CHAPTER 63

40 5 0
                                    

_*TYPING 📲 TYPING 📲TYPING 📲TYPING*_

💫💤A MAFARKI NASANTA💤💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat
Almustapha Murai💔

🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________

بسم الله الرحمن الرحيم...

فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم) 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

*Paid*📙

*EPISODE*2️⃣
*PAGE*3️⃣

TYPING📲📲📲

follow me please on
*@Arewabooks*
@Faizatou

*Wattpad*
@Fai'zaMurai

Facebook&instagram
@Pha'eezah Almustapha
___________________________________________
_*Dan Allah kar ki fitar min da littafi,ni bazance Allah ya Isa ba,Amma Ina rok'on ku da Allah🙏wannan itace k'aunar da zaku nuna mini Yan uwa*_🥰🥰🥰

_*Ki biya ki karanta Yar uwa,ki Sha karatu anatse cikin natsuwar ki da k'ima da darajarki ta asali*_.🤩🤩

*Ki/ka Siya akan Farashi Mai sauk'i*
# N500 kachal
Sai ki tura ta wannan Account number d'in
*8069059746*
*Opay*
*Faiza Almustapha*
Sai ki tura shaidar payment dinki ta wannan lambar
*08069059746*_
_Daga kin tura sai asaka ki a *PAID GROUP*_✍️✍️

_*Na Facebook masu k'aramin waya zaku iya biyan kud'inku akwai PAID GROUPna Facebook,in ki/ka biya za,a Saka ki/ka aciki*_
DM✍️

_*Mutanen NIGER da k'etare Kuna iya turo mini katin waya ta wannan lambar tawa+234 808 750 4734 sai ki tura shaidar biya taki numban*_
------------------------------------------------------------------

❄️🌹❄️🌹❄️🌹❄️🌹

Labarin ta yabasu Wanda take falon ya K'ara hargitse wa na tausayinta,kukanta ne ke tashi afalon gwanin ban tausayi Dr.yusuf Dake kallonta tun fara Bada labarin hankalin sa ke kanta cikin tausayinta da wata matsananciyar k'aunarta da tak'ara baibaye zuciyarsa Yana ji Ina ma zai samu dama yaje ya lallasheta Bai tab'a tsammani haka labarin ta zai kasance ba duk da yasan Ba Baba Adi ne Mahaifin ta ba Amma atunanin sa Yar dangi ce tasu a farko sai daga Baya da tafad'a masa komai yagane bata Had'a komai da shi ba,kamar da yake Gani atsakanin su wannan ma yabar shi A matsayin tsarin Allah ne,Ashe haka labarin ta zai kasance kenan da gaske Abunda ta fad'amasa ita ba jinin Baba Adi bace tausayin tane ya k'ara kama sa Yana ji kamar yasaka ma ta kuka ya taya kukan ko zai samu sauk'in Abunda yake ji azuciyarsa.

Baba Asabe da take Jinta akunyace da Dana sani na saukar mata na abunda tayiwa Halee taji tak'ara muzanta agurin sauk'in ta ma Baba Adee Bai sanar da duk wani Abu da yashafi abun da take fuskanta agurin Baba Asaben ba,ya b'oye wa mutanen falon.

A hankali Ammie da kanta ke d'aure da wannan labari na Baba Adi akan Halee d'in tatako A hankali daga kan kujerar da take zuwa inda su Halee Suke cike da k'aunar yarinyar ta d'ago kanta Dake k'asa tana cigaba da raira kukanta,tsuramata idanu tayi sai ga hawaye Shar A idanun Ammie din cikin wani yanayi kamar wadda akace ki rungumeta ta kuwa rungumeta tsam ajikinta lallashinta ta fara Yi tana k'ara Jin k'aunar yarinyar na shiga zuciyarta da wani Sabon Al amari Dake bijirowa Azuciyarta, A Hankali Ammie ta Furta " ki daina kuka kinji " tare da d'an tapping bayan ta irin na lallashi kar ciwon kanki yak'ara tashi " takai karshen maganar cikin raba jikinta Dana ta tare da share mata hawayen ta,Suma su Nisah tasowa Yi suka rungume Halee cikin tausayin ta suna Jin k'aunarta har cikin ransu.

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now