Assalamu Alaikum warahmatullah
Yan uwa da fatan mun yi Sallah lafiya. Duk yanda na so sai January na kasa saboda kiran da rubutu ke min.
Ga makantar zuci nan ya zo da sabon salo. Zan iya cewa ku tanadi tissue ko hanki😂.
Abu ɗaya nake son ku sani duk qaddarorin da zan lissafo sun faru da gaske, a Kasar mu ta hausa, arewacin Nigeria. Saboda haka nake so mu karanta muna ma su godiya ga Allah.
Ko kun san ina sonku kuwa?
Kalamai kaɗai ba za su iya bayyanawa ba, amma ina fatan mu haɗe a Aljanna inda soyayya bata yankewa.Labarin nan sadaukarwa ce ga Zainab Muhammad xiesoba, da kuma Amma Ali. Ubangiji Allah ya jikan su da Rahma ya sada su da Aljanna.
Mu kuma in tamu tazo Allah sa mu cika da imani. Ya biya mana bukatun mu ya yalwata mana farin ciki.
Don't forget to vote, comment and invite your friends, friends of friends, family and friends of friends of friends.
Love You 💕💞😍😘
Safiyyah Ummu-Abdoul
28th June 2018
YOU ARE READING
MAKANTAR ZUCI
Mystery / ThrillerRayuwa kan zo ma kowa da kalar qaddarar sa, walau khairan ko akasin hakan. A duk yanda ta zo maka da kamata yayi ka rungume shi cikin gode ma Allah akan sauran ni'imomin da ya maka ba tare da sanya damuwa ba. Zainab (Amra) da Fatima (Amma) suna cik...