KARSHEN WASA
The last gameWritten by Maxeedat
Wattpad @Maxeedat
PAGE 2
Da turanci da kuma larabanci suke magana amma zanna rubutawa da Hausa da turance.
Bismillāhir-Rāhmānir-Raheem
Cikin larabanci Ummi tace "duk randa jaz ya shiryu that day will be the most happiness day of my life and who eve is his guardian only Allah knows what he/she" sai kuma tayi shiru for some second kafin tace gaba dace wa "Wanda ko d'an Dana haifa ya kasa samun wannan wajan"
Takarasa maganan tana share hawayenta As'ad na tayata.
"Ummi kar ki damu one day all you wish for Shall come true just keep on praying, in sha Allah Jaz zai shiryu"
"Allah yasa As'ad"
"Ameen ummi"Daga nan yafita yakira malaman dasuka sabaman saukan Alkur'ani idan jaz yatafi yabar gida idan akayi asa'a bayan a'n kwanaki sai aga yadawo din.
Hakan ko da yaushe Abu yake sawa ayi duk randa Jaz yabar gida amma hakan baisa Jaz yabar barin gida ba har Abu yagi haushi sbd ganin Jaz baida niyan shiryuwa shiyasa ya hana kowa mawa jaz saukan Alkur'ani amma As'ad yaki sbd son da yake wa d'an wuwaisa.Manyan malaman daga Saudi dirves sukaja dunko su a Dubai international airport, su biyu aka basu d'akin baki aka ciyar dasu sannan suka fara karatu akan kafin gobe zasu gama dukda wai dare yayi basu damuba kusan chan kasan waja su karfe dayan dare ma ba dare bane awajan su saikaga gari kaman ranan da mutane suna yawonsu kaman ba dare ba.
Washa gari da rana gaba daya mutanan gidan da masu aikin gidan kowa na harkan gabanshi sai girke girke akeyi kala kala iri iri saboda yau Abu zan dawo.
Bayan wasu hours kowa na tsaya a filin cikin gidan ana jiran shigowan Abu. kowa sai sa ido yakeyi chan suna tsaya saiga helicopter ta sunko a Inda tasaba sauko tana sauka ta bodyguards sukafara fitowa sai Abu tare da wasu manyan mutane.
Ummi da Ammi ne sukayi wajanshi suna kwasan albarkan mijin su sai As'ad shima ya ja ya kwasa albarkan babban shi, Abu na tambayen shi yaushe ya dawo.
Bayan As'ad yaja sai El Muham, zaks da Meelan sai kuma Tara da Fati suma suka ja bayan angama kwasan albarkan Abu sukayi gaba, ummi da kuma ummte suna kusa da Abu, ummi na dayan gefen Abu why ummte kuma na dayan gefan shi sai kuma ko wacce da yaranta agefan ta sai kuma bodyguards da masu kula da lpyan shi suna bayan shi da wasu manyan mutane kuma.
Suna cikin tafiya Abu yafara jin muryan mutane alama Karatu alkur'ani sai ya tsaya yabi Inda yakejin sautin Karatu yaga masu ma wa jaz Karatu ne bai ce komi ba ya juya yawuce main parlor dinshi duk suka bi bayan shi banda bodyguards da suka tsaya akofan parlour suna gadi.Suna shiga cike kowa ta wuce nata part din sai masu aiki ne suketa kanwa da kawowa. abinci kala kala aka jara masu, bayan sungama ce ne suka bashi waja Dan ganawa da family shi. kowa na zaune suna son jin me Abu zance. chan cikin laranci Abu yace "waye kira malaman gidan nan?" Kowa yayi shiru babu Wanda ya amsa sai As'ad ne yace "nine Abu"
Cikin sanyi murya Abu yace "sau nawa zance maka kabar kawo mun malaman gida akan d'an da baisan ciwon kanshi ba"Shiru As'ad yayi chan yace "kayi hakuri Abu"
"This should be my last warning to you, hope u get what am saying?"
"Insha Allah Abu"
"Kuma suna gamawa ga kudi sefe ka dunka ka basu"
"Toh Abu,na gode"
Abu yace "bakomi" sannan yace "yau kwanan shi nawa da barin gida" yagaya cikin sanyin murya alhalin yana jin zafin abun da d'anshi yakeyi.
Tara ce tace "yau 3 days Abu"
"Yayi kyau, zaku iya tafiya"
Duk suka mike suka fita akabar ummi da ummte kadai tare da Abu....Bayan 5 days da tafiyan Jaz.
Los Angeles, CaliforniaWasu samaruka na hango da bazasu wuce shekara 28 zuwa 30 ba zaune a wani wajan shakatawa dake cikin garin California. Kana ganin su kasan ba karamin farin cike sukeyi ba amma banda mutun daya dana ga ya sunkuyar da kansa kasa, kayan gikinsa gabaki daya baki ne, gashin kansa kuma ya rufe da turban irin na d'an Dubai.
Saboda rufe kansa da yayi ban samu naga gashin kansa ba da kuma fuskansa sai dai kawai ince fari irin na y'an Arab dinnan.
Chan suna zaune sai shanawa sukayi cike da jin dadin award din da aka ba wa d'an wuwansu abokinsu na top 10 most hot......
Suna cikin hira kenan Wannan Wanda ya sunkuyar da kansa kasa ya mike afusace yabar wajan ba tare da yace da waninsu kala ba.
"What's wrong with him?" Inji wani daga cikinsu.
"Ko baya son award dinne" inji wani kuma yakara tanbaya.
Wani daga cikinsu ne ya mike yabi bayan wannan abokin nasu yana kiransa "Jaz wait, jaz am calling you" amma wannan Wanda aka kira da jaz yake saiyawa sai ce gaba da tafiya yakeyi bashi ya tsaye ba saida ya shiga wani dake da aka rubuta Prince Jaz agikin kofan dakin.
Yana shiga dakin ya mayar ya kunle kofan tare dasa key, ganin haka wannan Wanda yake kiransa ya juya ya koma inda ya fito.Daidai yakai bakin kofan fita daga cikin wajan kenan ya hango best friend din Jaz wato Arman dasu kayi fade da jaz 2 days kafin jaz yazo los Angeles fade ya hadeshi da Best friend dinsa akan Arman is against zuwai da jaz zanyi LA.
Saiyawa yayi yana kallonsa shiyama Arman haka kafin chin Arman yace "whtsup Omar" "hey! What bring you to LA again Arman? I thought you're against Jaz coming here" inji Wanda ake bin jaz dazo wato Omar.
"Yeah I know right and I'm still against it" inji Arman.
Atakaice Omar yace"Then why are you here, To take him back home hmm? "
"Exactly Omar, u know I always come to LA for just one reason and one person"
"Yeah I know" inji Omar
"Where is he? His dad is back"
Dan zaro ido yayi kafin yace "babban magana Yana room 660, just take care of him" "I always did" inji Arman. "Yap you don't have to tell me" yana fadin haka ya wuce yabar Arman a tsaye awajan.1092...words
To be continued.........typing
Pls comments, share and vote
Edited? Yes..
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...