. KARSHEN WASA
THE LAST GAME
Written by Maxeedat
PAGE 9
Da safe wajan karfe 12 Anila da Aysha suka shigo cikin hospital din amma basu ga jaz ba kuma ga abincin da Aysha ta kawu man baima bude ba sai suka tambaye doctor yace masu "ai yatafi amma yabashi wani paper yabasu."
Amsa Anila tayi ta bude ta karanta taga address ne kawan ba'a ce wani abuba.
Amsa Aysha tayi ta karanta kaman haka "meet me at Transconp Hilton hotel"
Aysha tace "ina hotel dinnan ne Malik yake zuwa Hutu"
"Eh" Anila tace kafin takara
Cewe "nawa ne kudin medication dinshi"
Doctor yace "Ai ya riga ya biya"
Kallon juna sukayi Babu Wanda yace wani Abu sukama doctor godiya sukayi hanya Transconp Hilton hotel dake cikin garin Abuja."Wai yanzu zuwa zamuyi Anila?"
"Eh, ya kk abu kamai bangaya mike yanda mukayi dashi bane jiya"
"Nagi muja amma indai acikin d'akin yake wlh bazan shigaba"
"Nima ba shiga zanyi ba"
"Dayafi make"
Daga nan babu Wanda yakara cewa wani abu acikinsu harsuka isa.
Zaune suka hango sa zaune kan kujaran Hutu rike da waya ahannunsa daga shi sai guntun wando fara iya gwiwa da T-shirt fara me guntun hannun, gefansa kuma drinks ne dasu snack.Ahankali suke tafi har suka Isa inda yake zaune tare da man sallahma, daga kansa yayi yana kallonsu kafin yace su zauna batare daya amsa sallahmaisu ba, saida suka zauna kafin Anila tace "morning"
"Morning miss no name" yace mata, "o sorry call me Anila and you" ta fade cike da d'an kunya.
"no name"
"Am sorry, what?"
"I said no name"
"Oh" kawai ta fade kamai batason magana danya fara bata haushi, wato itane zata gaya mai sunanta shikuma bazai gaya ba.
Aysha dake zaune agefan jaz tace
"Hey bature, good morning" Aysha ta fade cike da zolaya.
"Same here child" shima ya fade amma fuskansa adaure yake ba alamun murmurshi.
"What??? Am not a child am a lady" ta fade ceke da haushi jin yace mata yarinya.
"Whatever" yace.
Mikewa tayi daga inda take zaune tace "wlh dagashi har Malik sunada mental problem" tana fadin haka ta juya zata wuce tagi jaz yace "hey child watch your tongue"
Bata tsaya ba tace gaba da tafiya tana "saikace yagi abun danace" cike da haushi ta karasa wani kujaran dayake nisa dasu ta zaume tace gaba da chatting dinta.
Itako Anila kallonsu kawai takeyi, tana cikin wannan halin tagi yace "I like her"
Batace mai komi ba sai ciro Qur'an dinta tayi kafin tace "Mr no name can we start?"
"Yes" yace tare da dawo da full attention dinsa kanta.
"Which sura do u prefer"
"Anyone you choose to start with"
"Okay" tace kafin ta bude Suratul Ali Imran
Tafara karanwa kamai haka bayan tayi bissimilla
الم - 3:1
Alif, lam, meenاللَّهُ لَا إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ - 3:2
Allah - there is no deity except Him, the Ever-Living, the Sustainer of existence.نَزَّلَ عَلَيْكَ الْكِتَابَ بِالْحَقِّ مُصَدِّقًا لِّمَا بَيْنَ يَدَيْهِ وَأَنزَلَ التَّوْرَاةَ وَالْإِنجِيلَ - 3:3
He has sent down upon you, [O Muhammad], the Book in truth, confirming what was before it. And He revealed the Torah and the Gospel.Bayan ta karanta Aya na uku ta d'aga Kai ta kallesa taga Shima ita yake kallo kafin ta Kara mayar da kanta taci gaba da karatun
مِن قَبْلُ هُدًى لِّلنَّاسِ وَأَنزَلَ الْفُرْقَانَ ۗ إِنَّ الَّذِينَ كَفَرُوا بِآيَاتِ اللَّهِ لَهُمْ عَذَابٌ شَدِيدٌ ۗ وَاللَّهُ عَزِيزٌ ذُو انتِقَامٍ - 3:4
Before, as guidance for the people. And He revealed the Qur'an. Indeed, those who disbelieve in the verses of Allah will have a severe punishment, and Allah is exalted in Might, the Owner of Retribution.
إِنَّ اللَّهَ لَا يَخْفَىٰ عَلَيْهِ شَيْءٌ فِي الْأَرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ - 3:5
Indeed, from Allah nothing is hidden in the earth nor in the heaven.shiki Jaz tana Fara karatun yagi wani nasuwa yazo Mai alokaci daya haka kawai samu kanshi da bude bakinsa yafara binta suna karantawa tare acikin Aya na na 5 din. Anila kin yasa baki suna karantawa tare be yasa ta d'aga Kai ta kallesa cike da mamake Amma hakai baisa ta tsaya ba sai cigaba da karatun tayi harsa da suka Kai Aya na 10 tukun ta dakata tare da cewa "Masha Allah" wa Jaz tana kallonsa.
Kallonta kawai yayi kafin yace "why did you stop?"
"Nothing, which sural can't you read again?"
"Don't know, just read any of your choice"
"Toh" tace kafin ta bude wani sural ta karanta rabi shikuma ya karasa sauran.
Haka suka ringayi har kusan 2 hours har Aisha ta dawo ta tazo ta samisu suna cikin karatun, itama cike da mamake ta tsaya kallon Jaz.Observing dinta yayi ya gane ta gagi Amma Taki ta huta haka yasashi yace "We should rest for today"
"Okay"kawai tace Aisha kuma tace "ke tashi mu tafi gida oo"
Mikewa sukayi sukamai sallahma Aisha yaja motar suka bar wajan zuwa gidansu.Note: And yes i have edit the old chapters too and rewrite some things like song din da Jaz yakeyi nayi removing dinshi acikin story din ma'ana bubu wani Abu kamai Jaz Yana waka ko rubutawa so if they is any spelling error bear with me I have try my best.
To be continue
Edited? Yes...
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...