CHAPTER 3 ✓

117 12 1
                                    

KARSHEN WASA
The last Game

Story/Written by Maxeedat

Page 3

Bayan tafiyan Omar, Arman yayi hanyan dakin da omar yafada masa, yana isa ya bude kofan yagi ta arufe, bai fata lokacin sa ba ya koma wajan matar da take zama awajan reception yayi mata wasu maganganu kafin ta mika mai spear key na dakin da jaz yake cike.

Komawa yayi ya bude kofan Jaz ya shiga cike, zaune ya samesa akasan dakin rike da kwaban beer ahannunsa alamun yagama sha.

Tsayawa kawai kallon Jaz Arman keyi batare dayace dashi komi ba, harya bude baki zanyi magana kenan sai ganin Jaz yayi ya make ya shiga toilet da gudu, da saure yabi bayansa yaga amai yakeyi sosai kamai zai amar da kayan cikinsa. Yana gama amai ya dauraye bakinsa ya dawo parlor ya zauna, Arman ya mika mai ruwa da maganin tare da maganin banci, ba musu ya amsa yasha ba tare da yace dashi komi ba ya Mike ya koma bedroom ya kwata tare da ajiye glass cup din ruwan akan side drawer dake kusa da gadon.
Bin bayansa Arman yayi yana kallonsa kafin yace "what's wrong with yo..." bai bari Arman yakarasa maganansa ba ya katsa sai dacewa "I wanna sleep"
"Gida kakeson zuwa ko?" Shuru jaz yayi kafin chan ahankali ya girgeza mai kai batare dayace dashi komi ba dan shi kadai yasan abun da yake gi. Gabaki daya hankalinsa ya koma gida ne baisan matsa duk lokacin da yabar Dubai yaja wani gari haka kawai sai hankalinsa gabaki daya saiya tairtara ya koma gida kuma ya rasa mike son dadi.

Bayan wasu hours da bancci jaz ya farka ya shiga toilet yayi wanka yasa kaya tare da saka turanruka masu kanshi yadau car keys dinsa yabar parlor zan bude kofan fita daga cikin dakin kenan sai kuma ya tsaya yana tuna cewa Arman yazo fa. Afili yace "toh where is he?" Asking himself latter on he decided to walk out akan zai kira shi, wajan parking lot yaja ya bude wata shegeyar mota me suna Convertible black color dayake Kayan jikinsa black ne harta takaimin sa kai kominsa black color ne har turban din kansa.

Yana shiga motar yajata yabar wajan da gudun siya, bai tsaye ako ina ba sai bakin wani babban restaurant da ke cikin garin LA.
Yana fita paparazzi suka rufesa da tambayoyi da daukan photos dinsa, bai amsa wa kowa komi ba sai sa glass 👓dinsa yayi a ido yayi gaba abunsa batare daya ce dasu komi ba kuma hakan baisa sundaina binsa ba harsa daya shiga cikin restaurant din kafin securities suka dakatar dasu daga waja.

Yana shiga aka wuce dashi cikin wani private place Wanda babu kowa aciki dagashi sai shi. Zama yayi aka serving dinsa breakfast dinsa Dan sun riga sunsan miye yakeso as breakfast.
News paper ya dauka yafara karantawa yana kurfan coffee din da aka kawo mai tare da karanta news yana d'an murmurshi yana kallon headline din news paper Dan ganin photo dinsa da aka saka rike da award din da aka basa dukda wai bayau yasaba ganin sunansa da photo dinsa amasinyin headlines na news ba amma yana jin dadin he finally achieve his dreams of been most popular and best musician In LA.
Dan murmurshi ya karayi kafin ya agiye news paper din yace "is time to stop all this and settled down now jaz, since I achieve all I eve ask for. What did I need now? Just go back home" jaz ya gaya wa kansa.

Bai tsaya yakarasa cin abun da aka kawo mai ba ya mike yafita tare da kiran Arman awaya. "Kazo kamayar dani gida" inji jaz yake gayawa Arman.
"Kasa meni a airport" "ok, ganinan zuwa" yana fadin haka yakasha kiran kafin yaja motarsa zuwa airport already passport and anything he need na cikin motan shiyasa bai damu ya koma hotel din daya kwana ba.
Bayan isansa da 20min yana zaune cikin private plan din da suka Hada kudi shida Arman suka siya rike da glass na beer acikin amma yaki yasha sbd Arman yace mai karya sha Dan kar ya koma gida ace giya yasha.
"Why do u wanna go back home"
Ahankali Jaz yace "because I feel like going back home, bansan miyesa ba duk lokacin danabar gida yaja wani country after some days or weeks gaba daya sai hankalina ya tartara ya koma gida, why?"
"May be because you're not doing the right thing J, nasha gaya maka abubuwai da kakeyi is not right but u keep on telling me to shut up"
"Is because am tried of hearing ur annoying voices everyday" Jaz ya karasa magana yana dan murmushi, mikewa Arman yayi yahau kansa tare da bugensa yana cewa "stupid, girls thrown themselves to me becox of my voice and good looking before throwing themselves to u"ya fadi shima yana dariya dan yasan abun da yake gaya is impossible.
Kara fashawa da dariya Jaz yayi tare da kokarin tura Arman akansa yana fadin "lier" Dakar Jaz yasamu Arman yabarsa kafin suka natsu suka fara magana na masu hankali.

Bayan isansu Dubai zuciyan Jaz yafara buga mai karfi da karfi amma yaki gayawa Arman sbd idan yagaya mai zance suja yarakasa gida dan ko acikin plan saida Arman yace zan rakasa yaki...dakar yasamu Arman ya hakura da maganan rakasa gida badan yaso ba.
Bayan tafiyan Arman gida shima Jaz yaja nashi motar dayabari acikin airport din yayi hanyan gida tare da bude wata sabuwan kwabai beer yakafa abakinsa saida yagama shayawa tas kafin ya'agiye yaja motar yabar wajan.

AMIRS HOUSE, DUBAI.

wani saurayi ya shigo cikin gidan acikin wata mota mesuna Panda White & black color. fitowa yayi daga cikin motan. kana ganin shi kasan original d'an Dubai ne fare ne sosai kaman ka tafashi jini yafito. gashin kanshi akonce yake baki kirin ga sansi kuma, sajan fuskanshi ma baki amma akonce take a kyakkawai fuskarshi kana ganinshi kasan abuge yaki.
Tafiya yakeyi yana talkaltalkal kaman zan fadi kasa,
Abu ne yafito saka makon security dayazo yagaya man jaz yadawo.
Abu na fito wa ya tsaya kusa dashi yana kallon shi ciki da bakin cikin halin jaz.
Karasowa jaz yayi kusa da Abu yana magana cikin larabanci da zaizaikan murya na masheyi yace "a'a my Abu ya dawo ne haka,ina mutanan gi...da...n..."

Tassssss kukaji mari har sau uku zan kara kan man wani ne duk y'an gidan suka fito wajan cikin gidan,jaz ya riko hannun ubanshi dazan kanman wani marin.
Abu ya fisge hannushi ya kara kan man wani lapiyanyun maruka har guda uku,duk mutanan gidan babu Wanda yace wani abu saboda ganin rashin kunya irin na yayan su.harda rike hannun ubansu abun dayasa ko As'ad da ummi basuyi kokarin hana Abu ba kenan.
Abu kan sai marin shi yakeyi ba makawa har saida ya gagi Dan kanshi yabarshi sannan yace wa bodyguards dinshi cewa "bit the hell out of him, no one should stop u is a command give by me" ya karasa cikin tsawa da Bacin rai.

Aiko haka suka hau dukanshi ba makawa ba tsusayi ba imani Abu sa sake zugasu yakeyi yana "is this how to bit, I want to see him bleeding, I want u to broke ever bones he have, i want his death body laying in from of me in ten second" yakarasa maganan cikin tsawa da sananin bacin rai da haushi.

1253 words

Pls comments, vote and share
It means a lot.

TO BE CONTINUED...... Typing......

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now