👩❤️💋👨 *Zab'ina*👩❤️💋👨
*ko*
💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔*ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** ******Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*
*~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*
*Dedicated* *to* *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Bismillahir rahmanin rahim*
*Page 65~70*
Saida kowa ya fita suka rufe k'ofa suka ta dariya Zahra taja musu ledar suka fara bud'e wa d'ayar ledar kaya ne ya sayo musu Abaya ne kala biyu kuma iri d'aya Jaa biyu bak'i biyu kallon kallo sukayi sai suka dad's jar d'ayan ledar shi kuma Sweet's ne da chocolate a ciki kowa d'aukan abunda yake so yayi suka fara sha.
Zama sukayi su ukun a teras d'in gidan ba wanda yayi magana na tsawon wasu da k'ik'ai.
Sabeer ne yafara da cewa" me d'azu kuke gulma a gurin cin abinci?
Shuru sukayi dan tsoro suke karya fad'a wa Don dan da Sabeer da Don baa shiga tsakanin su bare kuma ayi gulmar d'aya da d'aya.
Ganin basu da niyyar fad'a masa yasa yayi tsaki yace " koma me kuke gulma ni ba damuwa ta bane abunda yasa nace muku meeting time saboda ina so nasa ku wani important work akan Don in ba mu mukayi ba shi bazaiyi ba kuma bazai tab'a gane meye so ba,
Tashi yayi ya tsaya kan nan yaci gaba da cewa Don de wani irin mutum ne da kuka san halin sa basai na fad'a ba bai ma yadda akwai so ba a rayuwar sa bare yaso wata,
And duka muna tare da ku acikin gidan nan yasha fad'a muku yana mafarkin wata yarinya in zaku tuna yadda yake kwatanta ta ba abunda ya raba ta da Khareema.
Kuma tun daga lokacin da yafara ganin Khareema a asibiti idon sa suka nuna ya gamu da yarinyar da ta dace dashi amma har yanzu bai gane hakan ba duk kuna ganin abunda suke faruwa tunda ga zuwan ta to wani abu da baku sani ba d'azu da asuba ta je shan ruwa ta fad'a d'akin sa ta zuba masa ruwa yana bacci😅😅😅 sai da ya mik'e tsaye inda wani ne da anji kansu amma dake ita ne at the end har k'asa ya tsuguna yana rarrashin ta saboda ya mata shouting.
Zaro ido su Hibba sukayi dan abun yabasu mamaki sosai cewa sukayi bro Sabeer ruwa fa kace?
Dariya kwace masa tayi yace" ehh wallahi ruwa.
Saddika ne tace " bro Sabeer yanzu dai meye abunyi dan wallahi ina so yaya ya auri Khareema dan daga gani zata gyara shi kuma daga gani ba babba sosai bace bata wuce sa'ar Zahra ba.