https://chat.whatsapp.com/H60CWiGISVFKEFT6NedEUw
*Join for new update*👆👆👆👆👆👆
https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y
*Hajiya idan kina buk'atar daga farkon Book Dina ki Yi following channel Dita,Anan Zaki same sa asauk'ak'e Kisha karatunki lafiya 🥰 basai kin Nema agurin FA'EEH 😍 ba, ga link Asama*👆👆👆👆👆💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫
Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔
🙌First lady🙌
--------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira_ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari
TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
___________________________________________*بسم الله الرحمن الرحيم...*
*فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
*Free* 📙EPISODE1️⃣
PAGE5️⃣2️⃣TYPING📲📲📲
*Masu son son Ayi musu Advertising Kuna iya mun magana ta wannan lambar*
*08069059746*
____________________________________________*follow me please on*
*@Arewabooks*
@Faizatou*Wattpad*
@Fai'zaMurai*TikTok*
Fa'eeh Bg*Facebook&instagram*
@Pha'eezah Almustapha♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️
🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎🍎*LAFIYA AKE MAGANA*♨️♨️♨️🚺🚹🤌🤌
_KI YAWAITA SHAN RUWA💧💧🚰🚰🚰DOMIN RUWA SUNE ABU MAFI MAHIMMANCI AJIKIN D'AN ADAM,MUSAMMAN ALOKACIN DA AKE WATSA RANA DA ZAFI JIKIN KI YANA BUK'ATAR SU SOSAI YAR UWA_.
_IDAN BAKI SANI BA KI SANI RUWA SUNE ABU NA FARKO DA JIKI YAKE BUK'ATA,RUWA NA TAIMAKA MA JIKI TA HANYOYI DA BANDABAN NA FARKO K'ODARKI TANA BUK'ATAR SU SOSAI KUMA KINSAN ITACE MAFI RINJAYEN ORGANS AJIKIN MU DAKE AIKI AJIKI DUKA AKODA YAUSHE IN KI KA CIRE ZUCIYA, DOMIN DUK WANI WASTE PRODUCT DA AKE FITAR WA AJIKI IRINSU ZUFA,FITSARI D.S AIKINTA NE ITA KE TACEWA TA FITAR,TA BAWA JIKI MAI AMFANI,DAGA LOKACIN DA TA TSAYA TA DAINA FUNCTIONING JIKI YASAMU RAUNI.DAN HAKA AKULA🚰🚰🚰ARIKA SHAN RUWA MAI YAWA DOMIN SUNA KARAWA WANNAN ORGAN LAFIYA,SUNA HANA MASA KAMUWA DA CUTAR NAN MAI SUNA (KIDNEY STONES OR KIDNEY BEANS)_🙏💯💯💯__________________________________________
*Kuyi hakuri da Rashin update na jiya nayi sa so Ashe banyi save ba narasa sa duka shiyasa kuka ki samun update yau akan lokaci*🙏
_____________________
*Happy Eid Kabir*
*Allah ya nuna muna wata shekaran lafiya,Kuma ya Karb'a muna ibada*🤲
*Abani Kuma Yan barka ta da sallah*🤗🤗
÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷÷A B'angaren Dr.Ammar kuwa tun lokacin da ya Isa ga file d'inta ya duddubasa bayan anyi Kiran sunanta,yayi Jiran ta batazo ba ransa ne ya fara b'aci Dan ya tsani delay bare Kuma sunan mace ne afile d'in,Dan yaga sunan da ke mak'ale ajikin file din na Halimatu sadiya Umar,Bayan karanta sunan sai da ya nanata sa Sau kusan uku Yana Furta nice name aransa domin sunan ya masa sak Dana k'anwar sa da ta yi rayuwa adoron duniya ashekarun Baya da suka shud'e,Sallamar Dr.Aj ce tasanya sa Ajiye file din akan achan gefen desk din achan gefe.
D'ai daga cikin kujerun Dake a office d'in Aj yazauna Yana furta "wash wallahi na gaji da yawa yau ansamu tarin patient".
YOU ARE READING
💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )
Fiksi UmumHaka take ta faman Lilo da k'afafun ta tare da sakin k'ayataccen murmushinta,tana cigaba da binsa da kyawawan idanunta masu haske kamar wata k'aramar yarinya cikin Rashin damuwa tana k'ara fad'ad'a murmushin ta Wanda ke nuna Babu abun da ke damunta...