CHAPTER 7✓

96 13 0
                                    

KARSHAN WASA

The last game

Written by Maxeedat

Page 7

Nigeria Malik

Ibrahim saraki sunan baban Malik kenan amma yana cemai Abba why mamarsa kuma Aisha suna cemata Amma, asalinsu y'an Maiduguri ne, su biyu ne awajan mamashi dashi da kanyarsa Miemie yar shakara 20 tana Karatu a Dubai wajan wani babban abokin babanta da sukayi karatu akasar waja tare. Da babanta yace zatazo Karatu wajan sai abokin nasa yace akawota ta zaune tare dasu tunda duk makaranta daya suke zuwa sai suna zuwa tare da yaranshi, jin haka sai babban Malik ya yarda akan Miemie taja ta zauna tare dasu tunda ya yarda da abokin nasa sosai. Yanzu haka tana 200L going to 300L.

Malik

Zaune yake saman deckchair yana shen iska bayanshi kuma bodyguards ne ko wanne da bindiga ahannushi kana ganinsu kasan sojojine.
Yana zaune cikin kayan shan iska fare ne sosai cikenken na miji me jini ajiki Wanda cikin 100% na mata 80% zasu soshi, saidai shi macce daya kawai yakeso a duniyan Allah nan.
Wato ANILA yasha wuya kafin ta yarda suka fara soyawa shiyasa ko kad'an ne bayaso ya ganta kusa da wani na miji koda d'an uwanta ne, yana balain kishin hakan balantana kuma wani yazo yace mata yana sonta hardai yaji lbrin hakan toh Allah kad'an yasan abun da zanwa mutun  Dan har securities yake sawa suke binta aboye ba tare da ta sani ba.

Malik d'an shugaban sojojin Nigeria ne ubanshi na jin dashi su uku ne awajan Maman shi, duk karatunsa daga matakin primary zuwa university har masters dinsa ba'a Nigeria yayi ba.

Bayan yagama karatu ne yadawo gida nigeria dan hutawa shiyasa ko ina zanja yana tare da masu kula da lapiyanshi dukda wai yace wa babbansa bayaso bodyguard suna binsa duk inda zashi.
Malik mutun ne me zuciyan balain ga kyau ga kudi da agi, idan yace abu daya yakeso toh abun yake so baya komawa baya.

Wannan kenan

JAZ

Jaz ne ya fito daga cikin gidan beer ya bugu iya bugu yana tafiya yana talgal talgal ahanya, yana cikin haka wata mota tazo ta bigeshi tayi dashi gefe deeee kukagi faduwan mutun kasa.
Da gudu wa inda suke cikin motan suka fito a saurace wannan na "kinga abun da kega jayo mana ko Aysha"
Aysha tace "Anila kibar cewa nifa"
Cikin tsoro da razana ANILA tace "kece mana,yanzu Indan ya mutu fa me zance wa Abba na" ta karasa kamai zatayi kuka.
Aysha tace "ki natsuwa zakiyi, yanzu ki talmakamun, mu daukeshi musashi amota mukanshi hospital"
"Toh"inji ANILA
Dakar suka jashi suka sashi a backseat Anila taja motan da gudu zuwa wani babban private hospital dake cikin garin Abuja.
Suna zuwa suka tare wasu maza suka talmaka masu akayi dashi emergency ba'a wani Dade ba suka fito aka CE masu kareya ne ya samu ahannunshi.
Amma zasu inya shiga su ganshi.
Daga nan doctor ya wuce. sukuma suka shiga cikin, tsayawa sukayi suna kallonshi.

Aysha tace "anya d'an Nigeria ne kuwa"
"Bai miki kama da d'an Nigeria bako?" Inji Anila
"Eh,toh me yakawo shi nan"inji Aysha
Wani kallon rainin hankali Anila tayi wa Aysha kafin tace "ina tare muka hadu dashi"
Aysha tace "eh"
"Toh Why asking such question tunda kinsan tare muka mugeshi"
Da fad'a Aysha tace "ai badai ni na bige shiba ni Nace idan kena tuki ina kalle kalle ko kina daukan waya"
Itama Anila cikin masifa tace "toh uban waye ya distracting dina.
"ask ur self that stupid question"inji Aysha
Harara Anila ta hurgeta dashi tare da Jan tsaki.
Haka suka gaja Dan Kansu sukayi shiru dama sun saba.

Bayan sungama fad'an nasune Aysha ta nima waja ta zauna Anila kuma ta tsaya agaban jaz.

Ahankali jaz yake bude idonshi haka har ya budesu gaba Daya ya sauke su akan Anila a firgece yatashi zauna har yana pama hannushi daya karye. Anila kuma masa wa baya tayi da saurin atsorace kaman zata fadi kasa Dan ganin kwayan idonshi banayan Nigeria bane kala na d'an kasansan wajane.
Aysha dake zauna tamike ta koma wajan Anila ta tsaya kusa da ita dan ganin halintan Allah dukda wan bayau suka saba ganin baturan ba.
Dakar Anila ta d'aga kafa tafita Dan kiran doctor. Aysha ta tsaya kallonshi shima kallonta yakeyi babu Wanda yace wani Abu cikin su har Anila da doctor suka shigo.
Karasawa doctor yayi wajan jaz ya man dressing din hannushi daya fara zubar da jini. Sannan doctor yace "ina kuka samo shi Dan naga alaman ba d'an kasar nan bane"
Atare sukace "muma bamu san shiba kawan yashiga hanyane mukuma bamu kulaba shine muka bigeshi da motar mu"
"Babban magana" inji doctor. Kallon jaz yayi daya lumshe ido yana sauke ajiyan zuci kafin doctor yace cikin turanci "hi! Am Dr.Sani, what is ur name and Where are u from? Can you give us any of a family member?" Duk wainnan tambayoyin doctor ya jaro wa jaz amma dukka babu Wanda ya amsa aciki balantana yabude ido yaga ko waye me maganan. Shiko jaz tunanin Anila kawai yake yi.

Ganin haka yasa doctor yace masu "kusan yanda zakuyi yayi magana, idan yafara magana sai Ku kirani"
"Toh sukace"
Aysha ta karasa kusa dashi da Hausa da turanci tace "pls daga ina kake, where are u from?"
Still bai amsa ba amma ya bude ido yana kallonta.
Anila kan sai kallonsu takeyi.
Da hausa Aysha tace "Anila ko in gwada man larabanci da dad yakeyi da y'an uwan Abba ne wa inda suki Dubai dinan d'an naga yana d'an kama dasu"
"you are crazy Aysha have u gone mad or something what has gone into you"
A yasine Aysha tace "How many times will I told you to stop abusing me"
"Nayi din kizo kirama mana" taja tsuki tare da ninman wajan ta zaune akan sofa dake cikin d'akin tare da daukan wayanta tafara danne danne.
Zata sakiyin magana kenan from now where sukagi ance cikin sanyin murya "if u guys wanna argue than fine by me but u should go out and do that"
Duk suka dawo da hankalinsu inda sukagi muryan suna kallonshi, Aysha tace "so u can speak English" baiko kalleta ba yace "where are my?"
Yana kokarin sauko daga kan bed din.
Da sauri Aysha tace "hospital" tana maso wa kusa dashi.
Tare dacewa "where are you from?"
Attakaice yace"Noun of your business"
Kallon Anila Aysha tayi da tunda yafara magana takasa cewa komi.

Shiru tayi tana kallon sa shima kallonta yakeyi, ganin kallon nashi yafara yawane yasa ta koma da kanta wani gefan da ban kafin tace cikin sanyin murya "pls if u don't mind can you tell us your name or anyone from ur family or anyone's number"
Attakaice yace "you ask too much question let me rest" batare daya bata asalin tambayan data man ba ya sauko akan gadon yana rike da hannushi me man ciwo.
Wayan Anila ne yafara ringing ta daga tasa akunne tare da cewa "hello"
Daga dayan bangaran akace "where are you"
Tace "ina hospital"
"What are you doing there"
"I accidentally hit someone on my way going back home" ta fada cikin tsoro.
"What? Which hospital ?"

"specialist hospital" inji Anila
"OK am on my way"
"No you don have to c....." Bata karasa ba ya kasha wayan.
Jaz zama yayi akan sofa dake cikin d'akin ya lunshe idon sa.

"Wai miye kuma"
Ingi Aysha
Kollonta Anila tayi kafin tace "Malik ne wai Yana zuwa"

Suna cikin zaune sai ga Malik ya shigo cikin d'akin tare da masu kula dashi ya shigo arikece yana "sweet heart babu abun daya same ke ko?" sai tantanfata yakeyi yaga ko tagi ciwo, rike hannunshi tayi dukka biyu da nata tace "calm down Malik, bani bane bafa, kuma kace wa bodyguards dinka sufita sujiraka awajan pls"
Juyawa yayi ya masu hannun alaman sufita, aiko suka fita sannan yace " are you okay? Waye ne"
Nuni taman da finger dinta, ido ya daga yadube wajan.
Harya d'an sourata ganin bature ne sai kuma yace "miye hadinku da bature kuma" ya fade cike da mamake yanda akayi suka bigeshi kuma ko ciwo baigani ba ajikin jaz saidai hannushi kawai shine wan harda kawo shi hospital.
Dawo da kallonshi yayi wajan Anila zanyi magana tace " I thing you should just go Malik am very sick right and tired right now I don't want any trouble pls just go we will be fine"
Riko ta yayi yaja hannunta zuwa wani sofa dayake facing jaz ya zaunar da ita shima ya zauna sannan yace "in fita inbarki tare da wani kazamin bature"
"No, bahaka nike nife b...." Bata karasa ba jaz da tun dazu yake kin abun da suke cewa, baida niyan yin magana amma jin abun da Malik yace akansa yasa yace cikin sanyi murya "mine your tongue" batare daya bude Ido ya kalli ko waye bane yayi maganan.

Batare da Malik ya kallesa ba yace "I don't really have your fucking time".
Bude ido jaz yayi ya kalleshi ganin duk hankalinshi na wajan Anila yasa ya kara lumshe ido tare da kara juyawa da kansa Dan ko kadan baya jin yin magana.
Malik ya dawo da kallonshi wajan Anila murya kasakasa yace " Ina kk samusa ne wai?"
Shiru Anila taman batace komi ba kafin
yace "look Anila who eve is he u need to let him go and go back home right now tunda ya farka ai yasan inda ya fito da abun daya kawo shi"
Aysha tace "taya za'ayi ta bige mutun Dan ya farka sai ta tafi tabarshi batare da tasan ko yanada wa Inda zasu kula dashi ba...did u even here what you're saying"
Rai abace ya juya yana kallonta zanyi magana Anila ta jawosa tare dacewa
"you can go now Malik"
"Anila pls listing to m..." Bai karasa ba tace "just go before I change my mind go pls" ta fad'a kamai zatayi kuka.

Bayason bacin raita yasa yama jaz da idonshi har yanzu a lumshe yake wani mumunan kallon alamun zasu hadu ai, daganan yafice abunshi yayi gaba yana saka wa kanshi abun dazan wa Jaz.

Comment, vote and share.

1782 words

To Be Continue...... Typing....
Edited? Yes...

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now