_*JAWAAD*_🌷
_*BY~AUFANA*_
_Wattpad@Aufana8183_® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*PAGE 7~8*_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_Jirginsu na sauka takira momyn ta tace aturomata driver yazo tad'auketa, momyn tai mamaki sosai meya maidata gida a yanzu, cikin sauri kuwa ta turamata driver yaje d'aukanta,,,"..
Tana a zaune kan kujera saiga driver d'in yazo nan yasaka jakarta acikin motar dayake jaka d'aya ce kawai tazo da'ita, bayan yasaka sannan tashiga suka kama hanyar gida,,,..
Suna isa gate man yabud'e masu gate suka shiga yai parking sannan tafito, har yazo zai d'aukan mata saita karb'a cikin fara'ah tace yabarshi kawai ai bawasu kaya bane masu nauyi tadai gode sosai yatafi kawai, ahankali tafara tafiya izuwa shiga cikin gidan tin a k'ofar shiga tafara kwallah kira momy...! My momy....!! Momy naaaa....!!! daga d'ayar k'ofar wata dattijiwa tafito tazube k'asa tana fad'in "sannu da zuwa hajiya barka da dawowa" yawwa baba mairo tashi mana dan Allah kinsanfa banason kinaman haka ainice yadace nadurk'usa maki ba ke ba haba ni sam banasan haka. tai maganar tana d'ago da dattijuwar sannan tace,,"..
"Baba ina momy na" murmushi tai tace "ai ta tafi aiki kinmanta yau laraba" ohhh...!!! kinga wallahi na manta toh dady fa. "shima yayi tafiya Amurka tin shekaranjiya ina fatan dai lafiya koh" ah lafiya k'alau kawai dai ina missing nakune shine nazo "toh masha Allah bara naje nahad'a maki girki koh" tace toh tawuce kitchen itakuma tawuce cikin gida,,,"..
Wanka tai tasauya kaya sannan tafito, koda tafito kuwa tahad'amata girki irin wanda takeso tuwon shinkafa fara da miyar kub'ewa d'anya aikwa nan tabaje tanaci tana zubamata senti itakuma tana dariyanta,,,,, bayan tagama takwashe kayan takai kitchen sannan tadawo sukacigaba da fira,,,"..
Saikusan 6:00pm sannan momyn ta tadawo itama tai mamakin ganinta sosai, bayan tahuta tai wanka tai sallah taci abinci sannan suka fito falour suna fira,,,..
Cikin nutsuwa takalli mahaifiyarta tace "momy har yanzu dady bai hak'ura da burinsaba akanmu" shuru tai nawasu seconni can saikuma ta nisa hmm...!!! ZULAIHERT kinfi kowa sanin halin mahaifinku idan yafadi abu to yariga yafada kenan dole abi ko anaso ko ba'aso abunda nakeso kuyi shine kucigaba da hak'uri Allah yasauya masa tinani k'anwarkima takirani jiya munyi waya itama dai zancen taman,,,..Ahankali ta d'ago da idanuwanta dik sun sauya launi sunyi jajir tace "momy ina jiyewa dady tsoron azabar ubangiji wallahi saboda dik abunda yake bashida cikakkiyar hujja saima hana sunnar manzon tsira dayake kuma Annabi yace dik wanda bayasan sunnah ta to baya taredani ina jiyemasa tsoron musiba" hakane ZULAIHERT toh amma mu bayanda zamuyi ke shaidace hargun malamai nakai k'aransa amma hakan baihanashi cigaba da abunda yakeba danhaka addu'ah kawai zamucigaba dayimasa Allah i dawo dashi kan hanya. Tace ameen,,,..
Kwananta biyu kacal taji dik garin ya'isheta danhaka ta tattara takoma School tacigaba da karatunta saidai sam batajin dad'in karatun saboda abundake damunta wanda takasa fadawa kowa shi,,,..
Yauma dai kamar kullum around 11:00am tana kwance saitafara jin abunda takejin yana tasoma lokaci bayan lokaci, kudundunewa tai gu d'aya ta takure tana faman har hard'e yatsunta.
Ji take yana tasomata dak'arfi har yana nema yafi k'arfinta, nipples d'inta takeji suna mata wani yaarr yayinda Virginie d'inta ke bud'ewa yana rufewa, ahankali tafara juyi tana matse kafafuwanta tareda cusa hannayenta a tsakankanin cinyoyinta tana wani irin nishi,,".
Abun yafi k'arfin tinaninta batasan lokacinda tacire rigarta dama idan zatai bacci bata saka bre nan tacakumo bobbs d'inta tasaka yatsunta tafara murza kan nipples nata hanunta d'aya kuma tasaka akan Virginia nata tana wasa da lab'attan farjinta, haka tadinga wasa da bobbs d'inta da gabanta harta samu tabiya kanta buk'ata,,..
Lokacinda tasamu tai relising saida ta sauke wani nannauyan numfashi sannan ta k'ank'ame jikinta gu d'aya tana mayarda numfashi,, kusan 5mnts ta d'auka ahaka kamin ta tashi tashiga toilet,,,"..
Wankan tsarki tai ta tsabtace jikinta sannan tai na sabulu tafito, bayan tafito tai zaune akan gadonta saboda sam batajin k'arfin jikinta, tajima a zauna sannan ta tashi tashirya tasaka kayanta sannan tafita zuwa School kasancewar tanada lecturer 12:00pm,,,,"..
Washe gari takasance Saturday weekend danhaka ta shirya tafita, kai tsaye gidansu JAWAAD tawuce koda taje Rumaisa na shara ummi nagun murhu tana d'umame, sallama tai cikin fara'ah ummi ta'amsa Rumaisa kuwa tana ganinta tai tsalle cikin murna da d'oki ta rungumeta sannan tashimfid'amata tabarma ta zauna,,..
Sake gaida ummi tai ta amsa cikin fara'ah tareda tambayarta jaratu tace Alhmdllh nan suka fara fira ita da Rumaisa, jakarta ta bud'e tad'akko mata tsarabanda tayomata, Underwears ne panties da braz sai wata tsadaddiyar sark'a da awarwaronta, murna Rumaisa tadingayi ta rungume ZULAIHERT tanamata godiya,,"..
Tsaraban ummi tafiddo tabata takalma plat shue masu kyau da mayafi itama godiya tadinga mata sosai, juyowa tai takalli Rumaisa tace "k'awata ina yayanki JAWAAD" murmushi Rumaisa tai tace "yanacan bakin rafi sunje shi da abokanansa",,.
Shuru tai cankuma sai tace "zaki rakani shima nakaimasa tata tsarabar" tafad'a tana murmushi "Eh mezaihana zan rakaki mana" yawwa k'awata shiyasa nakesanki wallahi. Hhhh tai dariya tasake cewa "toh ammafa bangama aikinaba saina kammala mar ummi taman fad'amata",,,..
Dariya ZULAIHERT tai tace "sarkin tsoro bara natayaki mukare dasauri" nan ta tashi tacire mayafinta tafara tayata shara ummi dai kallonsu kawai take,, bayan tagama shara sannan sukai wanke wanke a tare suka gyara dak'in ummi sannan suka shiga d'akin JAWAAD shima suka gyaramasa, bayan sungama harsun fita sai tace tamanta da jakarta acikin d'akin danhaka takoma domin ta d'akko,,,"..
Ashe bawata jaka data manta da'ita tirarenta ta fiddo tafeshe d'akin dashi ko'ina ta fesa nantake d'akin yad'auki k'amshi tai wani irin murmushi sannan tafita,,,"..
Saida suka kammala komai sannan suka fita izuwa bakin rafi gunsu JAWAAD...
#/Vote
#/Share
#/Comment'''AUFANA for life '''
*I.W.A*🖊