CHAPTER 64

41 3 2
                                    

💤A MAFARKI NASANTA💤
      I know her in my dreams
                         By
       Pha'eezah Almustapha
         Daga Alkalamin✍️✍️
            💫Fa'eeh BG💫
           

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔
    

                  🙌First lady🙌
------------------------------------------------------------------
                _Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
           💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
________________________________________

بسم الله الرحمن الرحيم...

فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم) 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
   
*Paid*📙

*EPISODE*2️⃣
*PAGE4️⃣*

TYPING📲📲📲

     
          *@Arewabooks*
             *@Faizatou*

____________________________________________

_*Dan Allah kar ki fitar min da littafi,ni bazance Allah ya Isa ba,Amma Ina rok'on ku da Allah🙏wannan itace k'aunar da zaku nuna mini Yan uwa*_🥰🥰🥰

_*Ki biya ki karanta Yar uwa,ki Sha karatu anatse cikin natsuwar ki da k'ima da darajarki ta asali*_.🤩🤩

*Ki/ka Siya akan Farashi Mai sauk'i*
# N500 kachal
Sai ki tura ta wannan Account number d'in
*2130899840*
*UBA*
*Faiza Almustapha*
Sai ki tura shaidar payment dinki ta wannan lambar
*08069059746*

_*Na Facebook masu k'aramin waya zaku iya biyan kud'inku akwai PAID GROUP na Facebook,in ki/ka biya za,a Saka ki/ka aciki*_..
*DM.✍️*

_*Mutanen NIGER DA k'etare Kuna iya turo mini katin waya ta wannan lambar tawa+234 808 750 4734 sai ki tura shaidar biya taki numban. DM*_

_MASU SON ADVERT KUMA KUNA IYA YIMUN MAGANA TA WHATSAPP NUMBER DITA_
*08069059746*

💞😍💞😍💞😍💞

A hankali suka d'ago idanunsu cikin wani irin yanayi tare da kallon sashen da su Appah Suke a tsaye suna ta faman sakin murmushi irin Wanda suka dad'e basuyi ba Mai had'e da hawaye,Karaff kuwa idanun Dr.Ammar sai cikin na Aunty Laila jabaya ya fara Yana k'okarin Furta Aunty, sai dai harshen sa yak'i Basa had'in Kai domin yayi Masa wani irin Nauyi, idon da yak'ara Had'awa da Appah ne ya sanyasa k'ara Jin jikinsa yayi wani irin Amsawa ganin Tabbas abun da ke Gaban su cikin dagaske ne kubcewa harshe ya Furta " Uncle" Na'am Appah ya Amsa Masa fuskar sa na wanzuwa da farinciki Mai had'e da murmushi da dariya.A hankali Shima Appah ya Furta karkuji tsoron komai Mai sunan Auta mune dai da kasani ba mu chanza ba Yana nuna Masa hannunsa Dake rik'e Dana Aunty laila tare da sakin hannun Yana  takawa iZuwa garesu  da zuwan sa ya Sanya hannayensa ya rik'o hannunsu shida Dr.Aj wanda yayi suman tsaye cikin shock d'in da yashige sa.Zaunar dasu yayi akan kujera Mai cin mutun uku ta Alfarma.A hankali dukkaninsu suka fara tsiyayyar da hawaye duk da kasancewar su mazaje masu karfin zuciya bama kamar Dr.Ammar,Alajabi ne da mamaki wannan lamari da kewar su ,da tuno yanayin da ya shud'e musu abaya shine dalilin da yasanya su kasa tsayar da hawayen su ace su uncle d'in su da kowa ya shaidi mutuwar su,Ashe suna Raye,to  me Kuma ya kawo su India,kodai basu bane,Ajiyar zuciya ya sauke Mai nauyi tare da tsaida maganar zucinsa Jin Mutun yazauna Agefen hannun kujerar da Suke Kai,bakowa bane face Dr.Ammar,A hankali ya share hawayen sa da hannunsa d'aya batare da ya yi using da handkerchief ba domin wannan yanayin da yake ciki bazai iya tantance wasu abubuwan ba kasancewar shock d'in da ya tsintci kansa,hannunsa d'aya yasanya A hankali ya shafi fuskar Uncle din Ahankali bayan tabbatar da shid'inne cikin wani yanayi.

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now