JAWAAD part 29-30

2.2K 119 1
                                    

_*JAWAAD*_🌷

_*BY~AUFANA*_
_Wattpad@Aufana8183_

® *INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION~I.W.A*📚

_*PAGE 29~30*_
_*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*_

Around 10:00pm tana zaune akan kujera tana karatu ga tarin littafai agabanta, cikin sallama yashigo yaganta tana karatu hankalinta sam baya kan komai sai akan karatunta, ganin haka yasa yai murmushi yazo yaduk'a tana kallonsa yad'auketa cakk, abun kamar wasa tafara dariya tana fad'in "haba habibi inakuma zamuje karatufa nakeyi gobe inada test gakuma lecture har hud'u pleace ka saukeni nacigaba da karatuna" tafara masa kukan shagwab'a tana bubbuga k'afafu,,,..

Shikuwa dariya yadinga mata yana fad'in "haba hubby na wannan karatun yai yawa yakamata ki huta bara kawai nabaki zumar love kisha kihuta gobe kyacigaba da karatun amma yanzukam ina buk'atar matata ta huta" kukan shagwab'a tadinga masa tana dukansa da hanunta d'aya,,,...

Bai sauketa ko'ina ba sai kan gado idanuwanta na a rufe tanamasa kukan shagwab'a ita ya sauketa tai karatunta, jin yazuge mata zip d'in rigarta yasa hantar cikinta kadawa hanjinta suka hard'e kaman zasu tsinke, da sauri tabud'e idanuwanta tai kicib'is da nashi, kashe mata ido d'aya yai hakan yasa kunya takamata tai saurin rufe idanuwanta sannan tayunk'ura domin ta tashi saidai ina yariga ya danneta tayanda bazata iya tashiba,,,...

Ahankali ya d'aga yakashe fitilar d'akin sannan yadawo yak'arasa zuge zip d'in yamayarda rigarta k'asa dukiyar fulaninta suka bayyana acikin bz d'inta, fuskarsa yacusa a tsakankanin bobbs d'inta yana gogata tareda kissing d'in bobbs d'in saboda suna matuk'ar burgeshi ba kad'anba,,..

Ahankali yafara kissing nata tako'ina nan take yafara rikitata yafara dagula mata lissafi, juyawa tai tabashi baya nan yasaka hanunsa ya b'alle bz d'inta tareda k'arasa cire rigardake jikinta,, rungumota yai ta baya tareda kissing nata a wuya, ahankali yacigaba da bata zafafan kisses tareda romancing nata ciki salo da kwarewa, tanaso tahanasa but bazata iya hakanba saboda wani abu datakeji wanda takasa fassarasa,,,..

Juyota yai yadinga kissing nata tindaga wuyanta har izuwa tsakankanin cinyoyinta cikin salo da kwarewa, kissing d'in cinyoyinta yadingayi tareda saka hanunsa yana shafa kan HQ d'inta tareda shafa maranta,,, wani irin nishi tafara kaman zatai kuka takai hanunta tacusashi acikin sumarsa hakan yasa yaji kamar sosa ce take masa aikwa nan yaji k'arfi yacigaba da aikinsa,,,..

Ahankali yakai bakinsa yafara tsotsar kan nipples d'inta cikin salo nan tafara nishi tana cusa hannayenta cikin sumarsa, hanunsa yakai k'asanta yacire pant d'inta yasaka yatsansa yafara fingering nata aikwa nan tasaka mashi kuka sosai tana rok'onsa yadaina cikin magiya, bai sauraretaba haka yacigaba da fingering nata nantake jikinta yafara rawa tana makyarkyata tana kuka,,,..

D'agowa yai danufin yafara shigarta saikuma zuciyarsa tadakatar dashi sakamakon tino da abunda yafaru a baya tsakanin ZULAIHERT da Amir nan take ransa yab'aci wani irin turirin kishi yataso masa, har yai kamar yasauka daga kanta saikuma wata zuciyar tace "haba JAWAAD kana ganin abunda kake ka kyauta kenan cutar y'ar mutanefa kake bayan kuma kadauki alk'awarin zaka bata cikakkiyar kulawa da soyayya mai tsabta"  yana tino da hakan saikawai yafara k'ok'arin shigarta taredayin addu'ar saduwa da iyali,,,..

Tsintsar mamakine ya bayyana a fuskarsa lokacinda yazo shigarta a maimakon yaji yawuce suluf sai kawai yaji wajen a rufe gam gam gam, bai k'ara tsinkewa ba saida yacigaba da k'ok'arin shigarta yasakejin wajen arufe gam,,..

Haka yacigaba da k'ok'arin neman hanyar shigarta amma har yasami nutsuwa bai samuba saima wuyar da yaci saboda gyaranda ummi tamata yamugun haukatashi dan harda sambatu da santi yaitayi, ZULAIHERT kuwa iya wuya tashata tai kuka hartagodewa Allah magiya ba kalarda bata masa ba amma dik a banza jikinta sai karkarwa yakeyi fuskarta diktai faca faca da hawaye,, a yaudai JAWAAD yakwace budurcin ZULAIHERT zarginsa da tinaninsa yakau saboda samunta da yai a cikakkiyar budurwa abunda bai zataba,,,...

Rarrashinta yadingayi yajanyota jikinsa yana bubbuga bayanta alamar rarrashi itakuwa ko jinsa batayi saboda azabarda takeji,,..

6:00am yatashi yashiga toilet yai wankan tsarki ya tsabtace jikinshi sannan itama yahad'amata ruwan zafi da dettol yafito,, lokacinda yazo yad'auketa domin yakaita toilet tai wanka kuka tasaka masa yakyaleta zata iyayi dakanta saikuwa yakyaleta amma yak'i tafiya yace saitashiga sannan zai tafi,,,...

Ganin badawasa yakeba yasa ta tashi dole blanket d'in ta tattaro tarufe jikinta sannan tamik'e tsaye domin yin tafiya amma ina saita kasa saboda ji tai kamar ansaka rezo anyanketa a k'asanta sai kawai tafad'i kan gado tafashe da kuka, tausayinta yaji yakamashi sai kawai ya yaye blanket d'in yad'auketa yawuce toilet, gasa mata jikinta yai sosai tanata kuka saboda zafinda takeji, bayan yagama gasa mata jikinta sannan yamata wanka tareda wankan tsarki saboda yanda yaga dikta tsorace bazata iya tsayawa har tai wankan tsarkin da kyauba,,,...

Bayan yagama tsabtace mata jikinta yajanyo towel yad'auramata sannan yarik'ota suka fito tacemasa yakyaleta nan yadinga mata dariya yana tsokanarta yana cemata mai raki, dukan wasa takaimasa tana kukan shagwab'a yakauce yana dariya,,,..

Bedsheet d'in yacire saboda ya lallace yafita dashi bayan yafita sannan tasaka kayanta tai sallah,, bayan wanke bedsheet d'in yashiga kitchen yahad'a masu break saboda yasan bazata iya ba,,,, aranardai ZULAIHERT bataje School ba tai missing test dakuma lecture har hud'u bataso hakanba amma dole ba yanda ta'iya saboda bazata iya fitaba tana hard'e k'afafu kamar mai koyon tafiya, washe gari ma dakyar tasamu tafita saboda har lokacin bata daina jin zafiba saidai ya rage ba kamar jiya ba,,,...

        *****  *****

Yau kimanin wata biyu kenan da aurensu ZULAIHERT sunsami hutu amma har yanzu suna zuwa School saboda karatun yana basu wahala sosai,,,...

Zamansu suke na aure cikin jin dad'i yanzukam su ZULAIHERT ansaba sai shan love ake k'unar junansu sai dad'uwa take acikin zukatansu dik ranar juma'ah indai batada lecture sosai data dawo daga School take wuce gida gun ummi tawuni sai dare yaje sudawo atare,, Alhmdllh JAWAAD nasamun aiki yana kula da matarsa sosai hakan kuwa bak'aramin dad'i yakeyiwa ummi ba dik sukazo saitaita sakamasu albarka ZULAIHERT kuwa dad'in hakan takeji tana k'ara jin k'aunar ahalin nashigarta,,,...

Sati d'aya dayin hutunsu tafara shirin dawowa gida KEBBI saboda dadynsu yafara mata magana kowa yadawo anyi hutu amma banda ita sai tambayarta ake hakan yasa tafad'aawa JAWAAD, baiwani damuba yamata addu'ar sauka lafiya takuwaji dad'in hakan sosai ta rungumeshi tareda bashi hot kiss a kunce tana masa godiya,,,...

Har airport yamata rakiya saida jirginsu yad'aga sannan yadawo gida yana cike da kewar matarsa abar k'aunarsa,,..

            ******

*KEBBI CITY....*
Jirginsu na sauka Zayyan da zuwairat da driver sukazo d'aukanta zuwairat sai tsokanarta take "amarya kinsha k'amshi amarya bakya laifi kokin kashe d'an masu gida"  nan sukaita dariya sannan suka wuce izuwa gida....

Hmm wasar yanzu aka fara 💃🤸‍♀mudai je zuwa reader's 😍


#/Vote
#/Share
#/Comment

'''AUFANA for life '''
  *I.W.A*🖊

JAWAADWhere stories live. Discover now