page 20

1 0 0
                                    

👩‍❤️‍💋‍👨 *Zab'ina*👩‍❤️‍💋‍👨
                   *ko*
                        💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔

  *Page 95~100

   *ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** *****

      *Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*

       *~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*

*Dedicated* *to*  *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*

  
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

          


https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Bismillahir rahmanin rahim*

     *Page 95~100*

         Da kamar zaiyi shiru sai kuma ya ce "yooo meye abun tsoro a gurin ki 🤔🤔...

Zaro ido yayi yace Cockroach a bayan ki aiko ji yayi ta fad'o a kansa tana ihu tako rik'e shi gam ta rufe ido kallon ta kawai yake a ransa kuma yace "godiya ta tabbata ga ubangijin da yayi wannan halittar.

       Jin yayi shiru yasa ta d'aga idonta tare da cewa Mr Grumpy Billu kai ma tsoron kyankyason kake ne?

     Murmushi yayi sannan yace " ce miki akayi kowa ma kece?

    Margud'a baki tayi tace"ohhh kai da kake jarumi shiyasa ka kasa zuwa ka kashe shi kamar bana miji ba.

      Har tayi shuru sai ta kuma cewa can I ask you billu?

    Yana kallon idon ta yace " ehem"

      Idon ta na kallon k'irjin sa tace " are sure kai na miji ne?

       Jin tambayar na masa  yawo yasa ya kasa amsa ta ita kuwa taci gaba da cewa we are living in the same room amma kamar baka feeling da mace kake kwana a d'akin, abun na ban mamaki nikam.

      D'aga ta yayi ajikin sa a hankali yatashi ya koma d'aki.

      A jiyar zuci tayi ta tashi tare da cewa dole sai ka ban amsa yau .

           Shiga yayi ya kwanta ba tare da ya kunna wuta ba, ita ma shigo wa tayi ta zauna gefen sa tace " malam answer me.

     Zuciya ce ta ingiza shi ya jata ta kwanto a gefen sa shi kuma ya tashi ya had'a bakin sa da nata hakan ya bata mamaki ture shi tafara kamar zatayi kuka yayi banza kamar baisan ta nayi ba ba barta ba sai da ya tabbatar babu wani saurin k'arfi a jikin ta.

        Barin ta yayi har zai tashi sai ya tuna abunda ranar ta fad'a masa ga kuma tambayar da ta masa ranar ko ma wa yayi ya k'arasa aikin da yafara da AC a d'akin amma gumi take idon yayi jaa dan hawaye kawai taji yana sauk'a  a  fuskar ta amma ta kasa magana rawar sanyi jikin ta yafara ganin hakan yasa ya rungume ta ajikin sa har sukayi bacci .

        K'arfe biyu ya farka a hankali ya tashi ya gyara mata kwanciya shikuma yayi wanka yayi nafila san nan ya had'a tea yasha ya koma ya sake kwanciya bai tashi ba sai k'arfe biyar nan muryar kukan ta yaji a hankali ya bud'e ido ya ga tana zaune ta rufe jikin ta da blanket ganin ya farka ta rufe kanta.

      Murmushi yasa kar mata san nan yace " ina fatan kin samu amsar ki kuma zaki daina irritating d'ina...

    A muryar kuka tace " in kuma ban daina bafa?

      Kanta yayi tasa kuka tare da cewa kayi hakuri zan daina.

       Abun dariya ya bashi sai kuma ya d'aure fuska yace " tashi kiyi wanka da sallah.

     Wani irin kallo ta masa tare da cewa in nak'i fa?

    Murmushi yayi yace " k'arfi zan nuna miki in kuma kika sake magana ma zaayi second round.

      Da blanket d'in ta tashi tashiga toilet ta mai da k'ofar bammm ta rufe girgiza kai yayi ya gyara d'akin ya sanja bed sheets yafita a d'akin ya nufi tsohon room d'insa a can yayi sallah ya koma bacci dan dad'in jikin sa yake ji.

        Da ta fito taga ya gyara d'akin tab'e baki tayi tasa kaya tayi sallah taga ta koma bacci ita ma.

       Da safe kuma ta samu ya musu order abinci bayan sunci ta koma d'aki shikuma yana parlour har dare yau ba fitina kamar bata gidan.

       Bayan kwana biyu da faruwar haka su mummy suka dawo dad'i taji sosai dan ta huta da tsoron karya kuma abunda yayi.

     D'aki mummy tak'ira ta ta tambaye shin ta d'aga relationship d'inta to the next step ko har yanzu tana kan fad'a da mijin ta da har zata fad'a mata he force himself on her sai kuma ta sunkuyar dakai ta kasa amsa wa,

    Hakan ya nuna wa mummy alamar ehh kenan murmushi tayi na jin dad'i san nan tace " to dai kisan takun da zakiyi da mijin ki dan yen matan office d'insa binsa suke in kika kasa sauk'e hank'inki su zasu kula miki dashi and you won't like it.

     D'aga ido tayi ta kalle mummy da zatayi magana sai kuma tafasa a hankali ta tashi ta fita ta koma d'aki aiko Zahra da Saddika suka je jin gulma amma sai tace " musu ba abunda ya shiga tsakanin su sukuwa sun ji haushin haka dan so suke tayi ciki suga ko Don zai nemi su koma gidan su.

      Haka suka rabu suka fita dan Don ya shigo suna fita ta tura k'ofar shi kuma ya na zaune da har zata masa magana a gatsali sai kuma ta zauna gefen sa tana shafa gemun sa tace" billu.

      Amsa wa yayi tare da rik'e hanun ta.

    Ka tab'a tarayya da wata mace? I mean ka tab'a having intimate da wata ko kuma kana tunanin yi nan gaba.

      Ganin yadda take tambayar ya gane kishi ne bai amsa ta ba yaja ta jikin sa yasa hanu ta bayan ta ya bud'e mata zip d'in riga yana sumbatar ta Zahra ta bud'o k'ofa da sauri ta rufe Khareema kam ma bata san hankan yafaru ba amma Don ya ganta.

     Ya jima yana sum batar ta kafin yace" na tab'a having intimate da mace d'aya kuma ina tunanin yi da ita daga yau har k'arshen rayuwa ta domin naji dad'in jikina bayan samun nutsuwa daga gare ta kuka tasa ta cire hanun sa a jikin ta ta fita da gudu.

     A parlour tayi karo da mummy ta rik'e ta gam tasa hanu ta rufe mata bayan rigar san nan tace"me nene?

      Tana hawaye tace" mara ta ke ciwo d'aki mummy ta jata tasa electric kasko tasa mata turare tayi tsuguno a kai san nan ta rarrashe ta ta bata sauran kayan k'amshin da ta kawo mata, san nan tace ta koma d'akin ta kuma kar ta sake fitowa a haka.

     Kai a k'asa tafita ta shiga d'akin yana kwance bata kulashi ba tashiga tayi wanka tasa turaren da mummy ta bata san nan ta zauna akan lazy man d'in dake d'akin wai bata so ta kula shi saboda yaci amanar ta.

      shima d'in bai kulata ba har karsa kawai yaci gaba dayi....

    B'angaren su Zahra kuwa tuni tabawa Saddika abunda ta gani  ita kuwa ta k'ira Hibba ta bata labari sukayi dariya kamar bagobe Saddika tace ayi dai mugani ciki kam dai zaifi to dan baa b'oye shi lokacin zamuga rashin kunyar Don.

   
     Duk hirar da suke mummy tana ji dan sai lokacin ta gane may be feelings ne yasa khareema cewa marar ta tana ciwo sai kuma ta tuna yadda ta ganta murmushi tayi tace " Don an girma ansan mace.

    Ba matsala ni uwa ce sai dai kusan cin ku ya k'aru bazan bari kuci gaba a haka ba.

Zabina ko na mahaifiyataWhere stories live. Discover now