page 16

2 0 0
                                    

*Zab'ina*👩‍❤️‍💋‍👨
*ko*
💔 *na Mahaifiya ta Sabuwar Rayuwa*💔

*ciga bane*
*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** *****

*Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*

*~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*

*Dedicated* *to* *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*


*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*




https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Bismillahir rahmanin rahim*

*Page 75~80*


Saddika dake zaune wai tana fad'a wa Khareema akan rayuwar aure sai da hakuri,

Kallon ta tayi idon ta cike da hawaye tace"yanzu sis Saddika nd sis Zahra daga gobe shikkenan sai dai kuje min ziyara ni shine abunda yafi damuna ban damu da ko wa Daddy zai aura min ba abunda nasani shine bazai min zab'in da za'a cutar dani ba I trust him more dan anything.

Murmushi Zahra tayi tace"albishirin ki daddy yace zaki k'arasa month d'in nan a gida sai next month mijin ki zai zo ku tafi.

Wani ihun farin ciki ta sake tare da rungume Zahra wani irin farin ciki taji mara misaltuwa.

Daga nan aka bud'e sabon page d'in hira.

Haka suka wuni a gurin aiki sai Don yayi kamar zaiyi magana sai kuma yafasa, har suka tashi bai fad'i abun da yake ransa ba koda suka dawo gida yen matan sun fita shopping 🛍 kowa d'aki yayi dan ayi freeshing up a huta kafin a zo hira parlour.

*** **** **** **** **** **** **** **** ***

Umma gaba d'aya duniyar ta mata wani iri banda Aqsa bata tuna kowa rashin lafiya tafara ganin haka yasa Asad ya musu visa suka fita waje dukan su hud'u so dat Umma zata d'an manta da Aqsa na wani lokaci.

***** **** **** **** **** **** **** ****

Sahib gaba d'aya duniya ta masa zafi bashi da komai na Aqsa banda memories fad'uwar ta zuwa sakin ta da yayi duk wani farin ciki ya rasa shi ,

Suby ce ta d'ebo siraran k'afar ta tazo tunda ga waje yasa me gani ya kore ta domin yanzu baya so kowa ya kusan ce shi.

*** **** **** **** **** **** **** **** **** ****

Inna kuwa yanzu bala'in ta ya koma kan laraba dan yanzu ta hana Laraba shan iska ganin haka Laraba tayi alkawarin aika ta lahira tayi saa kuwa tasamu abokiyar tayi Deluwa tace zata kaita gidan boka dugaji dake gwagwalada sukayi shawara suka sa ranar zuwa.

**** **** **** **** ***** **,* **** ***** ***

Basu shigo gida ba sai bayan isha kowa yana parlour gaishe da daddy da mummy sukayi Saddika da Zahra suka gaishe da Don da Sabeer ita kuwa Sabeer kawai ta gaishar dan daddy ya hana ta kula Don shima kuma an hanashi kulata.

Zabina ko na mahaifiyataWhere stories live. Discover now