Na manta ba saka muku hoton da Hammad ya kai ma justice ba se yanzu da na fara typing.
Insha Allahu nxt chapter zai zama labarin su. Zai cigaba da tafiya har zuwan su Amma Asibiti. In dai na samu yanda nake so I will update everyday. There are lots and lots of qulli da za mu kwance tare.
Kar ku manta bamu san wanene Hammad ba yet. 🤦🏾🤦🏾🤦🏾 akwai aiki, ku mikon chilled ruwa da dambun nama a gefe😋😋😋.
Allah ya bamu ikon kiyaye ɓata yayin rubutu.
Love u more than you do 😍😘Guess who is this?
Ehem gobe 1 ga wata zulhijja, za'a shiga kwanaki goma masu albarka. Try ur best wajen aikata alkhairi mu kuma yawaita ibada . Allah ya amsa mana
ESTÁS LEYENDO
MAKANTAR ZUCI
Misterio / SuspensoRayuwa kan zo ma kowa da kalar qaddarar sa, walau khairan ko akasin hakan. A duk yanda ta zo maka da kamata yayi ka rungume shi cikin gode ma Allah akan sauran ni'imomin da ya maka ba tare da sanya damuwa ba. Zainab (Amra) da Fatima (Amma) suna cik...