CHAPTER 8✓

165 23 4
                                    

                 KARSHEN WASA

                THE LAST GAME

        Written by Maxeedat

Page 8

  
Aysha dawowa tayi kusa da Anila ta d'aura kan Anila akan kafad'anta tana bata hakuri, jaz ya bude idon ya kalle inda yake jin kuka mutun yaga Anila ne ke kuka mikewa yayi  rike da hannunshi dake mai ciwo ya koma kan gadon ya zauna yana kallonsu chan bayan yaga tayi shiru sunbar kukan ne yasa yace "can someone get me something to eat an starving"
   Aysha tace "Anila kizauna dashi bari inja in siyo mai"
  "Toh" inji Anila.
Komawa da kallonta tayi wajan jaz taga shima ita yake kallon da sauri ta mayar da idonta wani wajan ahankali yace "shy?"
  Kaman bazatayi magana ba tace "shy of who, you?"
"Who know's...come sit"
  Tare da nuna mata wani swivel chair dake kusa dashi.
    "Are you talking to me?"
Attakaici yace "Did u see anyone apart from u?"
   Anila tace"No thanks!! am okay sitting here"
  Attakaice yace"why is it all this Nigerian girls are very scare of men and you are one of tham"
Mikewa tayi ta koma wajanshi ta zaune kafin tace "am not scare of any men apart from you"
   D'an murmurshi gefan baki yayi yace "are you from Nigeria?"
"Yeah"
"How sure are u"
"Am certain" inji Anila
"huh.. we will see to that, you don't look like one of them or maybe you are half Nigerian"
   "I didn't say that" inji Anila
"Okay" kawan yace.
Shiko ba komi bane yasa ya mata tambayan sai dan ganin ko kadai batayi da Yan Nigeria ba.
Sai kuma sukayi shiru Chan Anila tace "are u from Nigeria"
"Nope"
"Then what are you doing in Nigeria"
"I'm here for a mission" inji Jaz "mission?" Ta maimaita
"Don't wanna talk about it"
"Why"
Attakaice jaz yace "Believe me u will not wanna here it"
"As you say......are you a Muslim?"
Saida yayi shiru na 10 second kafin ahankali yace "yeah but not anymore"
Daga ido tayi ta kalleshi sai kuma tamayar da sauri kafin tace "why?"
"Is a long story and u won't wanna here this too"
  Ahankali tace " did u pray"
Shiru yayi baice komi ba ganin baice komi ba yayi shiru yasa tace  "pls just tell me if their is anyway I can help"
Shiru ya karayi kafin yace "u don't even know who I am and u are talking of helping me"
Attakaice Anila tace "we will get to no each other by time"
Kallonta yayi kafin yace  "I can't remember when last I pray"
    
   Shiru tayi kanta na kasa Dan idan ya sureta da ido yasa ta kasa hade ido dashi.
   Chan tace "can you still remember how to pray and the recitation of the Qur'an during prayer?"
     "Nope" yakara cewa
   Cike da damuwa tace"Anything people said during prayers you can't remember?"
  "Just some" ya kara cewa yana kallon Inda ta damu amma taki ta hade ido dashi shi kuma ido yakiso su hada.
 

   Note: no matter how brilliant, talented, smart & intelligent you thing you are u feel as if you are on top of the world, remember their is always someone batter than you.......And you have bad characters, bad manners, dishonest, disobedient to ur parents and bad behaviors also unfaithful to ur god  toh shi Allah daya baka wainnan abubuwan ako da yaushe zan iya amsa kayanshi, kuma idan yatashi amsa zan amsa wanda yasan zanma  amfani a duniya ne data lahira indan yaga dama ya amsa dukka indan yaga dama ya karfa daya kwawan....yanzu Ku duba kuga  jaz babu abun daya rasa aduniya amma yasa kansa ashan beer ga rashin kunya daya wa ubanshi ya kama hanya yatafi batare daya ba wa ubanshi hakuri ba sai yatafi yabar gida bashi zan dawoba har sai yaga dama wani lokacin kuma harsa anman saukan alku'ari kafin zandawo gidan toh irin wa innan yaran ka bisu da ardu'a da wa'azi in Allah yasa shi ko ita me shiryuwa ne zasu shiryu insha Allah. Dan duka bazansa subari ba..yanzu kuduba  jaz  karatun alkur'anin nan bawan bai iya bane da kuma karatun sallah bawan bai iya bane amma saboda halin dayasa kanshi Yasa Allah ya amsa duk wani Abu nashi dayasan zanman amfani a duniya data lahira...idan kuma ka dawo hanya daidai saiya dawoma da abunka hamma that is if u deserve it, if u don't u don't....kuma bansan metsa ba duk yaro me taurin kan sai kukaga uwa shi tafisu duk acikin yaranta...Allah yasa mu cika da imani Ameen......

 Daker tace "do u need help if given me a chance, I can take u back to the right part"
   Attakaice yace "No" batare dayayi tunaniba
"Why"
"Just no I don't need ui help" ba tare da tasani ba ta riko hannunsa  ta hade danata tace "plsssss I beg of you in the name of Allah al....." Bata karasa ba tagi wani shock sanadin tafa hannunsa da tayi
    Hade ido sukayi da sauri ta kawar da nata dasauri tare da cire hannunta Dan tasan tabbas shima yaja shock din.

  Shiru yayi yana kallonta kafin yace "how will you help"
   "Just let me"
Murya chan kasa kasa batare da yasan yafadi hakan ba yace "toh"
Da sauri ta kalleshi da mamaki tana tuna abun da ear dinta yagi mata  "badai Hausa yayi ba"tafada a zuciyanta.
    Ganin kallon da take manne yasa yace "had you say it earlier "
  D'an murmurshi tayi tare da sauke ajiyan zuci.
    Kafin tace "fast learner aren't you?"
Attakaice yace "indeed"
  D'an murmurshi tayi tana kallon yasunshi masu kyau gaske kaman ba hannun na miji ba.
   Aysha ce tashigo cikin d'akin da takeaway acikin leda  tana zuwa ta ajiye ta kalli Anila tace "mom tana Neman mu, wan mu dawo gidan dare nayi"
  "Toh" Anila tace ta mike ta dau handbag dinta ta kalle jaz tace "is getting late we need to go home"
Baice komi ba sai binta da kallo dayake yi.
 Haka kawai yagi kamai karta  tafi, Har sunkan bakin kofan yace  "hey!  the lesson should begin tomorrow"
  Da  murna tace "okay"
Daganan tafita Aysha ta bisu da kallon kafin tace da Hausa tana kallon Jaz tace "saida safe bature" tana fadan haka tafice da gudu shiko jaz murmurshi yayi Dan yagi me tace ko miye ya tuna kuma sai murmushin ra face tare da yamusa fuskarsa tare da tuna cewa tunda Hanan ta mutu bai saka yin dariya ba ko murmushi amma yau gashi wata da suka hadu just yau tasashi dariya.

   Girgeza kansa yayi ya mike ya fita daga d'akin.

keep voting, Commenting and sharing pls.

1097 words
Edited? Yes...

KARSHEN WASAWhere stories live. Discover now