👩❤️💋👨 *Zab'ina*👩❤️💋👨
*ko*
💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔*ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** ******Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*
*~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*
*Dedicated* *to* *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.**Bismillahir rahmanin rahim*
*Page 110~115*
Bayan hour d'aya, likitar tafito ranta a b'ace nan da nan Don ya tsorata ya fara neman birkice musu, sai likitar tayi murmushi tace "Alhamdulillah ta haihu ta samu twins a boy and a girl tana gama fad'a ta koma ciki tabar su Mummy da farin ciki.
Sai da aka gama gyara su tsaf aka fito da su zuwa d'akin da aka ajiye musu daga babyns har Khareema bacci suke ba wanda ya farka.
Su Mummy kuwa farin ciki sosai suke ciki Daddy ya ce kowa ya tafi tunda suna bacci, Don kuwa cewa yayi ba zai iya tafiya ba, Zahra ma dakyar ta yadda ta tafi.
Don kawai aka bari mummy kuma shopping suka wuce da su Zahra kafin suka je gida.
Don dai yau duniyar sa dad'i gareta zama yayi ya mai dasu TV ya kasa d'age idon sa daga kansu ji yake kamar mafarki yake.
Bata farka ba har dare aka shigo musu wanka nurse d'in ta d'auke su ta wanke su tsaf ta dawo dasu tafara tashin Khareema aiko Don yafara bala'i wai tana damun ta tabar ta ta huta dakyar yabari aka tashe ta suka tafi wanka.
Yana zaune har tafito tasa kaya ta zauna a gadon tare da jingina tana kallon yadda Don ke kallon yaran sa cike da so da k'auna.
Abun dad'i ya mata sosai ganin yadda yake kallon yaran sa cikin kulawa, gyaran murya tayi tare da cewa so kafi sansu a akai na?
Da sauri ya d'aga kai tare da cewa do I say so?
Murgud'a baki tayi san nan tace" ba gashi tun d'azu sai kallon su kake ba nikuma kabar ni a gefe.
Murmushi yayi ya taso ya zauna a gefen ta ya had'a hanun ta biyu ya rik'e kallon idon ta yayi yace " do u love me?
Juya ido tayi tace" why are u asking?
Hugging d'inta yayi tare da cewa I just wanna know saboda baki tab'a fad'a ba.
Murmushi ta tace " I don't know nima sai yasa ban tab'a fad'a ba.
Lumshe ido yayi bai iya cewa komai ba dan shikam har k'asan zuciyar sa yake jinta.
Kwantar da ita yayi ya shafa kanta yace "oya sleep gobe za muje gida."
Daga ganin yadda yake magana tasan cewa she hurt his feelings, lumshe ido tayi a ranta tace " inajin billu a raina amma kuma inaji a zuciya ta akwai incomplete love story dana bari a baya sai yasa nakasa fad'a maka kalmar so.
Zama yayi yana kallon yaran sa a ransa kuwa cewa yayi nasan bakya sona kuma I don't think zaki tab'a so na we spend more than a year tare amma baki tab'a cewa kina so na ba ji yayi zuciyar sa tayi zafi kifa kansa yayi a jikin swing d'in baby's d'in a haka yayi bacci.
**** **** *** **** **** **** **** **** **** **Washa gari da safe aka sallame su Zahra da Don ne suka d'au baby's d'in zuwa mota sai da Khareema ta zauna kafin Don ya mik'a mata na hanun sa ya rufe musu k'ofa shima ya shiga yaja motar.
Suna isa taga anyi decorating gidan da flower kala kala da balloons an rubuta welcome home baby and mama gidan yayi kyau sosai gwanin shaawa ga duk wanda ya gani.
Sai da Don yazo suka shiga tare a parlour mummy tace ta zauna ta huta kafin suje wanka tarai rayar ta kowa yake a gidan Don kuwa baya iya komai yanzu dan bashi da wani k'arfi ajikin sa before yana da hope zata so shi one day but yanzu ya rasa duk wani hope tun abunda yafaru a asibitin so kawai yasa wa ransa Khareema zaman ya'ya'n sa take daga sunyi wayo zai tambaye ta in tana san ci gaba da relationship d'in ko bata so in bata so su rabu karya shiga hakkin ta d'akin sa ya tafi yabar d'ayan d'akin dan yanzu Khareema da mummy zata na kwana.
Tunda suka dawo a asibiti mummy ta kula komai na Don yasan ja sai dai bata masa magana ba dan a tunanin ta yanzu shima yana buk'atan privacy a matsayin sa na magidan ci.
A haka akayi suna aka sama yara suna namijin Rayaan ita kuma macen Rani aka sha bidirin suna set d'in akwati Don ya mata ita kad'ai haka ma yaran suma set ya musu.
Ita kanta Khareema ta fuskan ci canji daga gare shi sosai amma kuma tarasa ta ina zata fito wa al-amarin ganin haka anayin arbaen mommy ta kwashe baby's d'in zuwa d'akin ta sai in suna buk'atan nono sai ta kawo su warning tayi ma Khareema akan karta bari yayi having intimate da ita tun yanzu saboda gudun d'aukan ciki tana shayar wa ta nuna wa mummy cewa zata kiyaye.
Duk ba yaran a d'akin baisa Don dawowa ba dan yanzu kawai future yaran sa yake tunani bayan hakan yasa Khareema ta rasa ta ina zata shawo kansa sai tayi tunanin feelings ne yake sashi wannan mood d'in rashin damuwa da duk abunda ya shafe ta,
Text ta tura masa wai cikin ta na ciwo hakan yasa shi zuwa d'akin a kwance ya same ta tana kuka kuma tak'i magana nan da nan hankalin sa ya tashi ya d'ebo mata warm water amma bata daina ba yace " suje asibiti.
Tace " aa mijin ta take buk'ata ba asibiti ba.
Badan yana so ba kawai dan damuwar ta ne kuma baya san ganin ta a damuwa haka ya biya mata buk'atar ta suka kwanta bacci.
Rani da Rayaan sai kuka suke mummy ta d'auki Rani daddy kuma ya d'auk Rayaan yana rarrashin sa sai mummy tace bari tafara kai Rani in tasha nono sai takai Rayaan ma daddy yace to hurry up.
Dake tasaba zuwa d'akin bata samun Don kuma kamar kullum wutan d'akin a kunne bud'e k'ofar kawai tayi tashiga ganin su yasa tayi saurin juya wa tafita sai ta buga k'ofar da sauri Khareema ta tashi ta d'aura zani ta bud'e k'ofar a tsare mummy tace ina ke me miji koh.
Kanta a k'asa tace "mummy shine.....
Katse ta mummy tayi da twins na kuka kiyi wanka da sauri dan baza ki tab'a min yara da najasa ba.
Da sauri ta koma batare da tace komai ba tayi wanka tasa dogon riga tafito parlour ta Karb'i Rani tabata nono mummy ta kawo Rayaan ma,
Khareema dai guiltiness ya hana ta d'aga ido ta kalli mummyn har tagama shayar da yaran mummy ta d'ebe su suka koma ita ma ta koma d'aki tayi alwala ta dan yi nafila da addu'oi kafin ta koma ta kwanta.
Da sassafe ta tashi tayi wanka ta gyara jikin ta tsaf ta fita parlour dan gari na waye wa mummy zata ce a shayar da jikokin ta,
Ta jima a parlour kafin mummy ta fito tace mata kar ta damu suna bacci sosai so ba amfanin tashin su cewa tayi to ta tashi zuwa d'aki.
Tana shiga taga d'akin a gyare alamar billu ya tashi toilet ta nufa ganin k'ofar a bud'e yasa ta shiga babu knock..........
