👩❤️💋👨 *Zab'ina*👩❤️💋👨
*ko*
💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔*ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** ******Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*
*~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*
*Dedicated* *to* *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Addu'ar Wanda Ya ji Tsoron Faruwar Wani Abu Mummuna saboda Kambun Baka*
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce; "Idan dayanku ya ga wani abu da ya kayatar da shi ga dan uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka gare shi; domin kambun baka gaskiya ne.
*Bismillahir rahmanin rahim*
*Page 50~55*
Wani guri mai datti sosai yadda ba zaka tab'a tunanin d'an Adam zai shiga ba suka shiga amma duk a tsorace suke, har sun gama searching ɗin gurin zasu tafi su ka ji anyi atishawa.
K'ara tsorata suka yi kowa ya fara tunanin gurin gudu.
Amma duk da hakan baisa sun hakura ba searching d'in gurin suka yi sosai , har sai da zasu fita suka ga mutum a kwance a k'asa jikin su na rawa suka d'aga shi ganin Asad ne Nusaiba ta fara kukan farin ciki.
Had'uwa suka yi suka sashi a mota dan yaji jiki sosai asibiti suka nufa.
*Daga nan sabuwar rayuwa ta shigo*
Bayan Zaharaddin ya sallami yen asibitin ya shiga d'akin ya d'akko ta dan bacci take sosai, saboda buguwar da tayi daidai k'ofa suka yi karo da Nusaiba k'afar ta ce ta rik'e gyalen Nusaiba jikin ta, sanyi taji tana kallon yarinyar hannun nasa ji tayi a ranta tana da connection da yarinyar, komawa tayi baya zata lek'a fuskar yarinyar sai kuma taji Asad yana cewa Aqsa na ina, Aqsa da gudu ta tafi gurin sa Zaharaddin kuwa ya tafi ya kwantar da ita a mota ya nufi airport.
Aka fara treatment d'in Asad bayan an gama aka masa allurai aka bashi maganin da ya dace san nan aka bashi gado su Ahlum basu sanar wa kowa ba.
Cikin minti ƙalilan jirgin su Zaharaddin ya sauk'a a kano suna fitowa an ajiye musu ambulance ready ya kaisu har cikin Aminu kano emergency likitoti suka k'ara duba ta aka tabbatar masa da tasamu head injury amma zuwa hour hud'u ko biyar zata tashi dan Allah duk abunda yake na wahala ne ko tunani a raba ta dashi bayan sun gama suna fitowa Zahra ta bud'e masa k'ofa yashigar da ita shima ya shiga suka nufi GRA.
**** **** **** *** **** *** **** *** *** ***
Bayan angama komai Nusaiba ta tafi gida ta gyara d'akin da suke ajiye bak'i san nan ta k'ira Mama d'akin suka zauna tace"zata kawo mata surprise anjima ganin k'iran Ahlum yasa ta tashi da wuri dan tazo kai musu abu ne, ta d'au lokaci tana magana a waya kafin tadawo d'akin .
