page4

656 31 0
                                    

🌹A Sanadin Auren Zumunci🌹

Story and  written by ayshat yusuf

Dedicated to surayyamhs catty🐈

Follow @yusufaysat0  

          
    Page4

Bayan sati...

Shirye shiryen zuwa yola suke cikin wannan satin shi da su Abu dan kaywa Inna mahaifiyar Abu da sauran yan uwansu ziyara

Soyayya tsakanin Ahmed da jameela sai abin da ya cigaba dan har yanzu bai bar ba tasan nifisan a kanta ba

Gidan alhaji ma'aruf  hafsat ce da kawarta nuseiba ne zaune a daki sai hirarsu suke cike da annashuwa Wanda kallo daya zaka musu kasan akway shakuwa mai karfi tsakanin wadannan aminan

Nusee gaskiya naji dadin ziyarar nan taki dan yau a sama nake kuma bana sha'awar futa tun dazu nake tunanin handa zanyi ta kare maganar kamar zatayi kuka

Shegiya kawa kice abun ya motsa kenan nusee ta fada cikin shakiyanci

Eh wlh hafsat ta bata amma hannu suka ba juna suka taba suna sakin shewa

Aiko yau nima haka nake jina tunba dana samo wani sabon style Wanda akeyi da shower ba

Allah ko ai dole mu dana muji yanda yake hafsat ta furta tana nufar hanyar toilet

Fitowa tayi da towel biyu a hannunta ta mikawa nusee da tubewa sukayi suka daura towels din suka nufi cikin toilet din

Suna Shiga nusee ta isa wajen shower ta kuna ta jefar da towel din jikin ta ta fara wanka alama tayi ma hafsat da ta Kara ita ta Mata alamar bara ta rufo kofa ta manta

Ficewa tayi daga bayin ta rufo kofar dakin ta koma cikin toilet din tun daga kofa ta yasar da towel dinta cikin wani taku mai daukan hakanli ta isa inda nusee take

Yau abba ya fice yola ganin yan uwa hakan ya Kara ba jameela damar sheke ayarta dan cikin kwanakin nan kullun sai sun fita yawo daddare da ahmed Umma kuma bata kobarta ita day abata kudi ko a mata tata sayayyar

Cikin wannan satin Ahmed yayi alkawarin cimma burinsa akan jameela

Cikin yan kwanakinnan ashraf yana yawan tunanin hafsat sai dai ya bari a burgeshi take tana yar gidan masu kudi sai dai babu ruwanta gashi bata kymar talaka

Abun da zai baka mamaki  shine ba tare da sunyi tunanin wani Abu ba suka soma aikawa junansu sakoni ta hanyar romance wanda jinsi mabanbamta ya kamata suna irin wannan harkar sai gashi ya zama ruwan dare a al'ummar mu(ya Allah ya shiryemu ya sa mu fi karfin zukatan mu)

Sunkay minti arba'in suna jiyar da juna dadi ta hanyar luwadi saida suka samu gamsuwa sukayi wanka tsarki suka fito suka yi shafa sannan suka mayar da kayan jikinsu

Yau ta kasance ranar sa su ashraf zasu tafi Yola

jirgi suka bi saboda ammi dake fama da ciwan kafa kan kace me har sun isa

Aiko tun ma kafin su zawna ashraf suka fara fada da Inna

Asalamu alaikum my wife

Ameen alaikum wa salam sai dai kuma sauran da ubanka baseeru kake ta idasa zancen cike da masifa ita ala dole an cuceta su

Abu ne da suke kumshe dariya suka gaisheta cikin fara'a kamar ba ita bace ta ida masifa yanzu ta amma sa musu zama sukayi akan tabarmar dake shinfide

Lalle da diyar albarka yau Ku ne agarin namu
Wlh Inna kina dai gani

Kai ammi Ina wannan old woman din take da idanun gani ashraf ya fada yana bata fuska

Kai asharaf wlh Zan shuka ma rashin mutuncin in baka daina zagina ba yanzu Saboda Allah baseeru dama daka kaishi waje yayi boko saboda ya koyo zagin da zai rika min ne

a sanadin auren zumunciWhere stories live. Discover now