CHAPTER 60

37 1 0
                                    

https://chat.whatsapp.com/H60CWiGISVFKEFT6NedEUw

*New update*👆👆

https://whatsapp.com/channel/0029VaZmQcv4yltXZ8zJiD3y

*Kuyi following channel d'ita Anan zaku samu farkon book namu*👆👆

💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
💫A MAFARKI NASANTA💫
I know her in my dreams
By
Pha'eezah Almustapha
Daga Alkalamin✍️✍️
💫Fa'eeh BG💫

Dedicated to my lovely sis lailat Almustapha Murai💔

🙌First lady🙌
--------------------------------------------------------------------
_Yar lelen Taskira _ --------------------------------------------------------------------
TASKIRA WRITER'S FORUM
💫T. W. F💫

Rubutu Baiwace Ga Wanda Allah Ya Baiwa Da Hikimar Mu Muke Alfahari

TASKIRA ASIRIN MARUBUTA📝
_____________________________

*بسم الله الرحمن الرحيم*...

*فيدك، ابي وامي يارسول الله (صل الله عليه وسلم)* 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

*Free* 📙

EPISODE1️⃣
PAGE6️⃣0️⃣

TYPING📲📲📲

follow me please on

*@Arewabooks*
@Faizatou

*Wattpad*
@Fai'zaMurai

*Facebook&instagram*
@Pha'eezah Almustapha
___________________________________________

*END OF FREE EPISODE THAT IS BOOK ONE*

*SAI MUN HAD'U KUMA A PAID GROUP*

_ZAN BADA KWANA BIYAR KAFIN MU FARA BOOK TWO,EPISODE TWO KENAN,KI HANZARTA BIYAN KUD'INKI YAR UWA AYI TAFIYAR NAN TARE DAKE,MATSAYIN KI NA BABBAR MACE BAZAN SO ACE KINA KARANTA BOOK NAWA AWAJE BAKI BIYA BA KUD'INKI BA_,_SABODA BA GIRMAN KI BANE...KI DAURE KI CIRE NAIRA *#500* KACHAL_
_KI SHA KARATUN KI LAFIYA CIKIN NATSUWA_....

_K'AUNAR💋 DA ZAKU NUNA MINI MASOYA ITACE SIYEN BOOK D'INA,ANAN ZAN GANE YADDA KUKA KARB'E BOOK D'INA_..

*2130899840*
*UBA*
*FAIZA ALMUSTAPHA*
_KI TURA KUD'IN TA WANNNA ACCOUNT NUMBER D'IN_👆👆

_SHAIDAR BIYA TA WHATSAPP NUMBER D'ITA_..
*08069059746*

_WAYENDA BASU DA ACCOUNT KUJE POS SAI KUYI SNAPPING NA TAKARDAR SHAIDAR SHIGAR KUDIN SAI KU TURO MINI_...

_🧏🧏DA KUD'IN YA SHIGO ZA,A SAKA KI PAID GROUP_..

_BOOK TWO TAFIYA CE MAI CIKE DA ABUN MAMAKI,DARUSSA,HMM TAFIYAR FARKO BAKU GA KOMAI BA...SAI DAI MUN HAD'U A BOOK TWO_
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️

___________________________________________

****A hankali Kuma ta tsinci kanta da yin murmushi Jin wata zuciyar ta Furta mata kallo ne yake Miki Mai cike da alamar soyayya,A,ah ba haka bane kallon dai sha'awa yake miki, wata zuciyar ta bata Amsa inda ta katse maganar wacchan d'ayar zuciyar,kanta ta k'ara girgizawa kamar wata k'adangaruwa tana cigaba da maganar zucin ta "ai tunda yad'and'ani zumar kiss Dani zai iya yi yuwa kallon sha'awa ne yake mini,A hankali Kuma cikin sanyin da jikinta yayi ta sauke ajiyar zuciya tare da K'ara Furtawa kanta azuciyarta Halee ke fa Ba,a Jin sa bace Nasan Koda zai sanki Amafarkin sa bazai tab'a gigin Sanya wani Abu wai shi so azuciyarsa ba kanki,karki bawa zuciyarki dama ta kawo Miki shirme...
Kawar da tunanin tayi da maganar zucin ta bayan tunano da Dr.yusuf nata Mai Yi mata so na k'warai da irin soyayyar da yake nuna mata wadda take ganin baza ta tab'a samun irin soyayyar da yake mata ba,wadda take ganin bazata tab'a samun kalar ta ba har Abada.
Zuciyar tace tayi rauni haka kawai bayan tunano da masoyin nata mai k'aunarta da zuciya d'aya..

💤A MAFARKI NASANTA💤( I know her in my dream )Where stories live. Discover now