. KARSHEN WASA
THE LAST GAME
Written by Maxeedat
PAGE 11
Suka riko sa. Daukansa sukayi suka sashi a motae da zuka zo dashi.
Daya daga cikinsu ne yace "sir, Ahmed zamu iya shiga cike yanzu" ya fade cikin larabanci. Kallonsa ogansu yayi kafin yace "eh zaku iya shiga, ku tabbatar kun dauko duk wani Abu nasa Mai anfani" Yana Gama fadin haka suka shiga cikin gidan Jaz tare da kayan aikinsu na electric da zasuyi anfani dashi su bude kofofin gidan da wasu abunbunwai.
.
Cikin minti 20 suka gama duk wani abun da zasuyi. Duk wani abun anfani na jaz sun dauka Mai kafin suka Kama hanyan Abuja airport, suna zuwa aka wuce dasu wajan private jet din da suka zo dashi.
Jaz kan kyautar dashi sukayi akan gadon private jet din tare dasa Mai seatbelt na gadon suka sa Mai duk wannan abun da akeyi jaz na bacci bansani ba sbd allurran da suka Mai.
.
.
........ DUBAI .......
As'ad na Gama wayan da yakeyi ya mike ya fita daga cikin office dinsa da sauri Jin Ahmed sun iso da jaz.
Bude Mai kofan motarsa akayi ya shiga cike, driver yaja motar zuwa gidan sarkin. Isansu keda wuya ana bude Mai kofan mota ya fita tare da tsayar dasu bodyguards dinsa da suka biyoshi awata motar daban yace su girasa anan. wuce wa dakin da yasa a'agiye mai kaninsa yayi.
Kana ganinsa kasan Yana cikin farin cike. Bude Mai kofan dakin Ahmad yayi ya shiga cikin.
Tsayawa yayi Yana kallon jaz da har yanzu Bai farka daga alluran da aka Mai ba.Cikin larabanci As'ad yace "bayan Ni Bana son Wani yasan da zuwaisa"
"Yes sir" Ahmed yace
"You can go now"
"Sir, injection din na 48hours muka mai Nan da some hours zai expired" nodding Kai kawai As'ad yayi. Shiko Ahmed yana gama fadin haka ya juya ya wuce.Har yanzu hankalin As'ad na kai jaz dake konce Yana bacci..
Zamai yayi abakin gadon ya dau waya ya Kira me binsa wato Maryam.
Tana daga wayan suka Fara magana cikin larabanci tare da turanci. Yana fade Mata akan Yana son ganinta urgently Amma taki kafin dai da karsha kawai As'ad ya deciding ya fade mata gaskiya. Tana gin haka saita ce mai tana zuwa.Bayan some mins saiga Maryam ta shigo dakin da yake, kana ganinta kasan tana cikin farin ciki ganin jaz. Hugging din jaz tayi tana share hawayanta tare da cewa "a Ina aka gansa?" Ta fade tana kallon jaz dake bacci.
"Nigeria"
"What?" Ta fade tana mamaki.To be continued
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...