'''🤾THE LAST GAME🤾'''
*Cast*
Cast, yana nufin sunayan wa inda suke liltafin da zan rubuta ko wanne da sunansa da kuma hoton sa.ANILA (budurwai Malik da Jaz) 19 years.
MATILA (cousin sister din babansu jaz ce) 19 years.
FATI (sister din As'ad ce kuma yar autarsu) 6 years.
MARYAM ( sister din As'ad ce amma tayi aure) 24 years, married.
YOU ARE READING
KARSHEN WASA
RomanceMaza biyu akan mace daya. Dukkansu suna sonta amma ita mutun daya kawai take so wato Malik Dan shigaban sojajin Nigeria, na miji me Jini agike ga kudi ga kyau. Jaz Dan sarkin Dubai, masheyine mawake ne mata rubeben sa sukayi danshi baya niman mata...