KARSHEN WASA
The last Game
Story/Written by Maxeedat
PAGE 4
Duk yaran gidan sai kuka sukeyi ganin inda ake dukan Abi jaz kuma ba yanda suka iya Dan ko sunce zasu rokan Abu sai yasa ahada dasu Dan yanda rai Abu yabacin nan toh harsa ya sauko da kanshi zansa subar dukanshi, Ammi ne tayi karfin halin shiga sakanin bodyguards din Abu tana ture su tana "subar dukan shi" amma ina tana ture su suna kara dawowa ne saboda command din Abu na Kansu ba dama su sake dunkan wani command din. Ammi ganin inda sukaman jina jina da jina yasa ta tsugona awajan ta hade kan da gwiwa tana kuka sosai ganin haka yasa Abu yasa maid dinta suka kanta d'akinshi tare da zama da ita suna bata hakuri.
Ummi kasa jurewa tayi ta riko hannun Abu tafara rokanshi itama amma ko kallonta baiyi ba karshe itama yasa maid dinta suka mayar da ita dakinta tare dasa key ajikin kofan Dan daker ta yarda suka sata adakin.
TARA kasa jurewa tayi ta wuce d'akin ta rufe kanta tana kuka sosai.
Fati kan tunda Abu yafara marin Abi jaz ta fara kuka sai As'ad ne ya dunketa yana ranrashinta saboda ita yarinyace yar shekara 6 da batason taga ana fada ko mafisa nandanan sai tafara kuka tana ihu tunma ba idan taga jaz bane.Ajiyeta As'ad yayi ya nufe wajan Abu ya durkusa har kasa ya riko kafan Abu yana rokanshi da Allah da annabi.
Ganin haka yasa Abu ya durkusa ya mikar da As'ad tsaye yana share man hawaye kafin Abu yace "kalle wannan disobedient chail din kakeso inyafe wa yaron da yake nema ya tozartani acikin jama'a, what kind of a son will do that to his parent for God sake, is Jaz a son who doesn't have parent? No. is he an abandon son? No. Is he an aligitiment son? No. Is he a poor person? No. Has he lose someone he love or his Love's ones? No. Just becox he lose someone he truly love doesn't mean to start getting yourself drunk or whateve it's"Haka abu ya ringa tambaya yana ba kanshi amsa cikin fad'a da misifa.
Kafin abu yaci gaba dacewa "Then Why would he put himself into all does things just becox he lose someone he love....as a father of 7 children's and two wives not just a father but also the *Emir of this country Dubai* people respect me And I respect them too so why!! Why!! will my own son did something so disrespectful,unforgivable in that way WHY? Is he my only son No. For god sake he is my second son and for now on he is not amount my children..let him go" cikin sawa da sananin bacin rai Abu yake magana har muryanshi wani rawa yakeyi sai magana yakeyi yana ba kanshi amsa.
Abu na cewa let him go suka barshi cikin jini rai ahannun Allah a sume, Abu kuma komawa yayi cikin d'akinshi.As'ad ne ya karasa wajan shi da gudu ya durkusa ya d'ago kanshi yasa a cinyanshi yana cewa El Muham ya ja ya kira driver me tuka ambulance din gidan Dan emergency ya taso irin wannan. Meelan ne sukayi wajan shi, El Muham kuma yaja kiran driver. fati kuma Abu ya dunke ta dazan wuce.
Saiga su suntahu tare Dakar suka daukeshi sukasa shi a ambulance din suka fita Emergenc y, sai basu hanya akeyi ko 20 min's basu yiba suka isa asalin hospital din Abu. da gangawa aka yi da jaz Emergency room, doctors wajan 5 akanshi.Har wajan 1 hour suna kanshi Dakar aka samu family doctor dinsu yafito ya gaya masu halin da aka cike akan su kwatar da hankalinsu jikinsa da sauke sosai saidai ya d'a samu targade a kafansa. As'ad ne yace "Dr.hamid can we see him now"
"Eh zaku iya shiga ganinsa amma sai an fitar dashi daga emergency room tukun, excuse me now" godiya suka mai kafin suka bashi hanya ya wuce.Bayan an koma da Jaz main room na hospital din dake nan kaman bedroom yashe ado sosai da gadon hospital din kaman na gida.... Shiga sukayi duk suka tsaya akanshi suna kallon runnukan da aka jiman ga kuma mari da Abu ya dinga man harsa da shedan hannun sa suka fito a fuskanshi raunuka ne sosai a face dinshi da jikinshi amma duk anyi dressing dinsu, fatan jikinsa sai yadawo purple alamun ya daku.
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...