page 28 to 29

73 5 8
                                    

♣ *DANGANTAKAR* *MU*♣



                *NA*
       *Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
      
      ~SADAUKARWA~
  Ya umar ɗalha
   Aunty Beelat
   Fatima Mazadu

Wattpad @fatimaumarmoddibo

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN  PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*

*ALHAMADULILLAH* !

Jama'a gobe ne fah!

  ✈✈🎠🕊Duk basu fini tashi sama dan yau jina ake kamar a sama nake yawo.

Gobe ne fah!

👏👏plss ku taya ni murna  a duk inda kuke,na yafe comment ɗin kawai ku taya ni murna ya isa.

kai bari dai na taka rawa💃💃yeeeeeh gobe ne ,gobe ne .

😞😞☹😔ayyah zan iya mutuwa yau ɗin fah😭toh abin allah.

page kyauta  ga duk wanda xai karanta ya sa aranshi nasan da shi kuma page ɗin nashi ne,yayi duk yadda yake so da shi ,ko saidawa ne😅.



   page *28* to *29*

Tunda Anum ta dawo ta zauna Daniel ya ƙura mata ido yana mata kallon mamaki,dan shi a iya tunanin shi bata fi shekara goma sha shidda ba.

Ita kuwa tunda da zauna kanta a ƙasa tana wasa da ƴan yatsunta.

Zuwan ma'aikatan yasa ta miƙe tsaye ta fara gaida su,bayan sun gama gaisawa ta fara zuba musu abincin ,a natse take komai.

Duk wani mutsinta akan idanuwan shi,ya rasa dalilin da yasa ya kasa ɗauke idanuwan shi akan ta.

Ya shagala da kallon ta har ya manta ba shi kaɗai ya zo ba.

ƙafaɗar shi Duh ta taɓa ,da sauri ya juyo ya kalle ta ,sai yanzu ya tuno da Ita.

Wani irin kallo ta mishi wanda ita kadai tasan manufarshi ta ce "Mu koma akwai abinda nake so  nayi"

Bata tsaya jiran amsar shi ba,ta shige motar.

Ya kasa fahimtar abinda yake ji ,ɗaɗi ko akasin haka,baya so ya daina kallon Anum.

Har zai buɗe motar  ya shiga ya tuno bai bada kuɗin abincin ba,ya juyo gurin ya ƙarasa bata lura da zuwan shi ba sai tsintar muryar shi tayi ya ce " Take yr money"
Ba a yi kunnenta maganar ta tsaya ba har zuciyar ta wanda ya haifar mata da mugun bugun zuciya dan bata taɓa jin muryar shi ba,A hankali ta ɗago kai suka kara yin ido biyu.

Dumm Dumm Zuciyar Daniel ta fara buguwa ,daga nisa  yake kallon ta ,amma yanzu daya matsu kusa sai wani baƙon lamari ya kai wa zuciyar shi ziyara.

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now