CHAPTER 5 ✓

135 18 0
                                    

             KARSHEN WASA

                 The last Game

       Story/Written by Maxeedat°

       PAGE 5

Dubai, Emir palace

  Bayan tafiyan jaz da wasu mins As'ad ya dawo tare da bodyguards dukkansu rike da abinci kala kala da drinks sanin halin jaz bayacin abinci hospital shiyasa yafita ya siyo man.

  Bayan yashigo ne yasa mutanan suka agiye abincin kafin suka fice,  ganin babu kowa a d'akin azatonshi ko yana toilet ne daya duba yaga baya toilet hankalishi ba kowa hankalisa bakaramin tashi yayi ba.

Dawowa yayi cikin d'akin yayi chan ya hango wayan jaz akan gado yasa hannun ya dunka yana budewa message din da jaz ya rubuta yagani, hannunsa na rawa yashiga karanta massage din cike da tashi hankali, bayan yagama ne yajafar da wayan akasa harsa da wayan ta farfashan sbd sabancin bugata da yayi.

    Cike da tashin hankali As'ad yakoma Gidan tare da talmakon Allah Dan ko inda yakesa kafansa bansani.  Bayan isansa gida dayake kowa na cikin d'aki hakan yabawa As'ad daman  wucewa part dinsa batare da kowa yasan da shigowansa acikin gidan ba apart from securities....

Sai Washa gari da ummi ta tambayi As'ad ina jaz yake sayace mata ya tafi yabar kasar wai kuma kar animasa.

Hankalin kowa yatashi ba kad'an ba tunma ba ummi da As'ad ba, shi Abu bai nuna tashin hankalinshi ba amma cikin shi na kuna man yana danasanin sawa da yayi aka dukeshi.

Ummi kan har suma tayi ganin her only first son yatafi bazan dawoba.

Tara da Maryam kuka sosai kaman ba gobe.
Har su El Muham da Meelan suma kuka.

  Bayan tafiyanshi da wata daya ne gidan yadawo wani kala duk kowa ya shiga cikin wani halin ne amma As'ad baiyi kasa a gwiwa ba saida yasa aka man binceki a cikin airport din garin da talmakon Allah kuwa aka gano kasar da yaja duk da wan ya chanja identity dinshi amma sai da aka gano kusan kasar waja da bincike kaman me.
   Saidai ba asan awani waja yake ba amma a binciken dasukayi sunga  a airport din Abuja ya sauko.

  Tunda As'ad ya gano jaz yana kasar Nigeria ne ya tura agent's akan suja su nema shi su dawo dashi kasar Dubai ko yaki ko yaso su dawo dashi ko a sume ne idan yayi tonrin kai, Batare da sanin kowa acikin gidan ba As'ad yayi haka.

 

     NIGERIA, ABUJA MAITAMA SULE.
               AFTER 1 MONTHS

Jaz kan yamayar da Transcorp  hilton hotel wajan zamanshi da wajan shakatawanshi baida wajan zuwa sai wajan duk sanda yasha beer ya bugu driver dinsa ke dawowa dashi gida.. da rana kuma yana wajan shen iska acikin hotel din..

Jaz ne zaune kan director's chair  idonshi lunshe duk ya rame kana kaninshi kasan yana cikin damuwa duk farin shi ya bace sai yadawo wani kala yayi baki, ga wani uban saja daya Tara, duk kyau shi ya gushe ya tafi baya Gyera kanshi ko kadan. duk da wan ba wani wahala yakesha ba amma yarasa meke damunshi.

WAYE JAZ OMAR AL YAMEEN

Jaz d'an sarkin Dubai ne wato  Emir Omar Al Yameen shine sunan  babanshi, shaharanren me kudin ne akasar Dubai kuma ana ji dashi akasar, asalin baban jaz d'an garin Dubai ne anan ya girma anan aka haifeshi kuma anan aka haife ubanshi daya mutu yabarman mulki amma ya hada jini da y'an Nigeria ta wajan maman Shi data mutu. Wanda tun kafin ta mutu tasa aka kawo mata Khadija wato Maman su jaz ummi kenan. Ita ta raini ummin jaz tun tana karama harta girma awajanta tasa aka hade auren ummin jaz da d'anta wato omar baban jaz kenan saboda aganinta indan ta mutu babu wani daga cikin yaranta da zasu yarda su aure y'an uwanta y'an nigeria shiyasa ta kawo khadija wato ummin jaz ta raineta.

   Bayan ta girma ne tasa mijinta ya hade auren d'anta da yar uwanta Aure, alokacin da aka hade auren Baban jaz nada matarshi daya me suna Asiya d'anta guda daya me sunna As'ad batare data nuna wani bacin raiba akayi aure kuma masha Allah suna zaman lpyansu.

   Ita Asiya wato ummte ba yar Nigeria bace yar saudi ce asalinta, achan Abu yaja ya aurota.
   Da haka ummi wato mom din jaz ta haifemai yara har uku wato JAZ, MEELAN da ZAKS. sai kuma ummte ta haifa man AS'AD, EL MUHAM, TARA, MARYAM da FATI.

   
    As'ad shine babban cikinsu d'an shekara 33 sai Jaz 29 sai El Muham 22 sai zaks 21 sai Meelan 18 & half  sai kuma Tara 17 & half sai Maryam 24 sai fati yar autansu yar shakara 6.

Jaz ya girma cikin jin dadi da kunnan iyayanshi musanman ummi mamamshi. tundaga primary dinshi zuwa secondary har university dinshi yayisu countries daban daban ne hakan yasa haryayi sanadin fara shaye shaye, rana daya aka tashi aka samu jaz yafara shaye shaye tun yanayi kadai kadai yana boyewa har parents dinsa suka sani sai yadawo yanayi aboye duk alokacin da sha'awa ko kuma damuwa yatashi mai saiya nima beer yasha.
    Ahaka har yadawo gidan agaban iyayenshi shan beer yakeyi sunyi magana sunyi duka amma sai karuwa yakeyi ba ragowa ba abun nashi har yadawo baya kwana a gidan yau yana wannan kasar gobe yana wachan kasar.

   Kuma shi ba mutun bane daya dogara da kudin ubanshi, he is a man of his own, yanada businesses da masu mai aike a countries da dama kuma ko wani months sai an turo man kudi ta Account dinshi.

    Shiyasa ko zanyi tafiya baya daukan komi daga shi sai shi sai kuma ATM card dinsa.

    Shi kuma As'ad dukda wai tare suka tafi karatun da jaz amma shi baiyi halin kaninshi ba dukda wan shima yayi shaye shaye yazo yabari ne ganin rai Abu ya baci sosai akan abun da yakeyi shiyasa yabari saboda shi mutun ne me ladabi da son yin abun da iyaye sukeso.
   Amma shi jaz ina mutun ne me tunrin kan siya da Zuciya idan yayi Zuciya toh me dawo dashi sai Wanda yake so ga kishin siya..

   Kuma dukda wan su hada dange da d'an Nigeria basu tafa zuwa ba ko ance suja basaiso ko metsa ohwo.. saidai suyi waya dasu kawai wayan ma sai ummi tananan sukiyi dukda wai sun iya Hausa, hausan ma ummi ne da Abu suke koya masu tun suna yara shiyasa suka iya amma banda As'ad shi baiwani iyawa sosai yayi ba, itama ummi zaman chan yasa ta iya larabance harta Kyore sosai, sukuma yaran  daga larabanci sai turanci sukeyi agida wani lokacin kuma suyi Hausa da junansu waisu sunaso su kware su iya kaman inda Abu da ummi da jaz sukeyi.

                 Wannan kenan...

1209 words

Please vote.....

To be continued...... Typing.......

Edited? Yes

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now