_TYPING 📲 TYPING 📲 TYPING 📲 TYPING_
💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔
🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
___________________________________________
* بسم الله الرحمن الرحيم*...*فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*Paid*📙*EPISODE*2️⃣
*PAGE*2️⃣TYPING📲📲📲
follow me please on
*@Arewabooks*
@Faizatou*Wattpad*
@Fai'zaMuraiFacebook&instagram
@Pha'eezah Almustapha____________________________________________
_*Alhamdulillah muna gode ma ubangiji da yabamu iKon fara Book two lafiya,ya Allah Ina rok'on ka kamar yadda nafara sa lafiya ya rabbi kabani iKon kammala sa lafiya,ya ubangiji kabani Ikon Isar da sak'on da nake son isarwa ga Alumma,Kuma kabasu iKon yin Amfani da Abunda suka tsinta acikin wannan littafi*_.🤲🤲🤲
_*Dan Allah kar ki fitar min da littafi,ni bazance Allah ya Isa ba,Amma Ina rok'on ku da Allah🙏wannan itace k'aunar da zaku nuna mini Yan uwa*_🥰🥰🥰
_*Ki biya ki karanta Yar uwa,ki Sha karatu anatse cikin natsuwar ki da k'ima da darajarki ta asali*_.🤩🤩
*Ki/ka Siya akan Farashi Mai sauk'i*
# N500 kachal
Sai ki tura ta wannan Account number d'in
*8069059746*
*Opay*
*Faiza Almustapha*
Sai ki tura shaidar payment dinki ta wannan lambar
*08069059746*
Daga kin tura sai asaka ki a *PAID GROUP*✍️✍️_Na Facebook masu k'aramin waya zaku iya biyan kud'inku akwai *PAID GROUP*na Facebook,in ki/ka biya za,a Saka ki/ka aciki_..
DM.✍️Mutanen NIGER da sauran k'etare masu AIRTEL Kuna iya turo katin waya ta Layin AIRTEL number na +2348087504734 sai ki tura mini shaidar biya ta lambar...
🤌🤌_NA ROK'E KU DA ALLAH PLS KARKU FITAR MIN DA SHI KUBAR MAI BUK'ATA YASAKA KUD'IN SA YASAYA YA KARANTA KAMAR YADDA KIKA SAKA NAKI KUD'IN KIKA SAYA_🤗😼
💦💦💦💦💦✨✨✨✨✨
Hannayenta tasanya ta rik'o hannayen su Wanda tun lokacin da ta Had'a ido da Halee taji gabanta yayi muguwar fad'uwa Wanda nan take taji son yarinyar Mai tsanani ya shiga ranta farat d'aya saboda Halee badai shiga Rai ba tana da saurin shiga Rai tun tana yarinya.kamannin da take Gani na yarta Laila a fuskar Halee ne ke tadawo mata arai har ta zaunar dasu akusa da Baba Adee tana Furtawa Baba Adi cikin farin ciki " Abdul Rashid wayen nan duka na mune Koh" Kai yad'aga mata cikin Jin Nauyi, Hajiya Dake ta kallon su Halee ne tun lokacin da taga Ammie na kallon gefen da Suke ne ta tsura musu ido musamman Halee abun da ta hango tattare da ita ne yasanyata kasa dauke idanunta akanta Domin kamannin mutanen da suka rasa shekara da shekaru ne atatattare da yarinyar,har Ammie tazaunar dasu Akusa da Baba Adee d'in bata dauke idanunta akan ta ba.
YOU ARE READING
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )
Narrativa generaleHaka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta...