page 21

1 0 0
                                    


           👩‍❤️‍💋‍👨 *Zab'ina*👩‍❤️‍💋‍👨
                   *ko*
                        💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔

*Page 101~105*

   *Cigaba ne*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** *****

      *Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*

       *~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*

*Dedicated* *to*  *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*

  
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

          




*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*Bismillahir rahmanin rahim*

   


       Kallon sa kawai take kamar ta shak'e shi take ji,  kasa hakuri tayi tace " in kasan kana harka da mata kuma kana da niyyar cigaba  meyasa ka yadda da auran mu?

     Zaro ido yayi har zaiyi dariya sai kuma ya daure yace " kinsan ko wacce mace da irin test d'in ta nayi haka ne dan ina testing ko wani flavour 😋😋.

     Ranta k'ara b'aci yayi cewa tayi I will punish you den.

     Ajiye abunda yake yayi ya dawo inda take ya rik'e ta sosai har yana jin numfashin ta yace " ehen punish me baby kasa motsi tayi numfashin ta ya fara fita da sauri.

    Dariya ta bashi k'ara rik'e ta yayi sosai yace I think I need u but ba'a kan kujera ba a bed ya k'arasa maganar yana kashe mata ido kamar tayi kuka, amma abun da ya fad'o mata shine in har tana so  ya daina bin wasu mata den dole ta bashi haƙƙinsa.

    Cewa tayi sake ni zan kwanta da kaina.

  
  **** **** **** **** **** *** *** *** *** **

    Bayan sati kowa yayi shirin zuwa kaduna dan a can za'ayi auren Saddika Khareema shirin ta tayi ba tare da tayi magana da mijin ta.

      Kowa yasa kaya a mota aka fito tafiya Don dai bai ce komai ba sai da Khareema zata shiga mota yace tajira,  suna tsaye motar su Saddika ta tafi, ta su mummy ma ta tafi ya rage ita da Don ne a tunanin ta tare zasu tafi cewa tayi malam should we go now.

    Gida ya koma ba tare da yace" komai ba ta d'an jima tana jiran sa ganin bai shigo ba yasa ta shiga taga ko lafiya kwance ta same shi har yafara bacci cikin mamaki tace " billu tafiyan fa bai kulata ba yayi baccin sa.

       Taji haushi sosai haka ya wuni yana bacci da ya tashi kuma yafita anguwa ya barta.

      Ranta k'ara b'aci yayi dan gani take ya raina mata hankali,

  **** **** **** **** **** **** **** **** **** *

     Su mummy har dare suna jiran Khareema da don amma shuru sun k'ira wayar su amma bata shiga haka suka hakura da k'iran.

    *** *** *** *** *** *** *** *** ***  *** *** ***

      Ko da ya dawo da dare ta tambaye shi amsa mata yayi da ranar da na baki punishment d'in wata uku me kika ce min?

  Kin ban hakuri?

   Ko kin tuna da auren Saddika yana cikin irgen wata ukun?

     Shuru tayi dan bata san tak'ara cewa wani abu.

     Kallon yayi yace "tunda  nafad'i punishment d'in ai nuna min kikayi kin yadda da hakan dan haka wallahi wallahi wallahi ba inda alike Khareema sai wata uku ya cika ya k'ara sa maganar tare da kwanciya.

     Kallon sa take har yafara bacci kuka tasa dan shine kawai abunda zata iya tafita a d'akin shiko ko ya kulata d'akin su da Zahra ta koma a can tayi bacci.

**** **** **** ****  **** **** **** **** **** **

       Da safe Mommy tak'ira dan taji meya hana su zuwa Khareema na kuka tafad'a mata abunda yafaru.

     Shuru mummyn tayi kafin tace " karki damu zan k'ira shi ina baiyi rantsuwa ba?

     Cewa tayi yayi har sau uku mummy.

    A jiyar zuci mummyn tayi kafin tace " am sorry dear amma ba abunda zan iya tunda ya rantse to bazai bari kizo ba ki hakura kawai daga baya sai kuzo mata hutu da Zahra.

     Ba musu tace " to tana kashe wa tasa wani sabon kuka.

      Ko da yafito kitchen ya shiga yayi girkin sa yaci yabar mata nata a dining ya fita office.

     

       Bata fito ba sai bayan  azahar tana zuwa ta samu abinci kamar bazata ci ba sai kuma taci ita ma tayi girkin ta gama ta koma d'akin abunta.

          Sai dare ya dawo nan ma bai same ta ba k'in cin abincin yayi yashiga ya kwanta.

   A haka sukayi sati ko had'uwa basu yi .

    Ran Zahraddin ya b'aci sosai akan abunda tayi a satin nan bari yayi sai da su mummy suka dawo Zahraddin yace" zai sake aure ....

     Sabon tashin hankali Khareema ta shiga ganin yadda Zahraddin ya d'akko maganar sake aure, Mummy ne ta tare shi da meyasa zaka sake aure bayan matar ka ko shekara bata yi ba wannan wani irin rayuwa zaka d'auka wa kanka Don?

    Kallon Khareema yayi tare da cewa Mummy zan auri macen da takeso na ne wanda zata kula dani baza ta na fushi dani over abunda laifin tane ba nawa ba yana gama magana ya tashi ya tafi d'aki.

     Ido mummy ta bishi dashi cikin mamaki dan tasan ba halin sa bane mai da kallon ta kan  Khareema tayi tare da cewa me kika masa da zai sake aure bayan kina tare dashi.

       Idon ta na hawaye ta tashi da gudu tayi d'aki.

     mummy dai abun ya k'ure ta dan su suka san abun da ya had'a su.

     Yana kwance a d'aki sai yaji an bud'e k'ofa cewa yayi ki koma d'akin da kike kwana I don't need you.

      Yi tayi kamar bata ji shi ba tak'arasa har bakin gadon ta tsuguna kafin tace " billu meyasa kake hukun ta ni haka ka hanani zuwa auren Saddika yanzu kuma aure,  me nayi haka shin hukun cin hanani zuwa auren Saddika bai isa ba sai ka k'ara min da kishiya?

       Ko magana baiyi ba bare ya fad'a mata laifin ta .

      Ta jima a tsugune a gurin jin bai mata magana ba ta tashi ta kwanta a d'ayan gefen gadon.

     ****** **** **** **** **** **** **** ***

       Inna fa duniya tayi dad'i ta manta da kowa duniyar ta kawai take ci da tsinke.

       Laraba kuwa tana kwance sai abunda a ka mata dan bata iya komai da ya dan ganci tashi dan k'afa dai babu Sahib kuma baa ma ganin sa bare ya tai maka dan tunda ya gane  abunda yake tsakanin ta da Inna yafita harkar su.

    Asad Ahlum da Umma kuma ba labarin su tunda suka fita waje shuru,

Aayan kuwa yana tare da Nusaiba sun ma daina tuna Aqsa sai dai in sunganta a picture ko kuma ana hirar rayuwa.

*** *** **** **** **** ***** **** **** **** ***

     Khareema dai kwanciyar hankali ya k'are mata tunda mijin ta yace zai k'ara aure.

Zabina ko na mahaifiyataWhere stories live. Discover now