_*JAWAAD*_🌷
_*BY~AUFANA*_
_Wattpad@Aufana8183_® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚
_*PAGE 9~10*_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_Tafiya suke akan hanya suna fira cikin nishad'i Rumaisa nabama ZULAIHERT labarin JAWAAD yanayinsa abunda yakeso da wanda bayaso yanda yake b'ata fuska idan yai fushi nan sukaita dariya, d'an sarkin k'auyen ne Rumaisa tahango tafe da hadimansa a bayansa dasauri tamayarda ZULAIHERT gunda take itakuma tadawo gunda take ma'ana tai exchanging sannan tasaka mayafansu tarufe mata fuska tabar iya idanu kawai itama tasaka tarufe nata,,,,..
Tambayarta ZULAIHERT keyi amma tai shuru bata bataamsa ba saida tagama abunda take sannan tace "d'an sarkin garinnan ne kuma mugu ne dayaga mace indai tamasa to shikenan saiya aureta idan kuma tak'i aurensa saiya lallatamata rayuwa nima dakikaga yakyaleni yayana ne yaman iyaka dashi yadasa mana katangar k'arfe tsakanina dashi da tini yadad'e da aure na,,,"..
Kallonta tai tace "toh ai naji ance shi sarki mutumne mai adalci yasan yana aikata wannan abun kuma yakyalesa batareda yad'auki mataki ba" murmushi tai sannan tace "sarki bai saniba kuma yace dik wanda yafad'a masa saiyakasheshi sanin halinsa zai iya aikata hakan yasa kowa yake ja da baya gares..." sunanta da yakira ne yakatsemata maganarta "ke Rumaisa wacece wannan ba'angayamaku kar macenda tafito yauba ina rangadiba" tsuke fuska tai sannan tace "afuwa nake nema yarima bak'uwa ce daga k'asar Nigeria zan kaita gun yaya JAWAAD ne shine muka fito" sakkowa yai daga kan dokinsa yazo gun ZULAIHERT yatsaya agabanta suna fuskantar juna, awajen ji take kamar tabuga masa takalman nan nata masu tsini amma saita kyalesa saboda tinowa da matsayinsa datai,,,..
Hanunsa yakai zai cire mayafinda Rumaisa tarufe mata fuska saiyaji anrik'e masa hanu ta baya, juyowa sukai atare domin ganin waye, namijin zakinnan sukagani a tsaye wato JAWAAD yamurtuke fuska tamkar baitab'a dariya ba yace "karka kuskura katab'a fuskarta naga ai sunbaka hak'uri koh" wani irin kwarjini yaga yamasa wanda dama shine yakeyimasa shamaki akan abunda yakeso yamasa, dikda kwarjininda yamasa amma saida yace "dokata suka karya saboda haka dolene nahukuntasu" harda idan matan aure ce zaka iya hukuntata. "matar aure kuma" Eh wannan matata ce ta sinnah saboda haka karka kuskura katab'ata idan kuma kak'i toh hanunda yatab'ata saina saka takobi na yankasa. Sanin halin JAWAAD yasa yai saurin juyawa afusace fuu yahau dokinsa yawuce yanamasa wani kallon zaka gani,,,,..
Murmushi JAWAAD yai azuciyarsa yace "nafi karfinka yaro badai kaiba sai gyatuminka" juyowa yai garesu bayan yawuce har zaiyi magana sai Rumaisa tazo tarungumeshi tana fad'in "nagode Allah daya kawoka yayana harna tsinke wallahi saboda sanin mugun halin AMIR" janyeta yai cikin murya mai sanyi yace "karki damu k'anwata bazaitaba yin galaba akanmu ba insha Allah ubangiji na nan, amma ina zaku yanzu bayan kinsan yayi shela kar wacca tafito" murmushi tai tacire mayafinda tarufe fuskarta sannan tacirewa ZULAIHERT itama tace "k'awata ce taje garinsu shine data dawo tayomana tsaraba shine zan rakata takaimaka nata bakin rafi kowa tasiyowa hadda Ummi" d'agowa yai yakalli ZULAIHERT yana murmushi sannan yace "ah masha Allah toh angode sosai Allah yak'ara bud'i na alkhairi" tai murmushi batareda tace komaiba,,,..
Jakardake hanunta tabud'e taciro wata y'ar k'aramar leda tamik'amasa ya karb'a yana murmushi sannan yabud'e, wani had'adden watched ne k'irar Dubai na azirfa mai kyan gaske, murmushi yai sannan yasake kallonta yace "nagode sosai sannu da k'ok'ari" tai murmushi tace "bakomai",, janyo dokinsa yai yad'auki Rumaisa yad'ora sannan itama yadorata yaja akalarsa suka kama hanyar komawa gida,,,..
Tajima sosai anan sunashan fira idan kagansu zaka zata y'an uwan junane musamman ita da Rumaisa danshikam bamai yawan magana bane shiyasa firar kadan ne akeyi dashi, saikusan 5:00pm sannan tawuce izuwa School,,,,..
****** *****
Rayuwa tacigaba da tafiyar mata bayanda takesoba sakamakon burinda mahaifinsu yakeso yacika garesu na zama manyan y'an BOKO wanda sukuma sam bahaka sukesoba,,,..
Kwance take tana bacci dawowarta kenan daga lecture, acikin baccin tafara mafarkin gawani nan yana saduwa da'ita har sunajin dad'i suna nishad'i saidai sam bataga fuskar kowaneneba kawai dai saduwar yake da'ita har yabiya buk'atarsa itama tasami nutsuwa, yana gamawa kawai yatashi abunsa yawuce batareda yacemata komaiba,,,,..
A firgice tafarka tana dube dube tareda yin addu'ar neman kariya daga shaid'an koda taduba jikinta dik ya lallace da maniyyi, wasu zafafan kwallah ne suka zubomata tafad'i kan gadon nata tana kuka tana fad'in "ohh....!!! No no daddy pleace i beg u my dad kayi hak'uri pleace kajanye k'udirinda da burinka karmuzama silar shigarka wuta,, kuka tadinyi saida tai mai isarta sannan ta tashi tashiga toilet tai wankan tsarki tafito,,,..
Haka tadinga fama da wannan matsalar dikda kuwa da addu'oinda takeyi amma saitayi kamar tanayi take hana zuciyarta abunda take so take kuma korar shaid'an daga abunda yake zigata tayi,,,..
Yauma dai kamar koda tadawo daga lecture a matse take tanacikin yanayi mai wahalar fassara shiyasa batako tsaya fira ba da k'ayenta tai saurin dawowa d'akinta,, yanayinda takeji yasaka batamasan abunda takeyiba, cikin sauri taraba jikinta da sitira dak'arfi tacuko bobbs d'inta tafara murzasu yayinda takai hanunta d'aya a k'asanta tana wasa HQ d'inta,, kwallah kefita daga idanuwanta tana nishi dakyar tasamu tai releasing sannan takwanta tana mayarda numfashi,,,,..
Kuka tafashe dashi mai k'arfi tana istigfari tana tuba ga ubangiji, wayarta ta lalubo tai dialing nmbr y'ar uwarta Zuwairat ringing d'aya a nabiyu tad'aga,, kukanda take yasa takasa yin magana hakan kuwa bak'aramin tada hankalin y'ar uwar tata yaiba nan tashiga tambayarta abunda ke faruwa cikin damuwa,,,..
Saida tatsaigata da kukan sannan tafara magana "Zuwairat ina cikin wani yanayi rayuwata tanacikin halin k'ak'anikayi K'udurin dady akanmu yana nema yasakani nashiga wutar jahannama" nan tadinga fad'amata halinda takeciki, itama kukan tadingayi dakyar tasamu tadaidaita nutsuwarta sannan tace "yaya wannan maganar bazata yiyuwa a waya ba gobe zan biyo jirgin safe nazo insha Allah" nandai suka dinga kwantarwa junansu da hankali sannan sukai sallama.......
#/Vote
#/Share
#/Comment'''AUFANA for life '''
*I.W.A*🖊