10/18, 2:48 PM] Princess👸🏻👸🏻: 👩❤️💋👨 *Zab'ina*👩❤️💋👨
*ko*
💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔*ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** ******Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*
*~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*
*Dedicated* *to* *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
*Bismillahir rahmanin rahim*
*Page 90~95*
Samun sa tayi yana zaune a parlour su Mummy basa nan su biyu ne a gidan har ta isa inda yake bai ma kalle ta ba bare ya nuna yasan tana gurin.
Hannu tafara tafawa ya d'aga ido ya kalle ta ya kuma sun kuyawa.
Gyaran murya tayi tace" hey Mr Grumpy."
Nan ma yayi kamar bai ji ba.
Ta d'au pillow ta wurga masa aiko ya same shi a kai ganin haka yasa tayi saurin juya wa kamar ba ita tayi ba.
Kallon ta yayi ya d'au pillow ya matsar, yaci gaba da danna wayar sa
Wani pillow ta sake d'auka ta kuma wurga masa ai ko ransa ya b'aci a fusace yace" Khareema kinsan zan iya marin ki dama kin min laifi baki iya bada hakuri ba san nan yanzu kinzo kina damuna.
Shuru ya sake yi, hakan kuma yasa take jin guiltiness dan haka ta sake cewa"wallahi da mari na kayi da ka tai make ni da wan nan guiltiness d'in da kasani ji,
Bana iya komai cikin kwanciyar hankali saboda shareni da kake yi inna maka laifi shout at me at least zanji dad'i.
Murmushi yayi yace" Khareema kina da hankali kinsan abunda ya dace da wanda bai dace ba dan haka bazan ce miki komai ba, ba kimono ba kifita da pant da bra ma in kinga dama.
A jiyar zuci tayi tace " thank God tunda ba hukun ta ni akayi ba. "
Tashi tayi ta nufi d'aki..
Sai kuma ya k'ira sunan ta da ta juyo yace" daga fitan da kika yi nayi alkawari wa kaina bazaki k'ara fita ba sai bayan wata uku das your punishment for lying to me.
Yana gama fad'an maganar ya mik'e kan kujera alamun bacci zaiyi.
Murmushi tayi tace"to dama ina zanje da wan nan punishment d'in zai b'ata min rai.
Bai kulata ba ta tafi d'aki dan ko a jikin ta wan nan ai ba punishment bane.
A ransa cewa yayi zakiyi kuka da idon Khareema amma sai kin manta zan tuna miki.
