I will be updating my first chapter on the 14/7/2018 that's on Saturday. Please follow, vote, comments and share. It will means a lot to me.
See ya.........on 14.........
Hello! Book dinnan da naki tubatawa is all about fiction ba da gaske bane is a story kuma zansa wasu chapters a private idan baki following dina bazaki iya karantawa ba harsa kin following dina zaki iya karantawa amma bazansa su a private yanzu ba kuma idan zansa zayi maku magana.
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...