CHAPTER 53

12 1 0
                                    

https://chat.whatsapp.com/H60CWiGISVFKEFT6NedEUw
*Sabon update acikin group*👆👆

https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y

*Zaki samu farko a channel kiyi following kawai*👆👆

💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________

*بسم الله الرحمن الرحيم*...

*فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

*Free* 📙

EPISODE1️⃣
PAGE5️⃣3️⃣

TYPING📲📲📲

السَّلاَمُ عَلَيْكُمْ وَرَحْمَةُ اللهِ وَبَرَكَاتُهُ.
عيدكم مبارك وكل عام وانتم بخير
تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال
*Taqabbalallahu Minna wa Minkum.*

May Allah SWT accept all our prayers, supplications, and good deeds and forgive us and grant us success in this life and hereafter (Ameen).
*"Eid Mubarak"*.✍️

♦️♦️ *Happy Eid Kabir*🎆🎇🎊♦️♦️

follow me please on
*@Arewabooks*
@Faizatou

*Wattpad*
@Fai'zaMurai

*Facebook&instagram*
@Pha'eezah Almustapha

________________________________________
---------------------------------------------------------------
♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️♣️

Dr.yusuf kuwa,File d'in Halee yajawo Dake Aje a Saman sauran files din kasancewar shine karshe,Sannan cikin Rashin damuwa da yanayin na Dr.Ammar ya Furta ohk three weeks ka bata kenan?
Dr.Ammar da ke Lumshe da idanunsa ne shiru kamar bazai tankasa ba, a ganinsa meye na takura komai gashi nan arubuce, A hankali ya d'aga Masa kansa tare da Furta A tabbatar tana Shan maganunnukan ta please kan lokaci,domin sune zasu taimaka gurin had'e gudajen jinin Dake guri guda wanda zai taimaka muna gurin yin aikin nata,har ita yataimaka mata gurin samun ingantacciyar lafiyarta,yakai k'arshen maganar cikin sauke numfashi na doguwar maganar da yayi wadda Kuma ya ke Yinta k'ire k'ire kamar an Masa dole,Wanda Dama Yana Neman Relatives nata ne da zai yiwa gamsasshen bayani gurin kula da Shan maganin ta akan k'a Ida Kuma,yayi wa Yusuf bayanin ne saboda Bai da wani zab'i ne Bai ga wani nata yashigo bayan ta ba sai shi,yakai k'arshen maganar cikin sauke boyayyiyar ajiyar zuciyah tare da Lumshe manyan idanunsa.

Dr yusuf Dake kallonsa ne sake da Baki da mamaki Jin yadda yake ta Basa bayani cikin kulawa harda wani please na munafurci kamar ba yanzu ya so yayi Masa Rashin mutunci ba to Kuma me yasa ya chan za lokaci d'aya haka agaresa duk da yasan ba dashi yake ba,har yake magana cikin kulawa hmmm Niko nace Kai dai Yusufa bar zancen nan haka..

Dr yusuf Ficewa yayi daga office d'in bayan gama Jin bayanin na Dr Ammar suna sake yin musabaha da Dr Aj Dake kallon su kamar yasamu wani show..

Da fitar sa kuwa Dr Aj kamar Jira yakeyi yasauke tambayoyin Dake bakinsa,A hankali yadawo kan kujerar da Dr.ysuf yad'aga Yana Furta wai ni Kam dude me yake damunka ne yau?Jin yayi Masa shiru yaki tankasa ne idanunsa arufe, yabasa damar Kara Furta zan tambaye ka pls kabani Amsa bro, Dr .Ammar Dake sauraren sa ne ya bud'e manyan idanunsa yasauke su akan Aj batare da ya Furta Masa komai ba,ganin hakan yasa Aj yakara Jin karfin yi Masa tambayoyin Dake abakinsa,ganin yabasa hankalin sa kamar shi kad'ai yake Jira yaji ta bakinsa,Furta Masa yayi "meya razanar dakai agame da wannan patient din taka Mai suna halimatu sadiya Umar?,Sai tambaya ta ta biyu me yasanya ka yin murmushin da ka shekara baka Yi irinsa ba agaban wannan yarinyar?murmushin da ko Dr.malini bata samu makamancin Saba,sai ta uku,meye dalilin ka na shawa Yusuf k'amshi kamar yayi Maka wani Abun ko akwai wani Abu atsakanin ku duk da nasan dama Baku Saba da juna ba,Amma Nasan ba haka Ka Saba treating din Sa ba,duk akan meye ne?yakai k'arshen maganar cikin son Jin karin bayani.

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now