CHAPTER 1✓

274 24 2
                                    

KARSHEN WASA

Story/Written By Maxeedat°

Wattpad @Maxeedat

PAGE 1

da turanci da kuma larabanci suke magana amma zanna rubutawa da hausa da kuma turance.

Bismillāhir-Rahmānir-Raheem

night city,Dubai

Wata budurwa naji tana cewa "wai yau ina Jaz ne? throughout I Haven't see him?". Wani na kusa da ita ne yace " have u forgotten he doesn't come to club on Friday"
"Oh! Na manta ai, amma why bai zo club a day before yesterday ba? kuma naga jiyama baizoba"
"How will I know Ayana, why can u ask him yourself"
"Ok. I Will try"
"Good luck! to that" inji saurayin.


DUBAI, EMIR PALACE (gidan sarkin Dubai)


Zaune take saman kujaran Hutu ta kwatar da kanta jikin kujaran hanayanta dukka biyu tasa su a saman hannun kujaran legs dinta dukka biyu ta mikar dasu idon ta a lunshe alamun tana jin dadin gyeran fingernails din da masu aiki suke mata.
Turo kofan d'akin akayi ba tare da anyi sallama ba aka tuso kai cikin d'akin, bude ido matar da taki cikin d'akin tayi tana bin yarinya dana mijin da suka shigo cikin d'akin da kallon.
Kafin tace wani Abu yar ta rigata cewa "ummi, rike mun wannan abun pls karke bashi"
Amsa ummi tayi tace "abun waye ne TARA?"
In ina Tara ta farayi kafin ummi tace "I want only the true"
Shiru Tara tayi batace komi ba.
Ummi jin tayi shiru yasa ta d'ago ta kalli EL-Muham tace "gashi"
Amsan abun hannunta yayi ya fice abun shi.
Ummi ta dawo da kallonta wajan Tara kafin tace "tashi ki wuce kuma kar insake ganin kin dunka abun mutun kin gudu dashi, oyo get out now"
Jiki a sanye ta mike ta fara tafiya har ta kan bakin kofa ummi ta tsada ta da cewa "call ur brothers and sisters tell them is time for dinner"
"Toh ummi"
Tana fadin haka tafice tayi wajan sauran y'an uwanta Dan kiran su.

Bayan tafiyan Tara Ummi tawa masu Gyera mata fingernails hannu alaman zasu iya tafiya, da sauri suka fice Dan sun kula raita abace yake tun giya.

wajan Tara kuma, tana isa wajan sauran y'an uwanta mata da maza da suma ake Gyera masu fingernails dinsu kowa da me Gyera mai.
Bata zauna ba ta shiga tsakinyansu tafara magana ta yanda duk wanda yake zaune awajan kawai zangi me taki gaya.
Tafara magana kaman haka "wai metsa ummi 2 days dinan ummi take wa kowa magana raita abace ne kuma ko murmurshi banga tayi ba balantana inga ta zauna Tana hira da mutane, gashi giya ta Kore masu aikin sunfi biyar fa"
Meelan tace "ke kin manta ne, idan favorite dinta yatafi yabar gida bai kwana a gida ba sai kiga koma waye ne yamata magana sai taman magana rai abace kuma bata saki wa kowa fuska inba Abu ba(mijin ta kuma ubansu kenan)"

Tara tace "toh waye favorite dinta? ina Fati ce? Kuma naga ita tana nan ai" Fati ta kalle ta tace "ba ni bane" da muryanta irin na yara yan shakara 6.
Tara tace "okay okay nagi, wai Meelan waye ne favorite dinta?" Meelan tace "waye ne ko inbanda saurayin Matila da Ayana"
"Oh! dama saboda Abi Jaz ummi take wannan abun?"
Attakaice Meelan tace "eh"
Zaks dake zaune kusa da Fati ya katsa su da cewa "no wonder 2 days bana ganinshi, ko Dan yaga Abu yayi tafiya ne?"
El-Muham yace "kai in banda kai yau yafara fita aboye ya bar gidan kuma Abu yana nan. u guys should just pray for him Dan naga banda alaman shiryuwa"
Duk sukace OK.
Zaks yace "wani gari yaja toh yauzu?"
Kaman su hada baki sukace "who knows" atare. El Muham yace "indan zanbar gida yana gaya wa wani ne ko ummi bata sani balanta na Abu"
zaks yace "just for fun yatafi kenan?"
Meelan tace "waye sani"

Duk suka ce "Allah ya shirya masu Yahya su"
From nonewhere sukagi ance Ameen duk suka dawo da idonsu zuwa inda sukagi muryan.
Wani kyakkywan saurayine fari Sol yana tsaye bodyguard suna bayanshi ko wanne da bindiga a hannushi, suna sanye cikin uniform black color. Da gudu Tara,Meelan, zaks da El Muham suka taso cikin murna sukayi kansa.
Dakyar ya samu ya raba hug din yana kallon yar autansu Fati da ta tsaya kallonsu.
Ahankali yace "Sweet ba oyoyo ne"
Da gudunta ta tashi tayi wajan shi ta hau jikinsa ya d'aga ta sama.
Sannan ya sauke ta ya riko hannunta suka fara tafiya sauran ma suka bi bayanshi.

°°°°°°°°°°°
Bayan kowa ya zauna a dinner area wato gaba daya yaran gidan.
Duk wajan yayi shiru sai karan spoon da kakegi. kowa yayi shiru sai cin baccin shi yakeyi.
Bayan angama cin abincin ne suna zauna a babban parlour gidan sai hira akeyi.
Tara tace "Abi
As'ad wan ina tsara banmu ne?"
"Tambaye Ammi yana wajan ta"
Mikewa Tara tayi dan zuwa wajan Ammi, As'ad ya tsadata da cewa "Tara, yana ga ummi sai masifa wa housekeepers take yi tunda na dawo ne"
Meelan da take kusa dashi tace "favorite dinta bayanan shiyasa ka ganta haka"
Tashi zaune As'ad yayi yace "what? Jaz ya kara barin gida kuma" ya fade cike da mamake.
Tara tace "eh yau 2 days kenan"
"No wonder tunda na dawo gida ban ganshi ba I even thought ko yayi tafiya ne"
As'ad ya karasa maganan tare da mikewa ya Ciro wayan sa yana niman number kanin nashi jaz. zanfita kenan Ammi ta shigo cikin parlour dan ganin As'ad na namai fita. Tsadasa tayi da harcen larabancin tace "dama ka dawo ka huta Dan jaz baya kasar nan kabarshi shi dakan shi zan dawo gidan ai ba yau ya saba barin gidan ba kuma yana dawowa, yaro ne shi ai yasan abun da keman ciwo, ya girma bawan be girma bane mutun da hankalinsa da komi, me yarasa da har zan fita yabar gida yaja wani waja yayi har wata 2 weeks bai dawo gida ba, yau sai kagi ance yana wani gari gobe yana wani wajan saboda haka manta dashi ai wannan 2 days kawan yayi. Dan haka dawo gida dan I don't really no what kind of a stubborn child ur brother is and still people call him their favorite"
Ammi ta karasa maganan cikin haushi da bacin rai kaman zata yi kuka dukda wan ba ita bane ta haifashi amma tana jin bakin cikin abun da jaz ya keyi dukda wan kasar waja wannan ba komi bane awajansu amma su amatsayin su na Muslim bai kamata ace yaro yana barin gidan ba tare da sanin iyayenshi ba.

Jiki sanyenye As'ad ya koma wajan Ammi ya zauna tare da mayar da wayanshi cikin aljihunsa.
Yana me bawa Maman shi hakuri, Ammi kaman zatayi kuka tace "ni nasan bani na haifeshi ba amma ina jin bakin cikin abun nan yauzu nasan ummin shi tana nan a d'akin ta tana kuka kenan, hardai yabar gidan nan toh hankalinta yatashi kenan ta shiga cikin damuwa kenan Kunlun itane cikin kuka Da tashin hankali kowa sai ta feta man rai tayi ta korin y'an aikin bata ma kowa murmurshi indai kaga murmurshi ta toh jaz ya dawo ne."
Share mata hawaye As'ad yakeyi yana kara bata hakuri akan halin kanin nashi, shima karfin halin kawan yakeyi kafin ya miki yayi d'akin ummi chan bakin kofa yaga maids dinta suna tsaye sunyi zuru zuru da ido kana ganin su kasan a saurace suke.
Suna ganin shi duk suka sunkuyar dakan su kasa alaman girma mawa.
Wuce su yayi yabude kofan ya shiga cike, zaune ya sameta saman hado dinta.
Juyawa tayi taga As'ad ne sai ta fara kokarin share hawayen ta tana boyewa dankar ya gane tana kuka ne. karasawa kusa da ita yayi ya durkusa ya riko hannunta da hannun daya nashi yasa dayan hannushi yana share mata hawaye wani kuma na kara saukowa,cikin larabansu na y'an Dubai yace "ummi pls kibar kukan nan in Allah yasa jaz zan dawo kuma in Allah yasa shi me shiryuwa ne zan shiryu but pls ummi stop all this ummi. please"
Ya karasa maganan kaman zanyi kuka ganin haka yasa ummi cewa "bazan inya Dane kukanan ba As'ad, shakarun kaninka nawa he is almost going to 29 amma ya kasa barin wannan mumunan halin nashi tun bayan mutuwai budurwaisa yaushe ne zan shiryu a? idan yau yana gida gobe bayanan idan yau yana chan gobe bayannan ni bansan wani irin d'an na haife ba ina dana...s..a..n..." Bata karasa ba As'ad ya katsa ta da cewa "pls ummi bai kamata ace kina gayawa d'an da kika haife wadinan maganganun ba all he want from u is prayer, kuma da yardar Allah wata rana saidai ace jaz yayi wannan yayi wanchan amma kuma yanzu duk bayayinsu, idan yabike da hailaye marasu kyau kibishi da adu'a bawai ke bishi da munayen maganganu ba, that is not the wayout ummi neither will it help not at all ummi, just try to calm down pls, OK?"

..1523 words..

To be continued.....typing....

Please vote, comment and share.
Edited? Yes

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now