CHAPTER 50

20 2 0
                                    


💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________

بسم الله الرحمن الرحيم...🌹🌹🌹🌹🌹

فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم) 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

*Free* 📙

EPISODE1️⃣
PAGE5️⃣0️⃣

TYPING📲📲📲

Alhamdulillah Allah ya nufa mundawo kan aiki lafiya.
Wannan Nasan duka daga cikin Addu,o,in kune Ina godiya sosai masu Kira masu text duka nayi appreciating Allah yabar k'auna Ina alfahari daku💋🙏🤲💋💋🌹🌹

😇🥰🥰💋Wata ta tambaye ni wai yaushe zamu gama wannan book din don Allah?,Abunda kawai na iya Furta mata shine komai tsarin ubangiji ne,Kuma kowanne book da yanayinsa yake zuwa,sannan shi irin wannan labarin Mai kwamachala natsuwa yake buk'ata bayason gaggagawa da sai muyi rushing,had'in kanku kawai nake buk'ata,fatana kaawai shine Allah ya bani iKon kammaala sa lafiya🤲🤲🙏🥰

Sai Kuma Masu Neman complete book,kuyi hakuri bangama Saba yanzu muke typing dinnsa,sai dai kuyi hkr ku rik'a bibiyar update in zaku iya,Ina godiya sosai Allah yabar zumunci🙏🙏🙏🙏🙏


WARNING

INA K'ARA JAN KUNNEN KU MASU YIWA MUTANE SHISSHIGI ARUBUTUNSU KAR WADDA TA KARANTA MINI LITTAFI AYOUTUBE,KO AJUYA MINI BOOK TA WATA SIGAR SAI DA IZINI NA,IN KIKA MINI GANGANCI KINYIWA KANKI DAN BAZAN CE NABARKI DA ALLAH BA✍️✍️

Note edited.

# Mafarkin gaske shine cikar buri√√√√√√√√
◉◉◉◉◉◉◉◉
♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️

A hankali ya sauke idanunsa akan takardar da Rubutun sa ya Bayyana b'aro b'aro aciki,murmushi yasaki Wanda yak'ara sanyata d'ago idanunta da suke ta tsiyayar da hawaye kamar an bud'e famfo takai dubanta agaresa k'ara samun sa tayi Yana sakin murmushi Mai had'e da Yar k'aramar dariya.Turo d'an k'aramin Bakinta tayi tare da K'ara share hawayen da suka mak'alemata suna Neman saukowa,tare da kau da kanta gefe tana Mai Jin haushin yanayin da tagansa na farin ciki,gashi ita tana cikin halin da bazata iya fassara yanayin k'uncin da take ciki ba Wanda shine silar komai Dan tun lokacin da takardar ta iso hannunta take jin ta tsani kanta zuciyar ta Babu dad'i musamman in ta tuna da Kalmar da ya Furta mafi muni agareta"Ba kya cin tsarin matan da nake,Kuma har abada bazan tab'a son ki ba"wayen furucin yafi komai tsayawa Nisa arai da za fafa mata zuciya,shiyasa takasa yaga takardar sai nanata Rubutun take Yi kamar Mai yin karatun hadda.

A hankali ta tsinkayi muryarsa yana Furta
"Tashi daga cikin sanyin nan ki dawo nan kar ki min Illa"Ya nuna mata kan lallausar carpet Dake shimfid'e a d'akin akusa da abin cin da ke gabanta.Itakam bata fahimci komai ba a furucinsa na farko sai na biyu Wanda yasa cikin bin umurninsa ta mik'e Ahankali,komawa tayi ta k'ara damb'arewa akan tiles d'in da sauri tuna kayan da ke jikin ta, tare da sunne kanta k'asa kamar k'adangaruwa cikin yar kunyar da ta kwasa.
D'an k'aramin murmushi yayi tare da Kawar da kansa ganin Abunda tayi tare da basarwa kamar Bai ga Abunda tayi ba,Duk da sai da gab'b'an jikin sa suka Amsa ganin santalala santalan cinyoyin ta Suke awaje da Kuma Yan matasan halittun breast nata da suka yo toro a yar k'aramar rigar,hijab d'inta Dake kan gado yajawo ya d'ora mata agabanta,kunya ce tak'ara kamata atunanin bai ga abun da tayi ba,har taji sanyi aranta ayanuz kuwa ta tabbatar har jikin nata ya Gani turo Baki tayi gaba cikin Jin kunya ta d'auki hijab d'in ta Saka sannan A hankali ta mik'e ta koma inda ya nuna mata, soyayyar indomie ya bud'e Dake cikin fillet na Alfarma har tafara hucewa,tare da Furta "
Kici Abunci ko Kuma yanzu in Miki Allura domin an shaida mun Baki da lafiya haka ne ? Shiru tamasa tana k'unkuni Dan itama kam muna layi d'aya batason Allura sai Kuma rasa amsar da zata Basa ganin tambayar da yayi mata ta Rashin lafiyar ta kaamar akwai dalilin Yinta irin Bai yarda ba,katse mata tunani yayi ta hanyar Furta "Me ya ke damun ki",wasu hawayen ne suka sake silalo mata dasauri tasanya gefen hijab nata ta goge cikin k'unar Rai tuna shine silar komai har light headche da take fama dashi ayanzu...SO BALA'I
ALLAH YA RABAMU DA SO MASO WANI.
AMIN.

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now