DANGANTAKAR MU Fants

65 6 8
                                    

assalamu alaikum da fatan na same ku lafiya , dan allah kuyi hakuri da abinda zan faɗa muku nasan ba zaku ji daɗi ba,amma zan muku wani kyakykyawan albashir😃toh A zahirin gaskiya na zamu wata matsala wacce sirrice balle na gaya muku,wata daman ina son n sanar da ku na dakatar da yin typing ɗin dangantakar mu,plss kuyi hakuri ko ni kadaina ban ji daɗi ba,amma kaddara ta riƙa fata.

Sai kuma wani albishir ma daɗi,zan zo muku da wani littafi mai nishaɗantar wa da ilimantarwa nasan zaku ji daɗin,nan ba da daɗewa ba zaku ji shi.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 14, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now