CHAPTER 58

112 3 0
                                    

https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y

*Idan kina buk'atar dagafarko kuyi joining channel Dita*👆👆👆

https://chat.whatsapp.com/H60CWiGISVFKEFT6NedEUw

*Sabon update acikin group*👆👆👆👆

💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

🙌First lady🙌
--------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
____________________________________________

*بسم الله الرحمن الرحيم*...🌹🌹

*(فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

*Free*📙

EPISODE1️⃣
PAGE5️⃣8️⃣

TYPING📲📲📲

follow me please on
*@Arewabooks*
@Faizatou

*Wattpad*
@Fai'zaMurai

*Facebook&instagram*
@Pha'eezah Almustapha

♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️

Bayan fitar sa ne tasauke ajiyar zuciya tare da Lumshe manyan golden eyes nata tare yiwa kanta tambayoyi masu yawa wayenda ko ita tasan cewa bata da Mai bata Amsar su,tambayar zuciyar ta tayi shin me zai Sanya ta dole Saka hijab har biyu,dalilin sa take son ganowa duk iya yin ta takasa wani tunani ne ya shigo zuciyar ta kamar an cillo sa sai dai take ta watsar da tunanin duk da yanayin yazauna mata azuciya musamman yadda yake mata wani irin kallo alokacin da ya ke bata umurnin Sanya hijab d'in...

Kawar da tunanin tayi ta hanyar tunano da Dr.yusuf d'in ta yadda yake nuna mata k'auna Mai tsafta,wadda take ji baza ta iya rabuwa dashi ba komai rintsi.nace hmmm
Ysuf namu bawan Allah.....

K'ara tunano yadda ya Kira sunanta yayi,sai da jikinta yayi tsam tuno yadda yafitar da sautin cikin wani salo na daban..

D'an shiru tayi tare yin wani tunanin zucin da magana da zuciyarta akan yadda akayi sunanta yazauna haka abakinsa ' tun ranar kenan yarik'e sunan ta haka duk da tarin patient da ya yi attendig aranar wani sanyi ne ya mamaye ta na Rashin Dalili Wanda har d'an murmushi tasaki batare da ta San da fitowar sa ba,
Kamar ance ta juya kan bed site locker Dake anan kusa da gadon ta hango file d'inta d'auke da sunan ta an rubuta Halimatu sadiya Umar ajikinsa,wani haushi ne taji ya kamata naganin Ashe ma anan yadau sunan yanzu cunno d'an k'aramin bakin ta tayi kamar Yana kusa da ita tare da b'ata beautiful face dinta wanda yak'ara mata kyau...
Sallamar Khady ce da tashigo bayan nurses sun sanar mata da dawowar ta councious,shi ya katse mata d'an tunanin d'an yanayin da take ciki da tunanin ta,A hankali taji taji damuwar da take ciki ta dawo mata sabuwa fal ganin Khady da tashigo yanzun hawaye ta tashare masu zafi tanajin zafin Rashin iyayen nata akusa da ita da bata San ko suwaye ba,Wanda sai ayanzu komai yadawo mata sabo.kukanta tacigaba da rairawa Mai tsuma zuciya A hankali ciwon kan ta ke dawowa mata sabo fall bisa ga d'azu da ta tashi kamar anyaye mata shi,Dan ko doguwar magana bata Jin zata iyayi yadda kan nata ke Sara mata kamar zai rabe gida biyu,Khady Dake kallon ta cikin tausayi ta fara lallashinta,har ta fara yin shiru tadaina kukan,nagodewa Allah da ya yasanya ta furta Alhamdulillah da kika rayu kikasance tare damu,na tsorata Matuk'a Halee ta Furta ma Halee cikin farin ciki Kuma ta rungume ta tare da share guntun hawayen ta da ya zubo tana tuno yadda suka kawo Halee d'in Rai hannun Allah.

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now