page 7 to 8

29 3 0
                                    

♣ *DANGANTAKAR* *MU*♣



                *NA*
       *Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
      
      ~SADAUKARWA~
  Ya umar ɗalha
   Aunty Beelat
   Fatima Mazadu

Wattpad @fatimaumarmoddibo

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN  PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*

*Allah mai iko Annabi mai daraja,a zahirin gaskiya bani da abinda zan faɗa a gare ku ,jamila Aisha ummi  ,mrs Anas  babu ina ce akwai nayi ƙarya ,wallahi Allah har cikin raina nake jin ku ,na gode na gode Allah yabar kauna*

*Ina* *suna* *na* *fatima* *ne* , *taya* *kuke* *tunanin* *zan* *manta* *da* *ku* *bayan* *kumin* *hallaci*  , *ina* *ko* *daidai* *da* *awa* *daya* *ban* *taba* *mantawa* *da* *ku* *ba* , *kuma* *ban* *jin* *zan* *manta* *da* *ku* *komai* *rintse* *komai* *wuya* *kuna* *raina*
*My* *sis* *sadiya* , *my* *shadow* *teemah* , *da* *soyayyar* *ku* *zan* *wanzu* *kuma* *wallahi* *duk* *abinda* *na* *mallaki* *kuna* *da* *iko* *da* *shi*

*Jamila* *da* *mutanan* *ki* *bani* *mantawa*da ku *har* *gaban* *abada* *na* *gode* *na* *gode* *kuma* *aunty* *beelat* *na* *miƙa* *gaisuwatar*❤❤ *duk mun malaka mu* *ku* 😁😍

page 7 to 8

"Ku kwantar da hankalin ku,naga kamar kun tsora ta,harda iyayen angon zasu je dan haka ku kwantar da hankalin ku  kuyi shirin ku ahankali.


Da tausasan maganganu ya kwantar musu da hankali ,har suka ci abincin sannan suka shirya su na rawar jiki.

Saida Farida ta roƙe Khadija sanan ta ci abincin kaɗan , tana kallon su   suna rawar jiki.

"Khadija dan allah ki kwantar da hankalin ki baki ga mutumin ba mutanan arziki ne ,yanzu da kike cewa ba zaki ba ,da wa zaki zauna a cikin wanan katon gidan ?

Da gyar Farida ta shawo kan Khadija  har ta fara shiri Amma duk da haka hankalin ta ya kasa kwanciya.


Bayan tafiyar shi da minti arba'in ya dawo tare da wasu maza su uku ko wanne fuskar shi ɗauke da annuri.

Motoci biyar manya -manya masu kyan gaske ,tunda Khadija ta shiga motar nan jikinta ya ƙara mutuwa zuciyar ta na bugun uku -uku,basu ganin hanya saboda dare basu yi wata tafiya mai tsawo ba motocin suka tsaya.


Wani katafan guri ne wanda ya ƙyyato da kayan  kwalliya iri -iri gashi bene gurin ya haɗu iya haɗuwa abin sai wanda ya gani.

Ba Khadija ba hatta su kansu saida suka tsorata badan komai ba,sai dan  karanshin hasken gurin.

Kallan su yayi yana murmushi ya ce" ku shigo mana ba komai karku ji tsoro "

Farida ke jan Khadija dan gaba ɗaya jikin ta ya mutu.

Wani abun kallon sai da suka shiga,gurin yana da haske sosai ya tsaro iya matuƙa.


Maza ne sun kai goma sai mata biyu ,matasa ne musu jini a jika kuma kallo ɗaya zaka musu ka fahimce suna cikin  daula.

Tunda Khadija ta ɗago kai su kai arba  da zakin maza kykkywa ne ajin farko yana da izza da tunƙawo gashi fari sul kamar ba indiye ,wanan kallon ɗuk ni kadai nai mishi ,dan Khadija ko da wuƙa za'a sa mata a wuya ba zata gani shi ba.

Binta da wani mayan kallo wanan kykkywan saurayin yayi.

Yadda suka tsara kujerun gurin ,daga sama amarya da ango ne ,kujerun su kansu abin kallo ne dan sun haɗu ,sai biyu daga bangaran amarya biyu daga ɓangaran ango,Khadija ce kusa ɗa Farida sai ummi,sauran su na kujerun dake daga ƙasa.

"Wata kykkywa mai kama  da yan bariki ta taso cikin salo da yanga ,fara magana .


Duk abinda ta faɗa ko kaɗan Khadija bata ji ba ,gaba ɗaya hankalin ta baya jikin ta,ta bala'in tsarkuwa da akwai idon  dake kallonta amma ta kasa ɗago kai balle ta kalle shi

kafe  ta yayi da mayun idanuwanshi yana murmushi mai cike da ma'ana.

Har matan nan ta gama bayanin ta idanuwanshi yana kan Khadija.

"So please ku sha drinks  ku jiƙa maƙogaro Kafin amarya da ango su fito su mana bayani"
Kalmar karshe da matar ta faɗa kenan .

Su fulaira da rawar jiki su buɗe drinks ɗin da ke gaban kowanne kujera.

Ba laifi ango yana da kyau yai wani ƙwarton murmushi ya kalli Farida ya ce " my dear ki sha mana bari na buɗe mi ki,ya kai hannu ya buɗe mata har sai da ya goge ƙijinta ,sai da gabanta yai mummunan faɗuwa ganin yana sani ya taɓa mata brest ɗin ta.

Kafin ta ankare ya kai cup ɗin bakinta ,ki sha,tai saurin amsa ta kurba kaɗan

"kawar ki ki ce tasha mana "

juyowa tayi ta kalli Khaɗija wacce kanta a kasa ba ta ma san wainar da  suke tuyawa ba Aje cup ɗin hannunta ta yi 

"Khadija ya baki buɗe ba ,ta kai hannu ta ɗauko drinks ɗin ta buɗe ta zuba mata a kofi  tana murmushi ta ce "ki sha Khadija

Ansa tayi ta rike cup ɗin tsawan minti biyu

"Khadija ɗaga mata kai  tayi  alamar ta sha ita ma zata sha ,a tare su ka ɗaga cup ɗin su ka shanye tass.

Allah sarki Khadija da kunsan abunda aka sa muku da baku sha ba.

Dushuu -dushuu Khadija ta fara gani kama kanta tayi amma ina luuuu ta kefe kanta a jikin kujerar .






   *Bayan* *awa* *hudu*


Da gyar ta fara bude idanuwan ta waɗan da sukai nauyin gaske ,dushu -dushuu ta fara ganin wani irin hamshaƙin kamshi hancin ta ya ji, dum-dumm gabanta yai mummunan faduwa  wanda ya  haddasar mata  da tsayuwar tunanin  hatta zuciƴarta saida ta tsaya chikk ,wasu zafafan hawayen da na jini ya fi su zafi ne yake kwaranya a idanuwanta.

ta kai tsawan minti talatin  tunaninta bai dawo kanta ba.

Da ƙarfe zuciyarta ta buga wanda ya haifar mata da ɗaukewar numfashi..



*like*
*comment*
*shire*
*and* *vote* *me* *on* wattpad @fatimaumarmoddibo

✍ ~bhatoolerty~

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now