CHAPTER 59

36 1 0
                                    


💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________
* بسم الله الرحمن الرحيم*...

*فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

*Free*📙

EPISODE1️⃣
PAGE5️⃣9️⃣

TYPING📲📲📲

follow me please on

*Arewabooks*
@Faizatou

*Wattpad*
@Fai'zaMurai

*TikTok*
@Fa'eehbg

*Facebook&instagram*
@Pha'eezah Almustapha

____________________________________________

*BOOK ONE ZAI K'ARE AGOBE IN SHA ALLAH*..
*DAGA PAGE 60 KENAN..FREE EPISODE*

*BOOK 📚TWO IS PAID*..

_Book two Kuma ya zama na kud'i,kuyi hak'uri na mayar dashi na kud'i ne na kud'i bisa ga wani dalili nawa,Ina fatan zaku nuna mini k'auna ta hanyar sayen littafi na,Ina alfahari daku masoya..._

_Zaku same sa A farashi Mai sauk'i in Sha Allah...Nasan tabbas ko da kud'i masu yawa ne nasiyar muku da book📚 D'ina zaku nuna mini k'auna ta hanyar siyen sa_🥰🥰

*#N500 kachal*
Kibiya Kisha karatun ki anatse
Zaku tura kud'in ta wannan account no d'in...
*2130899840*
*UBA*
*Faiza Almustapha*
Sai ki tura shaidar biya ta wannan lambar👉*08069059746*
Sannan kiyi saving nata✍️
bana son katin waya,in Baki da account kije P.O.S.,sai ki Yi snapping na takardar da pos ke badawa ta alamar kud'in ya shiga sai ki tura mini...
Daga kin tura za,a Saka ki a PAID group✍️

Kuna iya fara biyan kud'in yanzu zan bada kwana biyar gamasu buk'ata kafin mu d'aura daga inda muka tsaya,sai naji ku🙏🙏

♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️

A Ina yasan lak'anin Halee shine Norah,sannan meyasa yake Furta da mun rasata Kai tsaye duk da daama haka akasan likitota da kawai ci to Amma nasa daban yake yadda yake maganar zai nuna Yana Jin zafin abin har cikin ransa duk da baisan Abunda yasameta ba..sai Kuma zuciyarta tak'ara sako mata wani tunanin Mai yasa taga kallon da yake Yiwa Halee daban yake da duk wani kallo,A hankali har ta kusa shiga d'akin da Halee take taji tana son Jin wani bayani game da inda yasan sunan Halee Norah,juyowa tayi cike da son fahimtar wani Abu Mai cike da bayanai takama hanyar office d'in nasa duk da wata zuciyar na kwab'arta, A hankali tayi knocking k'ofar...
A nasa b'angaren ya Amsa da come in,shiga tayi office d'in cikin sanyin da gwiwowin ta sun kayi,sallama tayi ya Amsa bayan shigar ta,idanunsa Dake A l umshe ya bud'e Jin Muryar ta Khady, A hankali ya ware su cikin Amsa mata sallamar ta kamar an Masa dole,sai Kuma A hankali cikin yanayin jarumtar sa ya K'ara Furta da " matsala ne "Dan shi azaton shi kowani Abu yasamu Halee ne,shiyasa yayi saurin tambayar ta,Kai khady ta d'aga Masa alamar ehh,A hankali tasamu kujera ta zauna tana tana d'an kame kame kame,Cikin natsuwarsa ya Furta go on...
Bayan d'an nazartar yanayin Khady kamar akwai wata magana a bakin ta,A hankali taji d'an k'warin gwuiwa nazo mata cikin d'an rawar murya ta Furta" uhm Pls zan d'an iya tambayar ka"kansa ya jinjina cikin mamakin yarinyar da k'arfin halin ta,tare da tambayar kansa wace tambaya ce wannan yarinya keson Yi Masa....

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now