CHAPTER 12 ✓

28 3 1
                                    



PAGE 12

Ahankali yake bude ido ahaka har ya bude su gabaki daya ya sauke su akai na Sister dinshi Dana Yayansa Yana kallonsu ko kaftawa banyi ba, suma kallonsa suka yi. Hannun Maryam tasa ta waving afuskansa ganin sai kallonsu yake yi.
   "Is something wrong with ur hand?" Ya fade tare da mikewa ya zunna.
Buga kirginsa Maryam tayi kafin ta hugging dinsa tana murmurshi shima hugging dinta yayi tare da cewa "ought, that hurt Maryam" kallon Yayansa yayi suka hade ido ya dukke nasa tare da   raba hug din.

Duk wani farin cikin da As'ad dazu yake nunawa yaki nunawa yanzu da jaz ya tashi sbd har yanzu gin haushisa yakeyi na barin kasar dayayi yake gi.

   Bayan sun rabu hug din ya kallin As'ad yace "I made a mistake okay and am sorry I set you up...."

    "You better be fucking sorry" ya fade Yana d'a murmurshi gefan baki ya karaso inda jaz yake ya hugging dinsa shima jaz ya hugging dinsa back...

Atare sukace "I miss you brother" murmurshi kawai sukayi kafin suka raba hug din.

  Zuwa Maryam tayi ta zauna kusa dashi tace

"you have change so much brother, upon all places you decided to go to Nigeria why?"
Gin sunan Nigeria kawai sai murmursa fuskansa ya face alokaci daya.

  As'ad yace "is something wrong? If you're worrying all your things are here...."
   Dakar jaz ya iya cewa "no, no is that" tare da jiginar da kansa jikin gadon ya laushe idonsa.
  "Just rest okay, we will talk later" nodding Kai yayi ba tare daya bude ido ba.  Fita Maryam tayi tabarshi da As'ad tayi cikin gidansu.

 
  "What is wrong jaz"
"Is nothing" kawai yace tare da mikewa ya shiga toilet

Shower ya kunne yayi waika tare da yin alwala.

Yana fitowa daure da towel ya wuce wajan drawer ya dau jallabiya fari yasa tare da boxes da vast komi fari. Shidai As'ad kawai binsa da kallon yakeyi ganin yafara sallah ne yasa aka kawo mai abincin.

Bayan jaz ya idar da Sallah da yakeyi ne harda ramako da ake binsa ne ya zaune ya d'an ce pasta din da aka kawo mai yabar sauran abincin, Yana Gama ci yace "ummi fa?".

   "she's fine and before you start talking you need to apologize to Abu first follow by your mother" yace Yana kallonsa kafin kuma yace  "no one knows you're back apart from Maryam"
  Jaz baice komi ba yayi shiru kafin Chan anjima yace "okay"
"Okay what?" Ya fade desperately
  "I will apologize to Abu"

  To be continued

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now