin MABARACIYAH,suyimin magana ta whatasapp mu daddale,wannan karon bazan yadda da satar littafi ba zan dau mataki😎😎.
Ina maraba da kowanne channel,babbab ko ƙarami,ƙofata a buɗe take.
09035784150Zan buɗe paid group na littafin MABARACIYAH a yau juma'ah 13 may.
Sannan zan rufeshi a ranar wata juma'ar 20 may,sannan kuma ranar asabar 21 may zan fara sakeshi a group ɗin.Babu Normal,vip da kuma special,duk wanda yashiga group ɗin shima special ne,sannan in inada lokaci ma har sau uku ma zan iya post har a gama.
Bukata kayi alƙawarin bazaka ko bazaki fitarmin littafi ba.
Farashin littafin Nairah 400 ne,da farko zan saka 500 ne saboda littafina na musamman ne,na ingantashi sanann kuma nayishi daidai iya ƙoƙarina.Amma kuma ganin yanayin kasarmu da halin da muke ciki.
#400 naira.
Tsarin biyan kuɗi.
3131951977
Auwal sadiya
First bankNafison biya ta acc,sai wanda bashida halin yine sai ya turo da katin MTN.Iya numbobin mutum zai turomin ta whatsapp a wanann number.
09035784150Yan uwa mutanen niger,zaku turo da DALA TAMANIN ta wannan number,
+227 97 21 16 15
Idan kun tura saiku turomin shaidar zan saka ku a group..Group ɗaya zanyi,sanann bayanshi bazanyi wani ba gaskiya,sannan wanda bai samuba bazan bada document daga bayaba. Saidai yaje AREWA BOOKS ya siya.
Dan haka ƴan uwa ku turawa wanda yakeda buƙata please,kar ayi babu shi.Kowa yanajin labarin littafin,yasan mai ya ƙunsa,wanda bai sani ba ya tambayi wanda suka gani a arewa books..ko kuma yamin magana nabashi goman farko na littafin.
Share fisabilillah.
YOU ARE READING
MABARACIYAH
ActionDuniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa. wan...