. KARSHEN WASA
THE LAST GAME
Written by Maxeedat
PAGE 10
WAYE ANILA DA AISHA
Asalin mamai Anila Yar maiduguri ce why babanta kuma half Nigeria ne wato mamaisa asalinta Yar Dubai ce ta aure d'a me kudin Nigeria a inda suka haife baban Anila shikuma daya tashi aure sai yaja har maiduguri ya sure mamai Anila. Bayan shakara hudu da aurenta suka haife harsu daya wato neena bayan Nan Allah Bai Kara Basu haihuwaba.
Aisha kuma Yar sister din mamai Anila ne, tun tana shakara shadaya iyayanta sukayi accident motarsu ta kama da wuta anan Allah ya masu rasuwa shine baban Anila yace wa matarsa ta dauko Aisha su zasu riketa karmai yarsu. Ahaka aka kawo Aisha alokacin Anila nada shakara shauku. Hade kansu sukayi ba tare da sun nuna wa ko daya babbaci ba, hakama Anila da Aisha suka taso duk wani fade da zasuyi tsakaninsu ne Kar wani na waja yace zai shiga dan shi zaigi kunya.
......End.....
Isansu gida ke da wuya suka gaida mom dinsu dake kitchen kowa ya wuce dakinsa Dan hutuwa dafin lokacin dinner yayi.
Aisha na zaune a falo baban Anila ya shigo. Mikewa tayi da sauri tare da murmurshi a fuskanta taja ta hugging dinsa tare da cewa "sannu da zuwa daddy" murmurshi yayi tare da shafa kanta yace "yawwa sannu daughter"
Amsai kayan hannunsa tayi tabi bayansa zuwa falo..Zaune suka kowa sai cin abincin gabansa yake kafin Aisha tace "daddy yaushe ne ma tafiyan Ani" "very soon ana Kai preparation ne" "daddy Nima zaija" tace kamai wata karamai yarinya. Kallonta Anila tayi kafin tace "akace maki wasa zaija yi ai" "koma miye zakija yi tare zamu" murmurshi mom da daddy sukayi kafin Ani tace "daddy idan kabarta taja zatana distracting dinna ne wlh, bazata barni inyi karatu ba" murgude Mata baki Anila tayi tana hararanta tace "tunda nagama dasu neco dinna pls kafin admission dinna ya fito kabarni mutafi tare I promise I won't do anything stupid" "okay okay Allah ya kaimu toh" yace, murmurshi Aisha tayi tana murna zata bi Anila Dubai.
Ahaka ko da yaushe Anila ke zuwa koya wa jaz karatu tare dasu duk wani adu'a da tasan zaimai anfani, har kusan na wata daya
JAZ
Yau 4 days kenan rabuwai su da Anila Amma yanagi kamai yayi months baiganta ba. Ya rasa me ke damunasa tunda suka hadu da ita tamai magana akai abun da yakeyi Babu kyau Bai Kara zuwa gidan beer ba.
Kuma tun daga lokacin yafara sallah. Ya rasa meke damunsa.
"Why am I always thinking about you, why can't I touch anything after you left" ya fade tare da damuwa a beautiful face dinsa. "I need to leave this country" yana fadin haka yayi parking din motarsa acikin apertment dinsa Yana fita yagi Abu kamai allurra irin me bindigan nan an harbesa dashi.Dakar ya iya juyawa yana kallon mutanan da suka harbe sa suna fitowa daga inda suka byoya, ahankali yace "As'ad......" Bai karasa ba ya fade kasa...
To be continue
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...