page 5

4 0 0
                                    

👩‍❤️‍💋‍👨 *Zab'ina*👩‍❤️‍💋‍👨
                   *ko*
                        💔 *na Mahaifiya ta*💔

*** *** *** *** *** *** *** *** *** *** **

      *Daga alkalamin🖊️🖊️ Habiba Ahmad wanda akafi sani da princess*

       *~kirkirarren labari ne kuma bashi da tsayi~*

*Dedicated* *to*  *sis Khareema ~(my dangin kuma tu~*

  
*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

          

https://www.facebook.com/101594048306878?referrer=whatsapp

*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*🖊
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ 🖊 *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*

*Abin Da Ake Fada don kawar da kaidin shaidanu Masu Taurin Kai.*

أَعُوذُ بكَلِمَاتِ اللهِ التَّامَّاتِ الَّتِي لاَ يُجَاوِزُهُنَّ بَرٌّ ولاَ فَاجِرٌ مِنْ شّرِّ مَا خَلقَ، وبَرَأَ وذَرَأَ، ومِنْ شَرِّ مَا يَنْزِلُ مِنَ السَّمَاءِ وِمنْ شَرِّ مَا يَعْرُجُ فيهَا، ومِن شَرِّ مَا ذَرَأَ في الأَرْضِ ومِنْ شَرِّ مَا يَخْرُجُ مِنْهَا، وِمنْ شَرِّ فِتَنِ اللَّيْلِ والنَّهارِ، ومِنْ شَرِّ كُلِّ طارِقٍ إِلَّا طَارِقاً يَطْرُقُ بخَيْرٍ يَا رَحْمَنُ.

A'oozu bikalimatil-lahit-tammat, allatee la yujawizuhunna barrun wala fajir min sharri ma khalaq, wabaraa wazaraa, wamin sharri ma yanzilu minas-sama', wamin sharri ma ya'ruju feeha, wamin sharri ma zaraa fil-ard, wamin sharri ma yakhruju minha, wamin sharri fitnanil-layli wannahar, wamin sharri kulli tarikin illa tarikan yatruku bikhayrin ya Rahman.

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku, wadanda wani wani (bawa) nagari ko fajiri ba ya ketare su, daga sharrin abin da (Allah) Ya halitta, Ya samar da shi daga babu, Ya fari halittarsa, daga kuma sharrin abin da yake saukowa daga sama, da sharrin abin da yake hawa cikinta, da sharrin abin da Ya halitta a cikin kasa, da sharrin abin da yake fitowa daga gare ta, da sharrin fitinun dare da na rana, da kuma sharrin duk wani mai zuwa cikin dare, sai dai mai zuwa da alheri, ya (Allah) mai yawan rahama!

*Bismillahir rahmanin rahim*

     *Page 20~25*

    Da mota tabi su yadda driver yake tafiya da gudu ita ma haka takeyi dan kar su tsere mata a haka suka isa gidan banda kuka ba abun da Aqsa take a ranta kuwa abunda take tunani shine laifin Umma ne daba tace wa su Inna taba da ita wa Sahib ba da baza su wulakanta ta haka ba, koda suka sauk'a Inna taci gaba da jan ta har d'akin  Sahib ta tura ta taja k'ofar ta tafi.

      A k'ofar d'akin Ahlum ta zauna dan Inna key tasa ta rufe  su kuka Ahlum d'in ma tafara tana cewa;" meyasa Umma tayi haka?

Meyasa tabari ake wulakanta Aqsa haka?

    Shin ko ta mata wani laifi ne yasa take hukun ta ta da abunda takeso😢 hukunci da soyayya ba dad'i ko kad'an hanu ta d'aga ta roki Allah ya cire k'awar ta ta daga halin da tashiga."

Zabina ko na mahaifiyataWhere stories live. Discover now