page 23 to 24

35 6 1
                                    

♣ *DANGANTAKAR* *MU*♣



                *NA*
       *Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
      
      ~SADAUKARWA~
  Ya umar ɗalha
   Aunty Beelat
   Fatima Mazadu

Wattpad @fatimaumarmoddibo

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN  PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*

💃💃💃💃💃yeee jama'a yau saura kwana ukku my shadow  ta dawo💃💃💃kai har naga baki na ranar 😁

Fatima sharrif ina jin daɗin comment ɗinki yadda kike sububuɗa min addu'au 👏👏tanchu ina yinki wujiga wujiga😁

dangantakar mu fans kuma kun samu mazauni mai girma a heart din batula😅

  page 24 to 25

"Zaiyan kana ganin Momy zata gane ni kuwa"

Kallan shi Zaiyan ɗin yayi ya ce "me zai hana ta gane ka ,kai ka manta da ita?

"No ban manta da ita ba"

"To ita ma bazata manta da kai ba"

"Yawwa kasan wani ab...

   Ringin ɗin wayar shi ne ya katse shi,kallon wayar yayi sanan ya kalli Zaiyan shi ma Zaiyan ɗin murmushi yayi ya ce "Lallai to wallahi karka min iskanci a motar, kar ma ka ɗauki wayar"

Zaro ido Daniel yayi ya ce "What? wayar sweet  heart  zaka ce karna ɗauka"

yana gama maganar ya ɗau wayar

haɗe da faɗin "Hello! dear"

Cikin sigar yanga da  shagwaɓa ta ce "Ina ka je ,ka barni ni kadai "

"Sorry dear ki shirya yanzu zan dawo ,yana maganar yana kallon Zaiyan.

"Ganinan zuwa " ya faɗa haɗe da kashe wayar.

Kiiiiiii Zaiyan yaja burkin motar ya tsaya bai kalli Daniel ɗin ba ya ce "get out ,tafi mu dan haka ka tafi gurin ta kar anjima ta hanaka"

Bai so yin dariya ba,amma dariyar saida ta kuɓuce mi shi.

Wani gululon takaici ya kama  Zaiyan,figar motar yayi da karfi,cikin kankanin lokaci ya isa gidan su wanda yake a unguwar sarki,babban gida ne wanda ya zamu iya cewa ya hadu ya haɗe,horn ɗaya yayi aka buɗe ,ya kunna kai cikin gidan da gudu.

Shi ya fara fitowa yai gaba abin shi,Daniel yana ganin haka shi ma ya fito da sauri yabi bayan shi.

Ba kowa a haɗaɗɗen falo Daniel ya fara kiran"Momy Momy

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now