page 14 to 15

42 6 7
                                    

♣ *DANKANTAR* *MU*♣



                *NA*
       *Fatima* *batula*( *Bhatoolerty*)
      
      ~SADAUKARWA~
  Ya umar ɗalha
   Aunty Beelat
   Fatima Mazadu

Wattpad @fatimaumarmoddibo

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*YAN UWA MUNA KARA KIRA DA MABIYA LITTAFAN GOLDEN  PEN WRITTERS ASSOCIATION DA SU KIYAYE DA WANNAN MAI CUTAR TASU DA SUNAN YANA SAIDA LITTAFAN KUNGIYARMU,TO KARYA YAKE MACUCI NE KAWAI LITTAFANMU IS FREE 1 NE KAWAI NA KUDI,KUMA DA YACE YANA BA KUNGIYARMU KUDIN REGISTER DIN DA KUKE BIYA DOMIN MU TURA MASHI SABBIN LITTAFAN MU,TO WALLAHI DUK KARYA YAKE MANA MU BAMU DA MASANIYA AKAN WANNAN B'ARNAR DA YAKE MANA SAI DAGA BAYA MUKA JI,SANNAN KUMA INA SON KUSAN NUMBER DIN SHI SABODA YANA NAN YANA SHIGA GROUPS NA MATA DA SUNAN MACE SABODA HAKA KU KIYAYE GA NUMBER DIN SHI NAN (08107707692)*

  Sarauniya yau gare ki ƴar lelen batula,ki sani batula na yinki

        

     page 14 to 15

Sun kai tsawon minti biyar anan gurin da Baba yabar suna kuka mai tsanani ,kafin daga bisani Inna taga  kukan  ba zai  fidda su ba ,mafita ya kamata su naima.

Ɗakin Khadija Inna ta shiga ta fara haɗa mata kayanta tana kuka.

Cikin matsanaicin kuka Inna ta zo ta kamo Khadija suka dawo ɗaki.

"Khadija kin san halin Baban ku ya kasa yarda da kaddara alhalin yasan ba laifin ki ba ne ,yanzu abinda nake so da ke,kiyi hakuri karki sawa kanki damuwa dan allah Khadija ki kwantar da hankalin ki,ta riko hannun Khadija ta ɗanƙa mata kuɗi ,ki shirya yanzu nan ki tafi Kano gurin  goggon ki ,har ki haiwu idan kika haiwun sai  akai abinda kika haifa giɗan marayu

Kuka mai ƙarfi Inna ta fara "Allah ya gani ba lafin ki ba ne,ba lafin abinda zaki haifa ba ne,to ya zamu yi da kaddara ta riga fada .

Kuka mai tsanani Khadija take yi zuciyar ta tana faɗin "Taya kike tunanin zan iya kwantar da hankali na yanzu ni zan haifa shege da ciki na ,sanan kuma hankali na ya kwanta ga fushin Baba..

"zama ba naki ba ne   ki tashi ki shirya kafin Baban ku ya dawo"

jiki ba gwari Khadija ta tashi zani ta sa sanan ta wanke fuskarta ,ta saka dugon hijjabin ta ta fito tsakar gidan hannun ta ɗauke da kayanta.

Hafsat na ganinta ta tawo da gudu rungumeta tana kuka "Karki tafi yaya Khadaji dan allah..

Ita ma kuka ta fara yi ,saida suka yi mai isar su sanan su ka tsaya.

Inna ta kalli Khadija ta ce "tafiya zaki yi ki natsu"

Inna ta rakata har bakin titi ta hau mota ta gawa mai motar inda zai sauke ta.

Kasa ɗaurewa  khadija tayi a cikin motar kuka ta ɗinga yi ,ta zama abin kwalo ,amma ita bata san suna yi ba,dan abinda ke damunta ya ishe ta.

~~~~~~~~~~~~

Dan ƙaramin gari ne shi ba kauye ba shi ba birnin ba, suna da wuta ,yanayin tsarin garin abin birgewa ba ruwan su da wani kowa harkar shi ya ke yi.

DANGANTAKAR MUWhere stories live. Discover now