♣ *DANGANTAKAR* *MU*♣
*NA*
*Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
~SADAUKARWA~
Ya umar ɗalha
Aunty Beelat
Fatima MazaduWattpad @fatimaumarmoddibo
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*
*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*
*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*
~Teema rabi'u ko me zai faru ba zan iya mantawa da ke ba,kina ina masoyiya nakan yi makaki da irin yadda muke son juna ni har mantawa nake yi a net muka haɗu,ba zai na ce komai ba,dan duk wanda yasan batula to yasan sis sadiya~
*LALE MARABA DA KE AMINIYA ƊAYA TAMKAR TA DUBU INA ALFAHARI DA KE AMIYA ,DA KUMA GRP ƊIN KUKE SANI NISHAƊI ,COMMENT ƊIN KU NA MATUƘAR SANI NI SHAƊI*
___________________
Yau page ɗin naki ne rikittata 😅baki gane komai sai shirme 🤪tsohowa da ke nake tsohuwa babayo bazan ce Aishar ba ,ɗan ƙyamar faɗin sunan nake yi🤣🤣ko daɗin ji wai Aisha babayo😅😅
page 22 to 23
Kamar yadda Anum ta saba tashi da sassafe tayi aikin Gida yau ma hakan ne ya faru.
Tana kama aikinta tayi wanka ta shirya Cikin kayan makarantar ta,ta fito waje d'akin Umma ta shiga da sallamarta .
"Ina kwana Umma?
"Lafiya qalau Anum, yau naga kin shirya da wuri"
"Eh bana son nayi latti ne, jiya nayi"
"To ya maganar cin abinci wai ke wacce irin yarinya ce, baki son cin abinci ko kadan sai ramewa kike yi, to ba inda zaki sai kin karya"
"Umma..
Umman tai saurin katseta "Sai kin ci fa, kin gaida Baban ku?
"A'a
"To je ki gaida shi, yanzu ma zan gama dama kokon sai ki sha"
Umma na gama magana ta fita daga ɗakin,ta shiga dakin Baba ta gaida shi,da ƙyar ta sha kokon kadan sanan ta tafi makarantar.
~~~~~~~~~~~~~
44 Hospital baban asibiti ne na azo a gani Hankali kwace yake tukin motar shi har gurin ajiyar motocin gurin, tunda ya shigo yake kallon sojojin gurin sun burge shi, lokaci daya ra'ayin ya shika ranshi,duk wanan tunanin yayi shi ne kafin yayi fakin din motar shi,yana farkin din hankalin shi ya dawo jikin shi, wani farinciki da annuri ya baiyana a fuskar shi,har ya fito daga motar ya fara tafiya yana kutsawa Cikin asibitin.
"Hi! friend zaiyan"
Ya fata yana kallon wanda ya kira da zaiyan din wanda yake zaune ya juyawa kofa baya akan kurerar shi.Wanda aka kira da zaiyan din ya joyu dan ya ga wanda ya kira shi ,da zaure ya tashi ya nufe shi yana washe baki " *Daniel* kai ne "